TAFSIRIN ALKURANI 001 - 040

Assalamualaikum,
With these timelines(⌚___), it easier to pinpoint the Tafsir of a specific ayah at a time. Enjoy listening.

01 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

▪Gabatarwa - salon tafsiri.
▪isti'aza.  ⌚ ___________ 02:37
▪basmalah. ⌚__________04:30
suratul Fatiha.  ⌚_______11:04
Fatiha: 1 - 7
sunayen fatiha  ⌚_______29:49
Suratul Baqara.  ⌚______34:44
Baqara:1 - 5 ⌚_________42:02

01/09/1423 05/11/2002 ________7.4mb
Download

02 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:6,7 ⌚ _____________00:00
Zukata da Cututtukansu⌚__  06:15
Baqara:8,9,10 ⌚ __________10:59
Baqara:11,12,13 ⌚________ 22:44
Baqara:14,15,16 ⌚_________35:27
makanta ta ido da zuci ⌚____39:18
Tawaya da Kamala ⌚______  41:40
Baqara:17,18;19 ⌚________ 48:28
Baqara:20 ⌚______________1:00:33

02/09/1423 06/11/2002 __________18.6mb
Download

03 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:21,22⌚____________00:00
Baqara:23,24 ⌚___________17:53
Baqara:25 ⌚______________34:04
Baqara:26,27 ⌚___________42:51
siffofin munafukai (7)⌚_____48:49
Baqara:28,29 to. ⌚________ 50:05
Baqara:30,31 ⌚___________57:25
Baqara:32 ⌚______________1:03:31
Baqara:33 ⌚______________1:04:00
Baqara:34 ⌚______________1:05:30

03/09/1423 07/11/2002 ___________21.4mb
Download

04 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:35 ⌚_____________00:00
Baqara:36 ⌚_____________04:50
Baqara:37 ⌚_____________08:20
Baqara:38, 39 ⌚__________15:50
Baqara:40,41,42 ⌚________21:10
Baqara:43,44,45,46 ⌚_____39:17
Ahmad bn Hambal yayi fama da shedan har lokacin mutuwarsa ⌚_______50:50
kuraye mayunwata guda biyu(son shahara da neman arziki da addini) a cikin garken tumaki ⌚ ____52:22
Baqara:47,48 ⌚ _________54:57
Baqara: 49,50 ⌚ ________58:18
Baqara:51,52,53 ⌚______1:04:20

04/09/1423 08/11/2002 ___________10mb
Download

05 - Tafsir Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud  Adam

Baqara:54 ⌚_______________00:00
Baqara:55,56,57 ⌚_________05:42
Baqara:58,59⌚____________13:53
Baqara:60⌚______________ 21:56
Baqara:61 ⌚______________28:28
Baqara:62 ⌚______________39:36
Baqara :63,64  ⌚__________44:18
Baqara:65,66 ⌚___________46:12
muhimmancin wa'azi ga shugaba
Baqara:67,68⌚___________59:37
Baqara:69,70⌚___________1:01:48
Baqara:71⌚______________1:03:44
Baqara:72,73⌚___________1:06:52

05/09/1423 9/11/2002 __________10mb
Download

06 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Tambayoyi
1. Menene fassarar ayar sura Nisa:115
2. Ciyarwa a maimakon azumi.
3. Sallar tarawiy cikin jama'a.
4. Fidda zakkah akan zinari.
5. Hijirah.

Baqara:74 ⌚___________17:18
Baqara:75,76,77⌚______13:10
Baqara:78,79 ⌚________21:46
Baqara:80,81,82⌚______32:10
Baqara:83,84 ⌚________36:50
Baqara:85 ⌚___________40:38
Baqara:86,87,88 ⌚_____58:30
Baqara:⌚89,90________1:01:52
Baqara:⌚91___________1:05:25

06/09/1423 10/11/2002 __________10mb
Download

07 - Tafsir Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:92 ⌚_______________00:00
Baqara:93,94,95,96 ⌚_______04:25
Baqara:97,98 ⌚____________18:18
Tambayoyi guda 4 da kafirai suka yi wa manzon Allah(saw).

