RIYADUSSALIHIN
FORMAT
Kwanan wata
lambar darasi - sunan littafi
___(mai littafi)
Mai karantarwa
📗 babi
☀ topic
🍃 aya
00:00
Hadithi na 00
🚪 mai riwaya
▪ hadithi a taqaice (summary).
🍂 fa'idoji cikin karatu
🌱 Tambayoyi
_____________nauyin sauti
Link na sauqe sauti
■
12/11/1419 27/02/1999
01 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
☀ Gabatarwa.
04:44
☀ Muqaddima.
29:08
📗 BABIN DA YAKE KOYAR DA IKHLASI(TSARKAKE NIYYA) DA HALARTO NIYYA.
30:38
🍃 Ayoyi.
Bayyina:05, Aliy-Imran:92, Hijr:37, Aliy-Imran:29.
38:24
Hadithi na 01.
🚪 Umar dan Khaddab(ra):
▪ayyuka suna tare da niyyarsu....
53:57
Hadithi na 02.
🚪 A'isha(ra):
▪ rundunar da zasu zo yaqan dakin Ka'aba....
_______________16mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQT3FfcFBsbnJoU1U/view?usp=drivesdk19/11/1419 06/03/1999
■
02 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
01:38
Hadithi na 03.
🚪 A'isha (ra)
▪babu Hijra bayan bude makkah...
10:57
Hadithi na 04.
🚪 Jabir bn Abdullahi Al'ansaari (ra)
▪Mun kasance tare da annabi s.a.w a cikin wata yaqi sai yace: cikin madina akwai wasu mutane da zasu yi tarayya da ku wajen lada....
22:53
Hadithi na 05.
🚪 Abu Yazid (ra)
▪Mahaifinsa ya fitar da wasu dinarai sadaka a masallaci sai dansa ya gani sai ya karbo su ya dawo dasu gida don ya amfana daga gare su....
37:10
Hadithi na 06.
🚪 Abu Is'haq - Sa'ad ibn abi Waqqas (ra)
▪Annabi s.a.w ya zo ya duba ni a yayin da nake rashin lafiya a shekaran da annabi yayi Hajji na qarshe sai na tambaye shi gameda rabon gado.....
____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb3VjTl9UdjhyM0U/view?usp=drivesdk
Page 005
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVVdSMTFxTXNBZXM/view?usp=drivesdk
Page 006
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdDFhdmJrc0hsNFU/view?usp=drivesdk13/03/1999
■
03 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
03:20
Hadithi na 07.
🚪 Abu Hurairah - Abdurrahman bn Sakhar (ra).
"Lallai Allah baya kallon gangan jikinku ko suranku, kadai Allah na kallo zuwa ga zuciyarku...
05:25
Hadithi na 08.
🚪 Abu Musal Ash'ari - Abdullahi bn Qais (ra).
An tambayi manzon Allah gameda mutumin da yake yaki domin nuna jaruntaka da riya....
12:55
Hadithi na 09.
🚪 Nufai bn Harith Ath' Thaqafi (ra).
"Idan musulmai biyu suka yaqi juna da makamai, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta.....
26:45
Hadithi na 10.
🚪 Abu Hurairah (ra).
"Sallar mutum cikin jam'i tare da musulmai ya fi sallarsa shi kadai da daraja 27...
41:34
Hadithi(Qudsi) na 11.
🚪 Abdullahi bn abbas (ra).
Allah Ya bayyana kyakykyawan ayyuka don ayi su. Ya bayyana mummunan ayki don a guje su a cikin littafi....
51:30
🚪Hadithi na 12.
Abdullahi bn Umar bn Khaddab (ra).
▪Wadansu tawagan mutane uku wanda suka yi tafiya sai suka shiga kogon dutse sai ya rife da su.....
01:06:36
🌱 Tambayoyi.
_____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWmpNOHQtdC1yUTg/view?usp=drivesdk
Page 006
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdDFhdmJrc0hsNFU/view?usp=drivesdk
Page 007
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQakZ1MElpbHZvUFk/view?usp=drivesdk
Page 008
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOElEMkZ4dWNvVGM/view?usp=drivesdk03/12/1419
■
04 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
📗 BABIN TUBA
🍃 Ayoyi;
Nur:31, Hud:3, Tahrim:8,
25:56
Hadithi na 13.
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪Manzon Allah s.a.w na neman gafaran Allah sama da sau 70 a rana....
