WASIYYA

29/07/1427
22/08/2006
Sheikh Albani Zaria
Clinic Mosque
FUT Yola

.....WASIYYA......
"Kuma Allah ne da mulkin abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun yi wasiyya ga waɗanda aka bai wa Littãfi a gabãninku, da kũ, cẽwa ku bi Allah da taƙawa, kuma idan kun kãfirta, to, lalle ne, Allah Yanã da abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa. Kuma Allah Yã kasance wadãtacce, Gõdadde". [Nisa 4:131]

Mp3 no. 1A
Size 16mb
Quality - medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZkREWEw4M0R0dVk/view?usp=drivesdk

29/07/1427
Sheikh Albani Zaria
Clinic Mosque
FUT Yola

.................WASIYYA..................

■ Wasiyyar manzo Allah:
__________________________
~"Ina yi muku wasiyya da jin tsoron Allah me buwaya da daukaka, da jin maganan na gaba/shugabanni da kuma yi musu da'a ko da bawa ne shugaba." [ ]

~"wanda duk qasqancin shi ta jaashi baya to darajar shi baza ta kai shi gaba ba." [ ]
~"domin wanda duk yayi tsawon rai a cikinku zai ga rikici mai yawa." [ ]

~"don haka sai ku riqe sunnah ta da sunnar kalifofi na shiryaryu wadanda shiryar wa suke a baya na."[ ]
~"ku cige sunnah ta da fiqoqi (haqora)" [ ]

~"Ina gargadin ku da qirqirarrun abubuwa." [Abu Dauda da Tirmizi]

Daga cikin malamin da zai iya warware maka matsalar ka, shine wanda ya rayu a kasar ka kafin kai. Idan wanna malami na sunnah yayi rubutu to sai ka sami natsuwa.

Littafi:
TAMYEEZUL MUSLIMINA MINAL KAFIRINA
_______Sheikh Usman Dan Fodio.

A shafi na qarshen wannan littafi sai Dan Fodio ya ce: da zaka tambayeni; yanzu rigingimu sunyi yawa, me yakamata mu shagaltu da shi mu fita daga cikin rigingimu, wanda zai haskaka mana kirji yasa muzama masu basira?

Sai ya ce: Duk wanda ya ke so rayuwar shi tayi albarka to ya saurari wannan shawarwari guda hudu(wasiyar Dan Fodio);

1. Karantun Qur'ani, da lura da ayoyin Al Qur'ani, da kuma fahimtar ma'anonin Al Qur'ani.
____________
mp3 no. 1B
size 10.7mb
Quality - meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaU83bEM3bVZFbFk/view?usp=drivesdk

01/08/1427
24/08/2006
Sheikh Albani Zaria
Clinic Mosque
FUT, Yola.

................WASIYYA...............
Duk wanda yake so rayuwar shi ta gyaru ya sami haske a cikin al'amarinsa to ya lazimci tilawar Al Qur'ani mai girma da kuma lura da ayoyin sa'adda yake karantawa.

"Ku karanta Al Qur'ani daki-daki" [ ]

Ummu Salama(ra) ta ce: ____________
"Karatun manzon Allah ana jin abunda yake fadi fassara dalla-dalla, yana tsayawa kan ayoyi."___Tirmizi

"Abun da aka samo daga manyan malam farko na karatun Al Qur'ani shine a karanta Al Qur'ani dalla-dalla kuma a rinqa tsayawa kan kowane aya."
___Imam Daani (Al waqfu wal ibtidaa)

"duk wanda ya sauke Al Qur'ani a cikin qasa da kwana uku to ba zai fahimce shi ba." [ ]

Idan kana so ka fahimci ma'anonin Al Qur'ani akwai hanyoyi masu sauqi wadanda malamai suka kawo.

Littafi: Attaisir ila madhani ilmu usuulil tafsir_____Albani Zaria
--> Tafsirin Qur'ani da Qur'ani.
--> Tafsirin Qur'ani da Sunnah.
--> Tafsirin Qur'ani da zantukan sahabbai da tabi'ai.
--> Tafsirin Qur'ani da harshen Larabci.
______________
mp3 no. 2A
size 10.7mb
Quality - meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRWFOM2hoSzFpTU0/view?usp=drivesdk

01/08/1427 24/08/2006
Sheikh Albani Zaria
Clinic Mosque
FUT, Yola.

|| WASIYYAR DANFODIO ||

1. KARATUN AL'QUR'ANI.
2. KARATUN HADISAN MANZON ALLAH.
3. KARANTA TARIHIN SAHABBAI DA TABI'AY DA YIN KOYI DA SU.
4. JIN TSORON ALLAH DA KUMA DA'A GA ALLAH.
___________________________
Audio no. 2B, 15mb medium quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOTZKYm02ekhBMGM/view?usp=drivesdk

01/08/1427 24/08/2006
Sheikh Albani Zaria
Clinic Mosque
FUT, Yola.

SHIN KARATUN BOKO KAFIRCI NE?
_____________
mp3 no. 3A/B size 11mb low quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdnZFOHNzVGpESTQ/view?usp=drivesdk

Comments

Popular posts from this blog

AS SARIMUL BATTAR Fi TASADDI LISAHARATIL ASHRAR Kaset 001 - 088

RISALAH