2016 RAMADAN TAFSIR COLLECTION 001 - 039
001.
Dr Mansur Sokoto
10/09/1437
15/06/2016
_____Questions__________________
Q.1 It's 9 yrs since my father's death, I need prayers for mercy on his soul.
Q2. A person broke his fast then realised that the mosque committee time table is still not due. What's the status of his fasting?
Q3. A person rinsing his mouth while fasting then accidentally swallowed water. Is his fast still valid? And is it allowed to do siwaq with raw chewing stick while fasting?
Q4. What is the ruling concerning the person who plays with himself until he discharges maziy while fasting?
Q5. If a person has N1m in an account with a certain corporation, it reaches one year and he owes people N2m. Is he qualified to pay zakat.
____Tafsir____________
"Keep up prayer from the declining of the sun till the darkness of the night and the morning recitation; surely the morning recitation is witnessed". [Isra 17:78]
Audio no. 10
Audio size 6.8mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOXQ2bzE1bzZxMG8/view?usp=drivesdk
002.
Dr Sani Umar Rigiyan Lemo.
20/09/1437
25/06/2016
______Questions____________________
Q1. Is there a fasting for old people?
Q2. Is it allowed to pray to Allah making tawassul with some good deeds or a good person.
Q3. How does the Sun make sujud to Allah?
Q4. What are the people behind the imam suppose to do when he is reciting suratul fatiha in prayer?
Q5. Some tribes joke with each other by claiming slavery upon one another. Is this allowed?
Q6. If one learns from a cassette/cd made by a sheik, can he claim to have learned from the sheik directly?
Q7. A person praying Isha followed an imam praying tarawi then realises afterwards. What should he do?
Q8. Is it permissible to print the picture of a sheik on a cd/dvd containing his lecture?
Q9. A man got angry with his wife for giving birth to a female child. He said if she didn't give him a male child he will do so and so. What is the ruling regarding this?
_____Tafsir__________
Suratul Kahfi: the story of Zurqan nain.
Audio no. 20
Audio size 12.6mb
Audio Quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaTRoYUdUUnZnUkU/view?usp=drivesdk
003.
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
12/09/1437
17/06/2016
____Question_____________
Q. I have children and they are poor, is it permissible for me to give them zakat?
____________
Audio no.11,
Size 3.4mb,
Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdy02S0NSUzV2aW8/view?usp=drivesdk
004.
Dr. Sani Umar R/Lemo
12/09/1437
17/06/2016
_____Questions________
Q1. what is the ruling concerning the use of two fists when raising up during salat?
Q2. if a person chases someone unto a road and a car hits the runner, who is to blame?
Q3. what is the ruling concerning la'ada (a fee paid to middleman when purchasing something)?
Q4. if a person skips fasting during month of Ramadan due to sickness, can he feed the poor in place of such fasting?
Q5. can a person carry out ibada based on ilham(dream/thought)?
_____Tafsir________
Khadr (AS)
1. Is he alive today?
2. What are the views of Islamic Scholars?
___________
Audio no.12
Audio Size 12.6
Audio Quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdnltNE0wOW1aZEk/view?usp=drivesdk
005.
Dr Isa Ali Pantami
02/09/1437
____Questions___________
Q1. What is your biography sheik?
Q2. What is Intrest in islam?
____Tafsir______
Suratul Fatiha
__________
Audio no.2
Audio size 12.8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVUVNZ3RaVGlKemM/view?usp=drivesdk
006.
Dr Sani Umar R/Lemo
24/09/1437
29/06/2016
_____Questions________
Q1. Is it correct for a person entrusted with the wealth of ophans to invest such money in a business?
Q2. Is their a hadith preventing the eating fish and milk?
Q3. Is their a hadith that permits a couple-to-be to do a genotype test in order to prevent sickle cell?
Q.4 What is the ruling concerning joining prayer due to rain or other conditions?
Q.5 Is it permissible to name a child Lut?
Q.6 Is it permissible to reserve a place for someone in a mosque?
Q7. The name Abdurrashid, is it correct?
____________
Audio no. 24
Audio Size 9.4mb
Audio Quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMW94UEdfeExTNTg/view?usp=drivesdk
007.