◇ me annabi Yaqub ya haramta wa kansa?
◇ me banbancin đigon maniyyi na miji da mace?
◇ yaya halin annabin Allah yake a yayin bacci?
◇ wane mala'ika ke kawo wa annabi wahayi?

Baqara:99,100,101 ⌚_______30:53
Baqara:102,103 ⌚__________34:57
Haruta da Maruta.
Baqara:104,105⌚__________48:35
Akwai Sihiri a duniyan nan.

07/09/1422 11/11/2002 ____________9mb
Download

08 - Tafsir Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:106,107 ⌚_______00:00
Baqara:108,109 ⌚_______14:48
......
Baqara:110 ⌚___________34:02
Baqara:111,112 ⌚_______34:57
Baqara:113,114 ⌚_______38:07
Baqara:115,116,117 ⌚___48:56

8/9/1423 12/11/2002 ___________8mb
Download

09 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:118 ⌚____________00:00
Baqara:119,120 ⌚________05:21
Baqara:121,122,123 ⌚___24:14
Baqara:124,125 ⌚_______33:40
Baqara:126 ⌚___________48:48
Baqara:127,128 ⌚_______56:32
Baqara:129,130,131 ⌚___59:21
Baqara:132,133,134⌚___1:03:54

9/9/1423 13/11/2002 ________10mb
Download

10 - Tafsir Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Tambayoyi ⌚______________00:00
○ me hukuncin mai jin waqa.
○ raka'atainil Fajr lokacin Sallar asuba.
○ sanya labule don rufe bango.
○ daura laya.
○ wasiwasi a sallah.
○ zuwa xn boka.
Baqara:135,136 ⌚_______10:15
Baqara:137,138 ⌚_______19:44
Baqara:139,140,141 ⌚___30:38
Baqara:142,143  ⌚_______37:30
Baqara:144 ⌚___________53:56
Baqara:145,146  ⌚______1:01:11
Baqara:147,148  ⌚______1:03:34

10/09/1423 14/11/2002 ________9mb
Download

11 - Tafsir Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:149 ⌚____________00:00
Baqara:150 ⌚____________01:58
Baqara:151,152  ⌚_______10:33
Baqara:153,154 ⌚________33:26
Baqara:155,156,157 ⌚____42:18
fadin "innalillahi wa inna ilaihi raji'uwn" a yayin musiba. ⌚ ___________________53:00
Baqara:158 ⌚_____________57:50
Baqara:159,160 ⌚________1:02:10

11/09/1423 15/11/2002 ______________10mb
Download

12 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud  Adam

Baqara:161,162,163 ⌚___00:00
Baqara:164 ⌚___________11:00
  Baqara:165 ⌚___________16:36
Ababe guda 8 wanda dan Adam ke so ⌚___24:00
Baqara:166,167 ⌚_______32:53
Baqara:168,169 ⌚_______42:08
Baqara:170 ⌚___________46:21
masu bin addinin iyaye koda gaskiya ya bayyana a gare su.
Baqara:171,172,173  ⌚__53:39
alaqa tsakanin ayyuka na gari da karban addu'o'i.

12/09/1423 16/11/2002 ____________10mb
Download

13 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Adam

Tambayoyi
Namijin da ya qi kusantar matar sa ba dalili.
Mijin da baya kula da matarsa kamar yadda yake kulawa da kansa.
Mutum mai mata biyu wanda baya adalci tsakanin su.

Baqara:174,175,176 ⌚__8:37
Baqara:177 ⌚__________15:19
me kula da maraya ⌚___37:30
Baqara:178,179 ⌚______59:54
nau'ukan kisan rai ⌚___1:05:21

___ 13/09/1423 17/11/2002 ______________10mb
Download

14 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Tambayoyi
Qunut.
qwallon qafa.