29:40
Hadithi na 14.
🚪 Aghar bn Yasaar Al'muzni (ra)
▪Annabi na tuba sau dari a yini...
30:46
Hadithi na 15.
🚪 Abi Hamza Anas bn Malik Al'ansaari (ra)
▪Ubangiji yafi murna da tuban bawansa....
40:37
Hadithi na 16.
🚪 Abi Musal Ash'ari (ra)
▪Allah yana shimfida hanunsa da dare domin wanda yayi laifi ayini....
45:24
Hadithi na 17.
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪Dukkan wanda ya tuba kafin rana ta fito daga mafadarta, an karbi tubansa....
46:03
Hadithi na 18.
🚪 Abu Abdurrahman - Abdullahi bn Umar (ra)
▪Allah yana karban tuban bawa matuqar bai kai gargara ba...
51:54
Hadithi na 19.
🚪 Zirri bn Hubais r.a
▪Ya tambayi Safwan bn Assaal gameda maganar Annabi akan shafa akan Huffi...
1:10:53
🌱 Tambayoyi.
_________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOXJ1OC1wSVZQN1U/view?usp=drivesdk
Page 008
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOElEMkZ4dWNvVGM/view?usp=drivesdk
Page 009
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYUVBWVp6MmtnOWM/view?usp=drivesdk24/12/1419 10/04/1999
■
05 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Hadithi na 20.
🚪 Abu Sa'id - Sa'ad bn Malik bn Sinaan Al'khuduri (ra).
▪An sami wani mutum kafinku, wanda ya kashe mutane 99 sai ya ce a nuna masa mafi ilimi....
14:28
Hadithi na 21.
🚪 Abdullahi bn Ka'aba bn Malik (ra)
▪Ya ce bai sami fita yaqin Tabuka ba tare da manzon Allah(saw)....
____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQY1dWbE5CUlNqQkU/view?usp=drivesdk
Page 9
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYUVBWVp6MmtnOWM/view?usp=drivesdk
Page 10
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQM05uMGVoUm9XbXM/view?usp=drivesdk
Page 11
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQU3gtTGtiU2VjRzQ/view?usp=drivesdk
Page 12
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQX2JTcUp5MmV2WTg/view?usp=drivesdk
Page 13
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMzY5cG9HRWlDWEE/view?usp=drivesdk
■
02/01/1420 17/04/1999
06 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Ci gaba da Hadithi na 21.
- Paragraph 08.
🚪 Abdullahi bn Ka'ab bn Malik (ra)
▪Wani manomi cikin manoman sham ya zo neman Ka'ab bn Malik...
48:44
Hadithi na 22.
🚪 Abu Nukhaid (ra)
▪Wata mace ta zo wajen manzon Allah dauke da ciki na zina don ayi mata haddi....
52:52
Hadithi na 23.
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪Da za'a baiwa dan Adam manyan ramuka guda biyu sai a cika dayansu da zinari to sai ya nemi inama da an cika masa dayan ma da zinari....babu abunda ke cika zuciyar dan Adam sai turbayar qabari....
55:00
Hadithi na 24.
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪Ubangiji ta'ala yana dariya ga mutane guda biyu.....
_________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSDRsWWJrblRZY2s/view?usp=drivesdk
Page 13
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMzY5cG9HRWlDWEE/view?usp=drivesdk
Page 14
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYzZOaHZ0andtZFk/view?usp=drivesdk
■
08/01/1420 24/04/1999
07 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
📗 BABIN HAQURI
🍃 Ayoyi
Aliy-Imran:200, Baqara:155, Zumar:10, Shura:43, Baqara:153, Muhammad:31.
17:10
Hadithi na 25.
🚪 Abu Malik - Harith bn A'sim Al Ash'ari(ra)
▪Tsarki rabin imani ne, fadin Alhamdulillah na cika mizani.....
48:19
Hadithi na 26.
🚪 Abi Sa'id - Sa'ad bn Malik bn Sinan Alkhuduri(ra)
▪wadansu mutane cikin muhajirun mazauna Madina sun roqi Annabi cikin buqatun su sai ya basu, sai suka kara roqonsa sai ya qara basu......
56:23
🌱 Tambayoyi.
___________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaGVLOEVOMVA5bHM/view?usp=drivesdk
Page 14
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYzZOaHZ0andtZFk/view?usp=drivesdk
■
22/01/1420 08/05/1999
08 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Hadithi na 27.