Dr Sani Umar R/Lemo
25/09/1437
30/06/2016
_____Questions__________
Q1. What is the ruling concerning a woman who aborted her pregnancy after 40 days?
Q2. A woman had a husband that requires a fat lady, can she take drugs that'll make her fat?
Q3. A verse in the holy Quran tells the Ummah to check the authenticity of the words of a fasiq before acting upon it, is this condition limited to a fasiq only?
Q4. Is it true that sometimes the house of the holy prophet is without food for three days and He fasts when there is no food?
Q5. Is it permissible for one to run while holding the Quran.
____Tafsir________
Kahf verse 107
___________
Mp3 no. 25
Audio Size 12.5mb
Audio Quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQeWg3X2tEN0s0V28/view?usp=drivesdk
008.
Dr. Sani Umar Rigiyan Lemo
18/06/2016
13/09/1437
____Questions______
Q1. Who is to place the dead into its grave?
Q2. “collect half your deen from nana A’isha“ is this authentic?
Q3. I swore not to do something then later did it, what should I do?
Q4. Is it permissible to wear perfume while going to graveyard?
Q5. I followed an imam with the intention of praying Magrib prayer then discovered he was praying Isha prayer. What should I do?
Q6. is it permissible to urinate while standing?
Q7. What is the status of the boy killed by khadr?
Q8. A fasting person accidentally swallowed water while performing ablution, is his fasting still valid?
Q9. Can I give Sadaqa or recite the holy Quran for my late parents?
____Tafsir________
The story of Zurqan Nain
Audio no. 13
Audio Size 12.3mb
Audio Quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWGE5bzFlbmlLUFU/view?usp=drivesdk
009.
Dr Abdallah Saleh Usman Pakistan
11/09/1437
_____Tafsir____________
Suratul Daha aya ta 08.
Kyawawan Sunayen Allah.
____________
Audio no. 10
Audio size 13.4mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSVlENzlwUmdJM28/view?usp=docslist_api
010.
09/1437
06/2016
Sheik bn Uthman
____Tafsiri____________
Suratul Baqara aya to 50.
"Kuma a lõkacin da Muka raba tẽku sabõda ku, sai Muka tsĩrar da ku kuma Muka nutsar da mutãnen Fir'auna, alhãli kuwa kũ kuna kallo." (2:50)
___________
Audio no. 03
Audio size 11.2mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ1NrZWREMDRuRU0/view?usp=docslist_a
011.
Abdurrazak Yahya Haifan
10/06/2016
05/09/1437
_____Tafsir_________
Suratul Tauba:
>Gabatarwa na suratul Tauba da alakanta da suratul Anfal.
>Yadda ake warware alkawari da kafirai.
___________
Audio no. 10
Audio size 8.7mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYm1yN2dMNGpWTkE/view?usp=docslist_api
012.
Date
Sheikh Muhammad Bn Uthman
_____Tafsir________
Suratul Baqara aya ta 40
Gabatarwa:
>Ka'idojin tafsirin Alkur'ani mai girma
>Rarrabe tsakanin Tafsirai masu kyau da marar kyau.
____________
Audio no. 02
Audio size 9mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWFptUndrVjRGVzQ/view?usp=docslist_api
013.
Dr. Sani Umar Rigiyan Lemu
16/09/1437
21/06/2016
____Tambayoyi ________
Q1. Likita ne yayiwa yaro allura, sai yaron ya mutu shin menene matsayin shi?
Q2. Mahaifiyarmu bata so mu gaida baban mu don basa tare, shin me yakamata muyi?
Q3. Shin khadar mutum ne?
Q4. Shin menene matsayin mai alsa a cikin azumin watan Ramadana?
___Tafsir________
Suratul Kahf
Ya ce: "Amma wanda ya yi zãlunci, to zã mu azabta shi, sa'an nan a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai kuma Ya yi masa azãba, azãba abar ƙyãma." [Al-Kahf 18:87]
___________
Audio no. 16
Audio size 12.7mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdDlvdnZYam5lcHc/view?usp=docslist_api
014.