Baqara:180,181,182⌚___09:50
Baqara:183,184 ⌚______23:39
ajiye azumi ga me larura.
Baqara:185,186  ⌚______47:24
Baqara:187  ⌚__________53:23

______________10mb
Download

15 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:188.        ⌚___00:00
masu shiga gidagensu ta baya idan sun dawo daga aikin hajji.
Baqara:189.        ⌚___08:40
Baqara:190-192.⌚___16:53
Baqara:193.        ⌚___35:18
Baqara:194.        ⌚___36:57
Baqara:195.        ⌚___38:57
Baqara:196.        ⌚___47:32

15/09/1423 19/11/2002 __________10mb
Download

16 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Bayani akan wata qaraman littafi na addu'o'i.
Baqara:197 ⌚___02:30
Baqara:198 ⌚___15:15
Baqara:199-202⌚___20:37
Baqara:203 ⌚___37:05
Baqara:204,205,206 ⌚___51:20
Baqara:207⌚___1:00:19
Baqara:208,209 ⌚___......

___ 16/09/1438 20/11/2002 ___________10mb
Download

17 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:210,211 ⌚___00:00
Baqara:212 ⌚___10:06
Baqara:213 ⌚___11:57
Baqara:214 ⌚___25:42
Baqara:215 ⌚___31:18
amfani da dukiya ta hanyar da ya dace.
Baqara:216 ⌚___36:53
Baqara:217 ⌚___48:32
watanin da aka haramta yaqi.
Baqara:218 ⌚___1:06:37

___ 17/09/1423 21/11/2002 ___________10mb
Download

18 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Baqara:219         ⌚___00:00
Baqara:220         ⌚___12:58
Baqara:221         ⌚___18:16
Baqara:222         ⌚___29:45
Baqara:223         ⌚___43:11
Baqara:224-226 ⌚___09:50

__ 18/09/1423 22/11/2002 ____________10mb
Download

19 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:228. ⌚___00:00
Matayen da aka saki zasu jira jini uku kafin wani aure.
Baqara:229. ⌚___35:40
Kyauta ta Tamattu'i; kyautar da ake wa mace bayan an sake ta.
Baqara:230. ⌚___45:55
Baqara:231. ⌚___50:10
Baqara:232. ⌚___55:39
Baqara:233. ⌚___59:38

____ 19/09/1423 23/11/202 __________10mb
Download

20 - Tafsirin Alkur,ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Baqara:234. ⌚___00:00
Takaba; wata hudu da kwana 10
Baqara:235. ⌚___19:41
Isar da saqon neman aure kafin qarewan takaba ta hanyar jirwaye da kamar wanka.
Baqara:236. ⌚___29:11
Kyauta ta tamattu'I ga macen da aka saka.
Baqara:237. ⌚___32:05
Baqara:238,239. ⌚___51:25
Salatul Wusda da sallar tsoro.
Baqara:240. ⌚___1:03:19
Baqara:241. ⌚ ___1:07:16

___ 20/09/1423 24/11/2002 ___________10mb
Download

21 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Adam

Tambayoyi
Littafi: quri'ar Annabawa.
Matsalar Gado.
Tawassuli.

Baqara: 243, 244 ⌚___15:39
Baqara: 245 ⌚________22:02
Baqara: 246 ⌚________26:24
Baqara: 247 ⌚________33:23
Baqara: 248 ⌚________42:02
Baqara: 249 ⌚________46:44
Baqara: 250 - 252⌚___55:21
Baqara: 253 ⌚______1:01:17

___ 21/09/1423 . 25/11/2002 ___________10mb
Download

22 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
Riya.
Wasiwasi.
Hijirah.