🚪 Abu Yahya(ra):
▪mamakin alamarin mumuni...
07:40
Hadithi na 28.
🚪 Anas dan Malik(ra)
▪annabi ya shiga matsanaicin hali lokacin mutuwa...
23:18
Hadithi na 29.
🚪 Usama bn Zaid(ra)
▪uwa ce ta gayyaci annabi don yaronta na daf da mutuwa....
38:29
Hadithi na 30.
🚪 Suhayb(ra)
▪boka na wani sarki ya manyanta sai suka nemo yaro da zai gaaje shi.....
________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNHJpVFV1NzVHems/view?usp=drivesdk
Page 15
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWEc4S3JqOG8xSEk/view?usp=drivesdk
Page 16
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaHV5NlN4ck9ld1U/view?usp=drivesdk
■
02/02/1420 15/05/1999
09 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Hadithi na 31. ⌚___00:00
🚪 Anas dan Malik(ra).
▪mace mai kuka wajen kabari sai Annabi ya ce ta yi hakuri....
15:31
Hadithi(Qudsi) na 32.
🚪Abu Hurairah(ra).
▪Fadin Allah(swa) "'bawa na mumuni ba ya da sakamako wuri na idan na karbe wani masoyinsa cikin mutanen duniya sai yayi hakuri, ba abunda zan saka masa dashi sai aljannah'"....
17:08
Hadithi na 33.
🚪A'isha(ra)
▪Ta tambayi manzon Allah(saw) gameda Sa'uwn(cuta).......
21:56
Hadithi(Qudsi) na 34.
🚪Anas dan Malik(ra)
▪Fadin Allah(swa): '"idan na mu'amalanci bawa na ta hanyar idanuwansa(makanta) matuqar yayi haquri zan musanya masa da aljannah."'
28:28
Hadithi na 35.
🚪Adaahi bn abi Rabaah(ra)
▪Mata mai farfadiya har sai tsiraicin ta ya bayyana....
39:10
Hadithi na 36.
🚪Abu Abdurrahman - Abdullahi bn Mas' ud(ra).
▪Qissar wani annabi wanda mutanensa suka yi masa duka har yana share jini daga fuskarsa yana mai cewa Allah ya gafarta musu.......
46:36/56:10
Hadithi na 37.
🚪Abu Sa'idul Khudri da Abu Hurairah(ra).
▪"Babu wani abun cutar wa da zai sami bawa face an kankare masa zunubi....
01:02:04
Hadithi na 38.
🚪 Abdullahi bn Mas'ud(ra).
▪Ya sami Annabi na fama da zazzabi mai tsanani.....
Hadithi na 39.
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪
01:05:49
Hadithi na 40.
🚪Anas dan Malik(ra)
▪"Kar dayanku ya roqi mutuwa don wata cuta da ta same shi......
01:07:49
Tambayoyi.
____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQU0doZ3ZHNGNaTjQ/view?usp=drivesdk
Page 17
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQ3pHdThXNFdBXzQ/view?usp=drivesdk
Page 18
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUENQZTEtRkZVLUU/view?usp=drivesdk
■
07/02/1420 22/05/1999
10 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Hadithi na 41.
🚪 Abu Abdullah - Kabbab bn Aratti At'tamimi(ra).
▪Mun kai kuka zuwa ga manzon Allah(saw): shin baza ka nema mana nasara don wahalar da muke sha ba...
15:05
Hadithi na 42.
🚪 Abdullahi bn Mas'ud(ra).
▪Annabi ya fifita wasu mutane akan wasu a yaqin Hunain....
26:35
Hadithi na 43.
🚪 Anas bn Malik(ra).
▪Idan Allah ya so bawansa da alkahiri sai ya gaggauta masa uquba a nan gidan duniya....
38:00
Hadithi na 44.
🚪 Anas bn Malik (ra).
▪Akwai wani ďa na Abu Ďalha wanda yayi rashin lafiya ya rasu....
1:18:22
🌱 Tambayoyi.