Mal. Muhammad Bello Adamawi
11/09/1435
08/07/2014
___Tambayoyi__________
Q1. Shin mamu yayi karatu a bayan liman wajibine?
Q2. Ina yawan tunani a cikin sallah, menene mafita?
Q3. Sana'ta ta keke napep ce, harma wataran ina daukar mace a gaba sai yasa mazi ya fito mini, menene matsayin ibada na?
Q4. Na sami raka'a uku sai liman ya sallame, shin zanyi kabbara Idan zan mike?
Q5. Shin menene hikuncin saida kayan mata da kuma sanya kayan a jikin mutum mutumui?
Q6. Ina saida sarkoki sai mutane suke tambayana sarka mai kuros, shin ina iya saida musu?
Q7. Shin mutum na iya yin wuturi kadai ba tareda shafa'i ba?
Q8. Idan watan Ramadana ya tsaya ana kame shaidanu, Amma mutane suna samun matsalan shaidanu kuma. Yaya abin yake?
Q9. Ina karanta Alkur'ani mai girma amma ban San ma'anar abin da nake karantawa ba. Karatuna yayi?
____Tafsir____________
Suratul Ahzab aya ta 21
___________
Audio no. 12
Audio size 14.2mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdlNpbnVFXzVDc2s/view?usp=docslist_api
015.
Mal. Muhammad Bello Adamawi
07/09/1435
04/07/2014
____Tambayoyi__________
Q1. Menene hukunchin shan maganin da mata ke kira hana-kishi?
Q2. Menene hukunchin iyayyen dake nuna banbanci tsakanin ya'yan' su?
Q3. Ina neman karin bayani kan wannan aya da hadisi:
a. ("Sai mun tambayi wanda muka aiki musu da manzanni")
b. (Mutum dubu sabain zasu shiga aljannah batareda hisabi ba.)
Q4. Mace ce ta shiga musulunci amma ta kasa koyan karatun kur'ani, shin ana iya koya mata da hausa?
____Tafsir________
Suratul Sajada aya ta 23
____________
Audio no. 08
Audio size 14mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbndrcmZFZ3Excms/view?usp=docslist_api
016.
Mal. Muhammad Bello Adamawi
10/09/1435
06/072014
____Tambayoyi__________
Q1. Mace ce aka yiwa CS don a cire da', sai Likitoci suka bata shawara tayi famili planin. Sai jininta yana kaiwa ya komo. Shin ya zata yi?
Q2. Mutum ne yayi rashin lafiya na sati uku baya sallah, shin ya zai rama?
Q3. Menene hikuncin buga bandiri?
A4. Don Allah a kira matasa don nasiha akan kwance salansar babur suna cutar da mutane!
Q5. Shin ya halatta shan rubutu?
Q6. Menene hukuncin amfani da maganin karfe?
Q7. Mutum ne ya sami laya kuma yayi aiki dashi sai daga baya aka ce masa shirka ce. Ya yaya zai yi?
____Tafsiri___________
Suratul Ahzab aya ta 09
___________
Audio no. 11
Audio size 13.8mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUW9hNFphc3dCck0/view?usp=docslist_api
017.
Dr Isa Ali Fantami
05/09/1437
____Questions___________
Q1. Is there any Zakat on a plot of land or a house for renting?
Q2. What is the status of the money given for assistance into a job.
Q3. Is there any Zakat on industrial machinery, company equipment/vehicles?
Q4. Is it permissible to call a person who performed hajj as Alhaj or Hajjiya?
Q5. Is it allowed to listen to the Quran on a mobile phone?
____Tafsir ________
Suratul Baqara
__________
Audio no.5
Audio size 14.1mb
Audio quality - Good
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUWdKa1lfRWRfcVk/view?usp=drivesdk
018.
Mal. Muhammad Bello Adamawi
10/09/1435
07/07/2004
_____Questions__________
Q1. A woman went through CS and was advised to do family planning. After doing this, her bleeding was irregular, what should she do?
Q2. A man was admitted into a hospital and he didn't pray the daily prayers till he was discharged. What is his status?
Q3. Is it permissible to use mandiri(drums)?
Q4. Is it permissible to use a spell that protects one from anything metal(pistol, rifles, knives)?