Baqara 254 ⌚_____ 12:41
Baqara 255 ⌚_____ 16:31
Baqara 256,257⌚__ 44:29
babu tilastawa a addini...
Baqara 258 ⌚______ 53:06
hikimar da'awa
Baqara 259 ⌚______ 59:15
Baqara 260 ⌚______ 1:04:11

___ 22/09/1423 . 26/11/2002 ______________10mb

23 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
ya halatta ace da Allah Ubangiji?

Baqara 261,262 ⌚___ 00:00
Baqara 263, 264 ⌚___ 6:29
Baqara 265 ⌚________ 20:25
Baqara 266 ⌚________ 24:43
mutumin da yake aiki na gari a quruciya sai shedan ya kawar dashi wajen qarshen rayuwarsa sai ya halaka...
Baqara 267 ⌚________ 31:49
zakka kan kayan gwari busassu.
Baqara 269 ⌚________ 44:11
Baqara 270, 271 ⌚___ 46:30
yin bakance akan aikin alkhairi.
Baqara 272 ⌚________ 53:15
Baqara 273, 274 ⌚___ 56:04

__ 23/09/1423 . 27/12/2002 ____________10mb
Download

24 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
Idda.
raka'atainil Fajr.
gado.
zinari.

Baqara 275 ⌚________17:01
Baqara 276, 277 ⌚___ 27:16
Baqara 278, 279 ⌚___ 29:03
Baqara 280, 281⌚____1:00:27

___ 24/09/1423 . 26/11/2002 ___________10mb
Download

25 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri

Baqara 282 ⌚___ 00:00
Baqara 283 ⌚___ 36:03
Baqara 284 ⌚___ 46:47
Baqara 285 ⌚___ 52:56
Baqara 286 ⌚___ 56:03

___ 25/09/1423 . 29/12/2002 ___________10mb
Download

26 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
ciniki mai farashi biyu.
aikin banki da riba.

Suratul Aliy-Imran
gabatarwa         ⌚____10:59
Aliy-Imran: 1 - 4 ⌚___ 12:36
Aliy-Imran: 5,6   ⌚____ 24:40
Aliy-Imran: 7      ⌚____ 28:31
Ta'arifin Tawili   ⌚_____54:36
Aliy-Imran: 8, 9  ⌚____ 1:02:55

____ 26/09/1423 . 30/11/2002 ______9mb
Download

27 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
Sallar Wutiri.
Fadin subhanallah ga liman.
sirranta karatu ga mace a sallar bayyana.

Aliy-Imran: 10,11 ⌚____4:48
Aliy-Imran: 12 ⌚_______8:18
Aliy-Imran: 13 ⌚_______12:05
Aliy-Imran: 14 ⌚_______21:58
Aliy-Imran: 15-17⌚_____35:39
Aliy-Imran: 18 ⌚_______42:51
Aliy-Imran: 19,20 ⌚____45:38
nasiha daga malam ⌚_49:25

____ 27/09/1423 . 01/12/2002 ________9.6mb
Download

28 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri

Aliy-Imran:21,22 ⌚_____00:00
mutane uku masu kasancewa cikin tsakanin azaba ranar qiyama.

Aliy-Imran:23,24 ⌚_____10:57
Aliy-Imran:25⌚_________21:33
Aliy-Imran:26,27 ⌚_____23:30
Aliy-Imran:28 ⌚________42:12
mahaifiyar Asma'u bint Abubakar Sadiq wanda ta kawo wa ya'r ta ziyara.
Aliy-Imran:29 ⌚________53:17
Aliy-Imran:30 ⌚________54:13
Aliy-Imran:31,32 ⌚_____56:36

____ 01/09/1424 . 26/10/2003 ___________9mb
Download

29 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud
Sauqar Maiduguri

Aliy-Imran: 33,34 ⌚___ 00:00
Aliy-Imran:35,36 ⌚____8:40
hidimar qarin haihuwa.
Aliy-Imran:37 ⌚_______29:12
Ta'arifin Zuriyyah.
Aliy-Imran:38,39⌚_____37:45
Aliy-Imran:40:,41 ⌚____48:54
Aliy-Imran: 42-44 ⌚____52:50

____ 02/09/1424 . 28/10/2003 _________9mb
Download

30 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri

Tambayoyi
Watar Ramadan.
Nafila lokacin Juma'a
Yanka Ragon Suna
Kaya mai nuna siffar jiki
Shin akwai sharifan da wuta baya cin su?
Shin ana iya canza sunan uba kirista?
Aikin acaba. 