______________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMWNCR3k0c0NiQU0/view?usp=drivesdk
Page 18
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUENQZTEtRkZVLUU/view?usp=drivesdk
Page 19
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUFppNmZCUFhVVDA/view?usp=drivesdk
14/02/1420 29/05/1999
11 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 19
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUFppNmZCUFhVVDA/view?usp=drivesdk
Page 20
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb2dGYmtWYnlJM2c/view?usp=drivesdk
Page 21
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQ1NzNDNlTWg5RGM/view?usp=drivesdk
Hadithi na 45. ⌚___0:56
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪"bai zamo jarumi ba mai yawan kayar da jama'a a fagen kokawa. Jarumi shine wanda ke iya mallakar zuciyarsa a yayin hushi...
Hadithi na 46. ⌚___2:23
🚪 Suleiman bn Surad (ra)
▪mutane biyu suna zagin juna har fuskar ďayansu tayi ja....
Hadithi na 47. ⌚___10:00
🚪 Mu'az bn Anas (ra)
▪ wanda duk ya boye fushi, Allah zai qira shi ranar qiyama har sai ya bashi zabi akan abun da yake so....
Hadithi na 48. ⌚___16:25
🚪 Abi Hurairah (ra)
▪wani mutum ya nemi Annabi da yayi masa wasiyya sai annabi ya ce masa: "kar ka yi hushi"....
Hadithi na 49. ⌚___24:13
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪jaraba ba zai gushe ba ga mumuni har sai ya gamu da ubangijinsa....
Hadithi na 50. ⌚___35:33
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪ kaji tsoron Allah dan Khaddab idan ka tashi bamu rabo baka bamu da kauri. Ya kai sarkin mumunai Allah ya ce da manzon sa: kayi riqo da afuwa, ka yi umurni da kyakykyawa, ka kauda ido daga wawaye....
Hadithi na 51. ⌚___46:15
🚪 Abdullahi bn Mas'ud (ra)
▪annabi ya ce: "lallai zai kasance bayana babakere da danniya da abubuwan da zuciyarku bata so....
Hadithi na 52. ⌚___53:33
🚪 Abi Yahya - Uusaid bn Hudair
▪wani mutum cikin mutanen Madina ya tambayi Annabi(saw); shin ba zaka daura mun nauyi ba kamar yadda ka daura wa wane da wane ba?....
Hadithi na 53. ⌚___55:55
🚪 Abu Ibrahim - Abdullahi bn Abi Aufa.
▪Annabi ya gamu da abokan adawa a wani yaqi sai ya jinkirta har sai da rana ta gota daga tsakiya....
_______________4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWDFTQzJ4ZG9PaHM/view?usp=drivesdk28/02/1420 12/06/1999
12 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 21
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQ1NzNDNlTWg5RGM/view?usp=drivesdk
Page 22
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb1hoenV1VGVnVHM/view?usp=drivesdk
📗 BABIN GASKIYA
Ayoyi. ⌚___1:05
Tauba:119, Ahzab:35, Muhammad:21.
Hadithi na 54. ⌚___4:30
🚪 Ibn Mas'ud (ra)
▪" lallai gaskiya na jagorancin mutum zuwa ga ayyukan ďa'a...
Hadithi na 55. ⌚___10:33
🚪 Abi Muhammad - ibn Alhasan bn Ali bn abi Talib (ra)
▪"kyale abun da kake qoqonto zuwa ga abun da baka qoqonto...
Hadithi na 56. ⌚___19:15
🚪 Abu Sufyan - Sakhr bn Harb (ra)
▪sarki Hiraqal ya tambayi Abu Sufyan gameda labarin Manzon Allah (saw).....
Hadithi na 57. ⌚___27:49
🚪 Abu Thaabit (ra)
▪lallai dukkan wand ya roki Shahada da gaske, Allah zai kai shi matsayin shahidai....
Hadithi na 58. ⌚___29:56
🚪 Abi Hurairah (ra)
"wani annabi cikin annabawa ya fita ▪yaqi sai ya ce da mutanensa: kada mutumin da ya mallaki gaba na wata mace kuma bai riga ya tare da it ba ya bi ni....
Hadithi na 59. ⌚___39:21
🚪 Abi khalid - Hakim bn Hazam (ra)
▪masu ciniki guda biyu suna da zabi a tsakaninsu matuqar basu rabu ba....
🌱 Tambayoyi. ⌚___49:20
_____________________4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRjhEZm83RWZGNjA/view?usp=drivesdk17/04/1420 . 31/07/1999
13 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 22
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb1hoenV1VGVnVHM/view?usp=drivesdk
📗 BABIN DA KE BAYANI KAN YADDA ALLAH KE KIWATAN BAYINSA.