Q.5 I used amulet before, then found out that it's shirk (polytheism). What should I do?
____Tafsir__________
Suratul Ahzab verse 09
"O you who believe! call to mind the favor of Allah to you when there came down upon you hosts, so We sent against them a strong wind and hosts, that you saw not, and Allah is Seeing what you do." [Quran, 33:9]
___________
Audio no. 11
Audio size 13.8mb
Audio quality 90%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUW9hNFphc3dCck0/view?usp=drivesdk
019.
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
05/09/1437
10/06/2016
____Questions________
Q.1 What is the status of the one who curses/abuses his parents?
Q2. Is it permissible to sleep after subhi?
_____Tafsir_________
Hajj and Umrah
___________
Audio no. 4
Audio size 13mb
Audio Quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVS1KWU92anFhQjA/view?usp=drivesdk
020.
Mal. Gwani Zubair Almisiri
03/09/1437
08/06/2016
______Tafsiri________
"Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya" (1:6)
____Questions_______
Q. Ina neman qarin bayani akan wannan aya ta fatiha ".....hanya madaidaiciya"(1:6) da kuma ayar karahen suratul ankabut "....Munã shiryar da su ga hanyõyinMu,"(29:69).
___________
Audio no. 04
Audio size 14.1mb
Audio Quality 70%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQckRIOF95em5FUHM/view?usp=drivesdk
021.
Sheikh Yahya bn Muhammad Assalafi
14/09/1437
19/06/2016
_____Tafsiri__________
Ya ce: "Ya mutãnẽna! Kun gani? Idan na kasance a kan hujja bayyananna daga Ubangijina, kuma Ya bã ni rahama daga gare Shi, to, wane ne zai taimake ni daga Allah idan nã sãɓa Masa? Sa'an nan bã zã ku ƙãre ni da kõme ba fãce hasãra." (11:63)
>> annabi Salih(AS) ya kira mutanen sa zuwaga da'awa na gaskiya. Wato a bauta wa Allah Shi kadai. Sai mutanensa su ka ga faduwar darajar sa, don ya ce su bar hanya ta kaka da kakannin su.
>> sai annabi Salih ya ce musu: wa zai taimake ni ya bani kariya daga azabar Ubangiji? Kun kasance kuna kara mini bakin ciki da damuwa.
_____________
Audio no. 15
Audio size 5.4mb
Audio Quality 70%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRkhXaGZlMVM4TE0/view?usp=drivesdk
022.
Dr. Sani Umar Rijiyan Lemo
Masallacin Gwallaga, Bauchi.
06/09/1437
11/06/2016
____Tafsiri_________
Suratul Kahfi: kissar Annabi Musa(as) da tafiyar da yayi da umurnin Allah ta'ala zuwa ga Al khadr(as) domin karantar wani abu na ilimi.
>> Aya ta 77
[Sai suka tafi, har a lõkacin da suka je wa mutãnen wata alƙarya, suka nẽmi mutãnenta da su bã su abinci, sai suka ƙi su yi musu liyãfa. Sai suka sãmi wani bango a cikinta yanã nufin ya karye, sai (Halliru) ya tãyar da shi mĩƙe. (Mũsã) ya ce: "Dã kã so, lalle ne dã kã karɓi ijãra a kansa."]
__________ ⬇
Audio no.06
Audio size 12.2mb
Audio format mp3
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWVFvN0RLQmVqNHM/view?usp=drivesdk
023.
Sheikh Yahya bn Muhammad
Masallacin Malam Bako Kaduna.
03/09/1437
08/06/2016
_____Tafsiri_________
Suratul Hud aya ta 13
[ Kõ sunã cewa: "Yã ƙirƙira shi ne."Ka ce: "Sai ku zo da sũrõri gõma misãlinsa ƙirƙirarru, kuma ku kirãyi wanda kuke iyãwa, baicin Allah, idan kun kasance mãsu gaskiya."]
_____________
Audio no. 04
Audio size 5.9mb
Audio format amr
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNzJMam9JR3paNFU/view?usp=drivesdk
024.
