AS SARIMUL BATTAR Fi TASADDI LISAHARATIL ASHRAR Kaset 001 - 088
001 - 088 ____________________________________ ASSARIMUL BATTAR FI-TASADDI LI-SAHARATIL ASHRAR. TAKWABI MAI YANKA DAYA WAJEN TINKARAR BOKAYE MASHARRANTA. ----------------------------------------- MUQADDIMA: ▪marubucin littafi. ▪dalilin rubuta littafi. ▪amfanin littafi. _____________________ Kaset 001 - 088 ______________________ ☀ BUDE KARATUN LITTAFI __001 - Assarimul Battar (Wahidu Abdussalami Bali) Albani Zaria 27/01/1421_01/05/2000 Assarimul Battar littafi dake taimako wajen gano cututtuka wanda ke da alaqa da sihiri, sannan yana kawo mafita ta hanyar karyasu a bisa shari'ar musulunci don a samu waraka. Littafin ya samu gyare-gyare da dama wajen bugunsa amma bugu na goma(10th Eddition), shine Malam Wahidu Bali ya amince da shi a shekara na 1418AH/1998. _______________ Audio no. 01 Audio Size 7mb Audio Quality 40% Download □■ __003 - Assarimul Battar (Wahidu Abdussalami Bali) Albani Zaria 30/01/1421_05/05/2000 ___M...
Comments
Post a Comment