RISALAH
Littafin Risaalah na Sheikh Ibn Abu Zaidul Qairawani........Wanda Sheikh Albani Zaria ya karantar a;
No. 42/2/4 Sama'ila Ahmad Close Gaskiya Quarters Zaria, Kaduna, Nigeria.
■
01 - || Gabatarwa ||
▪Hujjoji da ake kafa shara'ar musulunci akai.
- Al Qur'ani - Sunnah - Ijmaa'i - Qiyasi.
▪Daular Usmaniyya (Malikiyya) a Najeria da karantarwar su.
- Qawa'idi. - Akhdari. - Ishmawi. - Izziya. - Risaalah. - Askari.- Mukhtasar.
▪Kadan daga sharhunan Risalah.
- Hashiyatul Adawi - Fatahul Rabbani - Sharhin alqabi Abu Muhammad - Sharhin Aminul Hajj - Sharhin Abdul Sami'i.
▪Muqaddimar Risaalah.
- karatu tare da dalibai.
_______________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZUg5NVpGNTIwYTQ/view?usp=drivesdk
■
02 - || MUQADDIMA ||
▪Dalilin rubuta littafin Risaalah.
▪Muhimmacin tarbiyan yara.
▪Matakai don samun kyakykyawan hanya na tarbiyan yara.
▪Kiyaye ilmominda yara zasu fara rayuwa dashi.
▪Kiyaye wajen kwanciyarsu a shekarun balaga.
____________________ 11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMS1KM2dMYmdMUFk/view?usp=drivesdk
■
03 - Ci gaba da bitan Muqaddima tare da dalibai: Mafi alkhairin zuciya ita ce wanda ta tattaru da alkhairi.
▪Mutane sunyi ta qoqarin fahimtar Allah da hankulansu maimakon su lura da ayoyin Allah.
____________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaGhVaTR3YVRGWEE/view?usp=drivesdk
■
08 - Babin Hukunce-hukuncen ibadoji.
▪Babin da ke wajabta alwala da wanka.
- Ta'arifin Hadathi(kàri)
- Banbancin maniyyi da maziyyi.
- matsalar tsefe gashi kafin wanka.
- Banbancin Haitha da isti'aza
- ababen dake gusar da alwala.
▪shara'ar musulunci na kafuwa ne akan Hujjoji kamar haka: * Al Qur'ani * Hadithi * Ijmaa'i * Qiyasi.
___________________ 11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ05nYm1wU2k2dUE/view?usp=drivesdk
■
10 - Babin dake magana akan ruwa da tufafi da wurin yin ibada da tufafin da ake ibada da shi.
▪ruwa me dandanon kanwa.
▪taqaita ruwan alwala sunnah ne haka kuma barnar ruwa bida'a ne.
▪wurãren da aka hana ibada.
▪mafi qarancin tufafi da mutum zai sallah da shi.
🍂 wadansu fa'idoji a cikin wanan kaset.
📍 littafan dabi'un dabbobi
📖 Al Haiwan___Imam Jaa'iz.
📖 Hayatul Haiwanul Kubra__Addamiri.
📍 Wadansu Littafan
📖 Al Ahkamul shar'iyya fi asaril jawwiyya.
____________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdmk3MEtRRWtReGM/view?usp=drivesdk
■
11 - Bitan matanin Risaalah tare da malam Albani.
▪Tufafin da basu halatta ayi sallah da su ba.
▪me sallah yana gana wa da Ubangijinsa ne.
▪wajabcin tsarkin ruwa da tufafin sallah da tsarkin wurin sallah.
>> babin da ke magana game da siffar alwala da sunnonin ta da dahara da amfani da dutse.
____________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVzZaS1pDZXh1a2c/view?usp=drivesdk
■
13 - Ci gaba da____Babin da ke bayani akan siffar alwala da sunnonin alwala da farillan alwala da bayani akan yadda ake tsarki da ruwa da dutse.
▪ istijmar.
▪ kurkure baki da yin asiwaki.
▪ matsayin mustahabbi.