Ayoyi. Timeline 0:52
Shu'ara:218-219, Hadid:4, Aliy-Imran:5, Fajr:14, Ghafir:19.
Hadithi na 60. 14:35
🚪 Umar bn Khaddab (ra)
▪muna zaune da Annabi (saw) sai wani mutum ya bullo mai tufafu fara qal, da gashi baqi qirin babu halamar tahiya gareshi....
🌱 Tambayoyi. Timeline 48:36
_______________________4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNXJXZHJubFU3YzA/view?usp=drivesdk25/04/1420 07/08/1999
14 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 22
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb1hoenV1VGVnVHM/view?usp=drivesdk
Page 23
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTGZXVDRpUnRDNXc/view?usp=drivesdk
Page 24
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWEptaTdNaWZKT1k/view?usp=drivesdk
Hadithi na 61. ⌚___1:00
🚪 Abi Zarril Giffari - Jundu bn Junada da Abu Abdurrahman - Mu'azu bn Jabal (ra)
▪ka tsoraci Ubangiji a duk halin da ka samu kanka.....
Hadithi na 62. ⌚___5:55
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪na kasance a bayan Annabi (saw) haye kan dabba sai Annabi ya ce zan koyar da kai kalmomi biyu wanda zasu amfane ka, ka kiyaye dokokin Allah, kaima Allah zai kare ka....
Hadithi na 63. ⌚___33:09
🚪 Anas bn Malik (ra)
▪"Ku kiyaye qananan zunubai.....
Hadithi na 64. ⌚___36:19
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪"lallai Allah yana kishi gameda dokokinsa.....
Hadithi na 65. ⌚38:23
🚪 Abu Hurairah (ra)
"lallai wadansu mutane cikin bani Isra'ila su uku wanda Allah ya so ya musu jarabawa.....
__________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQd0huODZpUVdpMms/view?usp=drivesdk28/08/1999 17/051420
15 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 25
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQLU04LWNkS1BuYlE/view?usp=drivesdk
📗 BABIN TAQAWA
Babin da ke magana akan riqo da umurnin Allah da kaucewa caba masa.
Ayoyi:
Aliy-Imran:102, Taghabun:16, Ahzab:70, Ďa'ifa:2-3, Anfal:29.
Hadithi na 69. ⌚___15:53
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪an tambayi Annabi wanene mafi alkahirin mutane, yace: "wanda yafi kowa kiyaye dokar Allah.....
Hadithi na 70. ⌚___15:53
🚪 Abi Sa'idil Khudri (ra)
▪"lallai duniya abace mai zaqi, kore shal take da ban sha'awa....
Hadithi na 71. ⌚___34:00
🚪 Ibn Mas'ud (ra)
▪Annabi(saw) yayi addu'a: "Ya Allah ina roqonka Shiriya da Taqawa da Kamewa da Wadata....
Hadithi na 72. ⌚___37:50
🚪 Abu Dariyf - Adiyyi bn Hātim (ra)
▪dukkan wanda yayi rantsuwa akan wani rantsuwa to yayi abunda yafi alkahiri...
Hadithi na 73. ⌚___42:00
🚪 Abi Umama Sudayyi bn Ajlan (ra)
▪Annabi (saw) yayi khudubah a hajjin bankwana: "ku tsare dokokin Allah....
📗 BABUL YAQIN WATTAWAKKUL ⌚___47:04
Babin da ya ke magana akan yaqini(sakankance zuciya gameda abunda Kur'ani da Hadithi ke fadi) da tawakkali(dogaro da Allah).
Ayoyi. ⌚___49:09
Ahzab:22, Aliy-Imran:173, Furqān:58, Ibrahim:11, Aliy-Imran:159, Ďalaq:03, Anfal:02.
🌱 Tambayoyi. ⌚___58:30
____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQM3VVX2dwY3Z2WXM/view?usp=drivesdk16 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page26
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQalZmU1kzV3I2YjA/view?usp=drivesdk
Page 27
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZjBEajFCbEc2VHM/view?usp=drivesdk
Hadithi na 74. ⌚___00:00
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪Annabi(saw) ya ce: "An bijiro mun da al'ummomi da suka wuce sai naga wani Annabi mai mutane kaďan...
Hadithi na 75. ⌚___22:19
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪Annabi yayi addu'a: Ya Allah gare ka nake miqa wuya, da kai nayi imani, kuma gare ka na dogara....