Sheikh Muhammad Suleiman Funtua
03/09/1437
08/06/2016
______Tafsiri_________
Suratul Naba'i aya ta 31
"Lalle ne, mãsu taƙawã nã da wani wurin sãmun babban rabo." (78:31)
_____________
Audio no. 003
Audio size 11mb
Audio quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQd09raTRJZnlxUE0/view?usp=drivesdk
025.
Malam Gwani zubair Al misiri
09/1437
06/2016
____Tafsiri_______
Suratul Nisa'i
"Kuma waɗanda suka je wa alfãsha daga mãtanku, to, ku nẽmi Shaidar mutãne huɗu daga gare ku a kansu. To, idan sun yi shaida, sai ku tsare su a cikin gidãje har mutuwa ta karɓi rãyukansu, ko kuwa Allah Ya sanya wata hanya a gare su." (4:15)
"Kuma waɗanda (mazã biyu) suka je mata daga ku, to, ku cũtar da su, sa'an nan idan sun tũba kuma suka kyautata hãlãyensu, sai ku kau da kai da ga barinsu. Lalle ne Allah Yã kasance Mai kaɓar tũba ne, Mai jin ƙai." (4:16)
___________
Audio no. 06
Audio size 13mb
Audio quality 70%
Audio format mp3
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQV0k5N0xRdmlWOTA/view?usp=drivesdk
026.
Sheikh Muhammad Suleiman Funtua
08/09/1437
13/06/2016
_____Tafsiri_________
Suratul Takwir - Makkiya
Kalmomin ta - 104
Harufan ta - 530
Ita ce sura ta 7 wajen sauka.
Idan rãna aka shafe haskenta (81:1)
Kuma idan taurãri suka gurɓãce (wani ya shiga a cikin wani). (81:2)
___________
Audio no. 08
Audio size 11mb
Audio quality 50%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUmh0R2U2UDBkbmc/view?usp=drivesdk
027.
Mal. Gwani zubair Al misiri
09/1437
06/2016
_____Tafsiri_________
Suratul Nur.
Lalle ne waɗanda suka zo da ƙiren ƙarya waɗansu jama'a ne daga gare ku, kada ku yi zatonsa sharri ne a gare ku. Ã'a, alhẽri ne gare ku. Kõwane mutum daga gare su na da sakamakon abin da ya sanã'anta na zunubi, kuma wanda ya jiɓinci girmansa, daga gare su, yanã da azãba mai girma. (24:11)
Don me a lõkacin da kuka ji shi mũminai maza da mũminai mãta ba su yi zaton alhẽri game da kansu ba kuma su ce: "Wannan ƙiren ƙarya ne bayyananne?" (24:12)
Don me ba su zo da shaidu huɗu a kansa ba? To idan ba su kãwo shaidun nan ba to, waɗannan, a wurin Allah, sũ ne maƙaryata. (24:13)
____________
Mp3 no. 07
Audio size 13mb
Audio quality 70%
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNEVFRGFlTE9LRkU/view?usp=drivesdk
028.
Mal Musa Yusuf Assadussunnah
07/09/1437
12/06/2016
Masjid Ahlul Baiti Wassahaba.
Tudun Wada, Kaduna.
_____Tafsiri_________
Nisa'i - Dukiyar Maraya.
"Kuma ku jarraba marãyu, har a lõkacin da suka isa aure. To, idan kun lura da shiriya daga gare su, to, ku mĩƙa musu dũkiyõyinsu. Kada ku cĩ ta da ɓarna, kuma da gaggawa kãfin su girma. Kuma wanda yake wadãtacce, to, ya kãma kãnsa, kuma wanda yake faƙĩri, to, ya ci, gwargwadon yadda ya kamata. To, idan kun mĩƙa musu dũkiyõyinsu, sai ku shaidar a kansu. Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai bincike." (4:6)
____________
Audio no. 07
Audio size 9.9mb
Audio quality: Good
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdlNwRUIwM3JSdk0/view?usp=drivesdk
029.