▪ shafan kunne.
▪ cudanya wa a lokacin alwala.
Fa'idoji a Kaset;
Littafi _ Assamarul Mustadab fi Hikmussunnati wal Kitab_ Nasriddin Albani.
Kokuma a duba Takhrijin littafan;
- Nisbur Raya_Al Hafizul zailayi.
- Irwa'ul ghalil_Albani
- Badarul Munir_ibn mulaqqi.
- Bulughul Maram.
- Kitab Tamyiz(Talkhis Hadith)_ibn Hajar.
Duba littafin Rafa'ul Malam anil a'immatil a'alam_ ibn Taymiyya.
____________________ 9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQd3lOUmZuWEpYOFE/view?usp=drivesdk
■
14 - Babi dangane da wanka.
▪ siffar wanka.
▪ banbanci tsakanin wanka na janaba da na haila/biqi.
▪ kwance kitso da tsefe gashi.
▪ taba al'aurah a yayin wanaka.
☆ shin wanaka ta yi idan ba'a yi alwala ba?
☆ shin ana iya alwala a bayi.
Babin taymama da siffar ta.
▪ yaya ake taymama.
▪ me ke kawo taymama.
▪ ana iya sallah biyu da taymama daya?
- - littafi "Tu'ufatuddàli_ Nasirul Sa'adi.
▪ bugun qasa sau nawa ake?
____________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQX2Y3VFhfLUt4ZmM/view?usp=drivesdk
■
15 - Ci gaba da___Babin Hukunce-hukuncen taymama.
▪haramcin saduwa da mace a yayin haila.
▪shun ana iya wanka biyu da niyya daya?
🍂 qarin bayani
- - Tafsir ibn Kathir.
- - Tafsir ibn Jarir Dabari.
- - Adaabuz Zifaf.
☀ Babin da ke bayanin shafa akan Huffi.
▪ma'anar Huffi.
▪shafan qasar Huffi bai tabbata ba.
▪sau nawa ake shafa?
🍂qarin bayani
- - Bulughul Maram___Ibn Hajar
- - Nasbur Raya__imamul Zailayi
- - Badarul Muniyr
- - Kitab Tamyiz
- - Irwa'ul Ghalil_Albani
☀ Babin lokutan sallah da sunayensu.
▪sallar asuba
▪azahar
▪la'asar
▪magariba
>> Tambayoyi
____________________ 9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUW9Wdy1EUlRaaDA/view?usp=drivesdk
■
16 - Ci gaba da__Babin da ke bayani akan lokutan sallah da sunayensu.
▪sallar aqama.
☀ Babin dake bayani gameda qiran sallah da iqama.
▪mātā na iqama kamar yadda namiji ke yi.
▪"Assaltu khairun minannaum" a qiran farko ake ko na biyu?
- - Bin Baaz ya ce a na(2) ake__Alfataawa.
- - San'ani ya ce a na(1) ake__Sublussalam.
▪kaifiyan kiran sallah.
- - kiran sallah da Tarji'i(kala biyu ne).
- - qiran sallah ba Tarji'i.
▪kura-kurai wajen qiran sallah.
▪kaifiyan Iqama.
▪matsala wajen 'Qadqamatussalat'.
🍂 Littafai:
- - Al musannaf__Ibn Abi Shaiba.
- - Sunan Kubra__Imamul Baihaqi.
- - Almuhallah__Ibn Hazmin.
- - Sunan Daraquduni pg 244, hadith 898.
__________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbjM0d1VQc0VYc0k/view?usp=drivesdk
■
17 - topic
16/02/1432
21/01/2011
Risaalah
17 - Babin da ke bayanin yadda ayyuka suke a sallolin Farilla da Nafila da sunnoni.
▪kabbarar harama.
▪fadin amin ga liman bayan fatiha.
▪Al Mufassal.
🍂 Madārāzussalihin fi manazili iyya kana'budu wa iyya kanastā iyn.
____________________ 10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQY0xlV2hseEFQLVk/view?usp=drivesdk
Comments
Post a Comment