Hadithi na 76. ⌚___25:28
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪an kowowa Annabi(saw) labarin cewa lallai Abu Sufyan da rundunar sa sunyi shiri domin ku sai Annabi(saw) yace: Hasbunallah wa ni'imal wakiyl"....
Hadithi na 77. ⌚___31:51
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪wadansu mutane zasu shiga aljannah zukatansu kamar zukatan tsuntsaye...
Hadithi na 78. ⌚___34:22
🚪 Jabir bn Abdullahi (ra)
▪Jabir ya fita yaqi tare da Manzon Allah sai zafin rana ta risqe su a cikin wata fili mai yawan itatuwa masu qaya...
Hadithi na 79. ⌚___43:35
🚪 Umara (ra)
"da ace ku juna dogara haqiqanin dogara da ake buqata gameda Ubangiji da Allah ya arzuta ku kamar yadda yake arzuta tsuntsaye...
Hadithi na 80. ⌚___49:20
🚪 Abi Umārata - Barā'i bn Azib (ra)
"ya kai wane! Idan ka tāro kanka zuwa ga kwanciya, ga abinda zaka fadi.....
___________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNDNuWW9zZ0g4U1U/view?usp=drivesdk017 - Littafin Riyadussalihin
Sheikh Ja'afar Adam.
▪
▪
__________________________2.2 mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUk4xNzVVNmY5R28/view?usp=drivesdk16/06/1420 25/09/1999
18 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 29
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQcUp4c1RheGpDV3c/view?usp=drivesdk
Page 30
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSXJGYlVsOU56VGM/view?usp=drivesdk
Page 31
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWUNOWng1R2hUSkk/view?usp=drivesdk
📗 BABI NA GOMA
Ayoyi:
Baqara:148, Aliy-Imran:133.
Hadithi na 87. ⌚___4:30
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪"ku yi gaggawa ta hanyar aiwata ayyukan alkahiri kafin fitina ta iso....
Hadithi na 88. ⌚___12:00
🚪 Abu Sirwa'a - Uqbat bn Harith (ra)
▪na yi sallah a bayan Annabi (saw) a Madina lokacin la'asar sai yayi sallama kuma ya tashi da gaggawa zuwa ga wani sashi na gidan matansa.....
Hadithi na 89. ⌚___24:48
🚪 Jabir bn Abdullahi (ra)
▪wani mutum ya fadawa Annabi: bāni labari ya rasulullah idan an kashe ni a wannan yaqi menene matsayi na?....
Hadithi na 90. ⌚___26:00
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪wani mutum ya tambayi Annabi: wace sadaka ce tafi girman lada sai Annabi(saw) yace ka bada ita kana cikin qoshin lafiya....
Hadithi na 91. ⌚___40:40
🚪 Anas bn Malik (ra)
▪Annabi ya daga takwabi yace: "wa zai karbi wannan daga hanu na.......
Hadithi na 92. ⌚___45:48
🚪 Zubair bn Adiy (ra)
▪munje wajen Anas bn Malik don kai kukan matsalar da muke samu da Hajjaj bn Yusuf....
Hadithi na 93. ⌚___51:29
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪"ku yi gaggawan aikin alkahiri. Ku rigaye abubuwa guda gakwai; Talauci, wadata, Cuta, Tsufa, Mutuwa, Dajjal, Qiyama....
Hadithi na 94. ⌚___54:30
🚪 Abu Hurairah(ra)
▪Manzon Allah ya fadi a yaqin Khaibar: "wallahi zan miqa wannan tutar ga wani mutum, yana qaunar Allah da Manzonsa....
🌱 Tambayoyi ⌚____1:00:26
_____________________4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTXRXN0EtVUlTZ2s/view?usp=drivesdk17/10/1420 22/01/2009
19 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page31
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWUNOWng1R2hUSkk/view?usp=drivesdk
Page 32
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWDFBSk8xRVdyVjA/view?usp=drivesdk
BABI NA 11
Ayoyi:
Ankabut:69, Hijr:99, Muzammil:8, Zalzalat:7, Muzammil:20, Baqara:273.
Hadithi (Qudsi) na 95. ⌚___9:12
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪ "'dukkan wanda yayi gaba da waliyyi na haqiqa na shelanta masa yaqi Ni da shi.....