Dr Tukur Adam Al Manar
09/1437
06/2016
______Tafsiri_______
Nisa'i
Shin, ba ka gani ba, zuwa ga waɗanda aka bai wa rabo daga Littafi, suna sayen ɓata, kuma suna nẽman ku ɓace daga hanya? (4:44)
Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Yã isa Ya zama Majibinci, kuma Yã isa Ya zama Mataimaki. (4:45)
Daga waɗanda suka tũba (Yahũdu), akwai wasu sunã karkatar da magana daga wurãrenta suna cẽwa: "Munjiya kuma mun ƙiya, kuma ka jiya a wani wurin jiyãwa, kuma rã'ina (da ma'anar 'ruɓaɓɓe'), ka tsare mu," dõmin karkatarwa da harsunansu, kuma dõmin sũkã a cikin addini. Kuma dã lalle sũ, sun ce: "Mun jiya kuma mun yi ɗa'a, kuma ka saurãra kuma ka dãkata mana," haƙĩƙa, dã ya kasance mafi alhẽri a gare su, kuma mafi daidaita; amma Allah Yã la'anẽ su, sabõda kãfircinsu don haka bã zã su yi ĩmãni ba, sai kaɗan. (4:46)
____________
Audio no. 06
Audio size 14mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNjFUbkk5TjlpQ1U/view?usp=drivesdk
030.
Sheikh Geiro Argungu
04/09/1437AH
09/06/2016
___Suratul Zukruf Makkiya_______
"Kuma Wanda Ya halitta ma'aura dukansu, kuma Ya sanya muku, daga jirgi da dabbõbin ni'ima, abin da kuke hawa".
"Domin ku daidaitu a kan bãyansa, sa'an nan ku tuna ni'imar Ubangijinku a lõkacin da kuka daidaita a kansa kuma ku ce, "Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hõre mana wannan alhãli kuwa ba mu kasance mãsu iya rinjãya gare Shi ba".
"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
[Az-Zukhruf 43:12,13,14]
___________
Mp3 no. 04
Quality - Good
Size 11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYXRwV2dCUHAySG8/view?usp=drivesdk
031.
Dr. Abdallahi Getso
04/09/1437
Masallacin Sahaaba
______Tafsir______________
" Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, da waɗanda suka tũba, da Nasãra da Makarkata, wana ya yi ĩmani da Allah da Yinin Lãhira, kuma ya aikata aikin ƙwarai, to, suna da ijãrarsu a wurin Ubangijinsu, kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba."
[Baqara 2:62]
______________
Mp3 no. 4
8.4mb
Medium Quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQak5vZ3d5ZEpfVlE/view?usp=drivesdk
032.
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami
1437 AH
An Nur wuse II Abuja
_____Questions__________
Q1. Mace ce ta auri maza biyu a rayuwar ta, wanne ne mijin ta a aljannah?
Q2. Menene matsayin tasbaha a musulunci?
Q3. Yaya ake tuba daga zunubi?
_____Tafsiri_________________
"Suna yaudarayya da Allah da waɗanda suka yi ĩmãni, alhãli bã su yaudarar kõwa fãce kansu, kuma bã su sakankancẽwa!"
[Baqara 2:9]
_____________
mp3 no. 08
14mb
Excellent Quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ2p4Q09zZWRpLWM/view?usp=drivesdk
033
2016 Ramadan Tafsir
Dr. Isa Ali Pantami
16/09/1437
____Warning__________
In order to avoid printing errors, stay with Malik Fahad print of the Holy Quran.
____Questions________
1. Where is our Qibla (prayer direction)?
2. Is it permissible to keep a dog in ones house?
____Tafsir___________
"He it is Who created for you all that is in the earth, and He directed Himself to the heaven, so He made them complete seven heavens, and He knows all things". (2:29)
____________
Audio no 16
Audio size 13.7mb
Https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVFZuM3VMZUtiU0U/view?usp=drivesdk
034
2016 Tafsir
Suratul Kahf
Dr. Rijiyan Lemo
01/09/1437 06/06/2016
Gabatarwa_______
Suratul Kahf(18) tana kunshe da qissoshi kamar haka;
1. As'habul Kahf.
2. Sâhibul Jannatai.
3. Musa da Khadr. ⬅
4. Zurqannain.
Tafsiri:
Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa yãronsa, "Bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru." [18:60]
3. Qissar Annabi Musa(as) da Khadr(as)
- ammsa da annabi musa ya bada gameda wanda yafi kowa ilimi a zamaninsa.
