RIYADUSSALIHIN
FORMAT Kwanan wata lambar darasi - sunan littafi ___(mai littafi) Mai karantarwa 📗 babi ☀ topic 🍃 aya 00:00 Hadithi na 00 🚪 mai riwaya ▪ hadithi a taqaice (summary). 🍂 fa'idoji cikin karatu 🌱 Tambayoyi _____________nauyin sauti Link na sauqe sauti ■ 12/11/1419 27/02/1999 01 - Riyadussalihin ___(Imam Nawawi) Ja'afar Mahmud Adam 00:00 ☀ Gabatarwa. 04:44 ☀ Muqaddima. 29:08 📗 BABIN DA YAKE KOYAR DA IKHLASI(TSARKAKE NIYYA) DA HALARTO NIYYA. 30:38 🍃 Ayoyi. Bayyina:05, Aliy-Imran:92, Hijr:37, Aliy-Imran:29. 38:24 Hadithi na 01. 🚪 Umar dan Khaddab(ra): ▪ayyuka suna tare da niyyarsu.... 53:57 Hadithi na 02. 🚪 A'isha(ra): ▪ rundunar da zasu zo yaqan dakin Ka'aba.... _______________16mb https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQT3FfcFBsbnJoU1U/view?usp=drivesdk19/11/1419 06/03/1999 ■ 02 - Riyadussalihin ___(Imam Nawawi) Ja'a...