Hadithi(Qudsi) na 96. ⌚___35:57
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪'" idan bawa ya kusance Ni da qwarawadon ďāni daya Ni ma zan kusance shi da ziraďi daya.....
Hadithi na 97. ⌚___37:56
🚪 Abdullahi bn Abbas (ra)
▪ ni'imomi guda biyu wanda dayawa daga cikin mutane...
Hadithi na 98. ⌚___44:36
🚪 A'isha (ra)
▪ manzon Allah ya kasance yana tashi cikin dare sai nace masa donme yasa kake aikata haka bayan an gafarta makamai.....
Hadithi na 99. ⌚___
🚪 A'isha (ra)
▪ manzon Allah ya kasance idan goman qarshe sun shigo sai ya raya da dare...
Hadithi na 100. ⌚___1:00:55
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪ "ka kwadaitu ka abinda zai amfane ka"
Tambayoyi. ⌚___
_____________________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQa29TTnRnQVhHT2c/view?usp=drivesdk24/10/1420 29/01/2000
20 - Riyadussalihin
___(Imam Nawawi)
Ja'afar Mahmud Adam
Page 32
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWDFBSk8xRVdyVjA/view?usp=drivesdk
Page 33
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdnRBLWpJdUlfekE/view?usp=drivesdk
Page 34
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYTVPdWVrR1VQbkE/view?usp=drivesdk
Hadithi na 101. ⌚___ 00:00
🚪 Abu Hurairah (ra)
▪Manzon Allah s.a.w: "an shamakance wuta da dangin kayan sha'awa, an shamakance aljannah da abubuwan da ake qi...
Hadithi na 102. ⌚___ 03:44
🚪 Abu Abdullah - Huzaifa bn Yamāmā (ra)
▪Nayi sallah tare da Annabi (saw) a wani dare sai ya bude Baqara ya fara karatu har ya karasa sai ya fara Nisa ya gama sai ya fara Aliy-Imran.....
Hadithi na 103. ⌚___ 13:42
🚪 Abdullahi bn Mas'ud (ra)
▪na yi sallah tare da Annabi sai ya tsawaita har na himmatu da aikata mummunar aiki....
Hadithi na 104. ⌚___ 16:56
🚪 Anas bn Malik (ra)
▪Manzon Allah s.a.w: "Abubuwa uku ne suke bin mamaci; iyalinsa, dukiyarsa da ayyukansa....
Hadithi na 105. ⌚___ 19:54
🚪 Abdullahi bn Mas'ud (ra)
▪Manzon Allah s.a.w: "Aljannah ita ce mafi kusa zuwa ga dayanku sama da hancin takalmin sa...
Hadithi na 106. ⌚___ 22:36
🚪 Abu Firas - Rabi'a bn Ka'ab Al'aslami (ra)
▪Annabi yace masa fadi buqatarka, sai yace ina so inyi tarayya da kai a aljannah.... "Ka taimake ni shigar da kai aljannah ta hanyar yawan sujūda...
Hadithi na 107. ⌚___ 29:22
🚪 Abu Abdullah/Abdurrahman (ra)
▪Manzon Allah s.a.w: "ina zaburar da ku da yawan sujūda....
Hadithi na 108. ⌚___ 31:31
🚪 Abu Safwan - Abdullahi bn Busri Al'aslami (ra)
▪Manzon Allah s.a.w: "mafi alkahirin mutane a cikinku sune wanda rayuwarsu tayi tsawo kuma ayyukansu suka yi kyau....
Hadithi na 109. ⌚___ 35:27
🚪 Anas bn Malik (ra)
▪a lokacin yaqin Uhud sahabbai sun waste sun bar Annabi sai ya ce: "ina barranta daga abun da suka aikata....
Hadithi na 110. ⌚___ 48:42
🚪 Abu Mas'ud - Uqbata bn Amr Al'ansāri (ra)
▪lokacin da ayar sadaka ta sauqa sai muka kasance muna daukan kaya a bayan mu.....Sai wani bawan Allah yayi sadaka da dukiya mai yawa....
Hadithi na 111. ⌚___ 57:05
🚪 Sa'id bn Abdulaziz .... (ra)
▪fadin Allah ta'ala: '''lallai Ni na haramta zalunci da kaina....
🌱 Tambayoyi ⌚___1:04:26
___________________4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZmQ1Qm52TnVsUGc/view?usp=drivesdk
Comments
Post a Comment