- sai annabi Musa(as) da yaronsa(Yusha'u) suka tafi zuwa ga Khadr(as).
- isarsu majma'ul bahrayn.
______________
Audio no. 01
Audio size 12.8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRGxJb0FObXpHWFU/view?usp=drivesdk
035
2016 Tafsir
Suratul Kahf
Dr. Rijiyan Lemo
02/09/1437 07/06/2016
☀ Ci gaba da qissar Annabi Musa(as) da Khadr.
Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa yãronsa, "Bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru." [18:60]
To, a lõkacin da suka isa mahaɗar tsakãninsu sai suka manta kĩfinsu, sai ya kãma tafarkinsa a cikin tẽku kamar bĩga. [18:61]
To, a lõkacin da suka wuce ya ce wa yãronsa, "Ka kãwo mana kãlãcinmu. Lalle ne haƙĩƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan." [18:62]
- muhimmancin neman ilimi.
- kifi ya rayu ya shige teku.
- shedan ya mantar dasu batun kifi.
__________
Audio no. 02
Audio size 6.4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQc1A4VzZLS1pHbDA/view?usp=drivesdk
036
2016 Tafsir
Suratul Kahf
Dr. Rijiyan Lemo
03/09/1437 08/06/2016
Ci gaba da qissar annabi Musa(as) da Khadr.
(Yãron) ya ce: "Kã gani! A lõkacin da muka tattara zuwa ga falalen nan to, lalle nĩ, na manta kĩfin, kuma bãbu abin da yamantar da nĩ shi, fãce Shaiɗan, dõmin kada in tuna shi, sai ya kama tafarkinsa a cikin tẽku, da mãmãki!" [18:63]
Ya ce: "Wancan ne abin da muka kasance munã biɗã." Sai suka kõma a kan gurãbunsu, sunã bĩbiya. [18:64]
Sai suka sãmi wani bãwa daga bãyinMu, Mun bã shi wata rahama daga wurinMu, kuma Mun sanar da shi wani ilmi daga gunMu. [18:65]
- kifi ya rayu ya shige teku kuma ya bar alama.
- Khadr bawan Allah ne.
- Khadr(as) bai san gaibu ba.
- Sunan Khadr.
_______________
Audio no. 03
Audio size 11.9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdjhTOVlCclRaaGs/view?usp=drivesdk
036
2016 Tafsir Suratul Kahf
Dr. Rijiyan Lemo
☀ Ci gaba da qissar annabi Musa(as) da Khadr(as).
Mũsã ya ce masa, "Ko in bĩ ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya?" [18:66]
- ilimin da Allah ya hore wa Khadr(as) da Musa (as).
- harkar neman ilimi sai da hakuri.
- nema ilimi sai da ladabi ga malami.
- neman ilimi sai da juriya.
____________
Audio no. 04
Audio size 12.5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVnFXbWxNelN4MzA/view?usp=drivesdk
038
Tafsirin Al Kur'ani
Sheikh Daurawa
02/09/1437 07/06/2016
☀ Gabatarwa:
▪ Manufar sauqe al kur'ani.
▪ Matakai wajen koyon al kur'ani.
▪ Yadda ake Tafsirin al kur'ani
____________
Audio no. 01
Audio size 13.8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUk16Rll5OW5iSW8/view?usp=drivesdk
039
Tafsirin Al Kur'ani
03/09/1437 08/06/2016
☀ Suratul Fatiha.
▪yin isti'aza kafin fara karatun al kur'ani.
▪abun da isti'aza ta qunsa.
▪yadda ake isti'aza.
▪a ina ake isti'aza.
▪ababen da annabi ke neman tsari daga gare su.
▪hanyoyi na shaidan.
- - Tambayoyi
• yaya ake niyya?
• ana riqe hanu a sallah?
• yaya ake rama wa mamaci azumi?
___________
Audio no. 02
Audio size 14.7mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTERyMWtlcW1ZTzg/view?usp=drivesdk
Comments
Post a Comment