Ali-imaran: 43-46⌚____19:01
Yara da suka yi magana a cikin zanin goyo... 
Ali-imaran: 47-49 ⌚___ 35:19 
Ali-imaran: 50,51 ⌚___ 45:29 
Ali-imaran: 52-54 ⌚___ 47:29 
An sanya kamannin annabi isa a jikin wani matashi lokacin da zai koma ga Allah...

__ 03/09/1424 . 28/10/2003 _____________9mb
Download
 

32 - Tafsirin Alku'ani
Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri 

Ali-imaran: 65-67 ⌚___00:00 
Ali-imaran: 68 ⌚______07:15 
Ali-imaran: 69-71 ⌚__ 11:41 
Ali-imaran: 72-74  ⌚__15:07 
Ali-imaran: 75,76 ⌚___26:47
Yahudawa sun kasance sunfi kowa alhali sun kasance maqaryata... 
Ali-imaran: 77 ⌚______36:02
Mai ranstuwa akan hajar kasuwa alhali qarya ne... Mutanen da Allah ba zai kalle su ba... 
Ali-imaran: 78 ⌚______44:13
Wanda ya karbi bashi da cewa Allah ne shaidansa... 
Ali-imaran: 79,80 ⌚__52:15

_____ 05/09/1424 . 32/10/2003 _________9mb
Download

33 - Tafsirin Alkur'ani
Jafar Adam 

Tambayoyi
Shin gaskiyane karanta suratul kahfi yana gusar da talauci.
Bayar da gidan haya ga wanda ba musulmi ba.
Wanda baida mazaquta zai iya jan sallah?
Wasiwasi cikin sallah. 

Ali-imaran: 81,82 ⌚___12:51 
Ali-imaran: 83 ⌚___20:50
Ali-imaran: 84,85 ⌚___25:47 
Ali-imaran: 86-89 ⌚___31:43 
Ali-imaran: 90,91 ⌚___36:42 
Ali-imaran: 92,93 ⌚___43:30 
Ali-imaran: 94,95 ⌚___50:01 
Ali-imaran: 96-99 ⌚___51:10 
Ali-imaran: 100 ⌚___1:01:22

____________________________10mb
Download 

34 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri 

Ali-imran: 102,103 ⌚__ 00:00
Haduwan kan musulmi yana tauhidi da sunnah.. 
Ali-imran: 104,105 ⌚____31:18 
Ali-imran: 106-109 ⌚____42:56 
Ali-imran: 110 ⌚________49:21 
Ali-imran: 111,112 ⌚____55:26 
Ali-imran: 113-115 ⌚___1:03:55

___ 07/09/1424 . 01/11/2003 ____________10mb
Download  

35 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Adam 

Ali-imran: 116,117 ⌚___00:00 
Ali-imran: 118 ⌚_______05:35 
Ali-imran: 119 ⌚_______16:23 
Ali-imran: 120-122⌚___27:17
  Yaqin Uhud 
Ali-imran: 123-125 ⌚___40:21 
Ali-imran: 126-129 ⌚___49:18 
Ali-imran: 129 ⌚________57:29

___ 08/09/1424 . 02/11/2003 ________9mb
Download 

36 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri

Aliy-imran:130-132⌚___22:17 
Aliy-imran:133-136 ⌚___28:22 
Aliy-imran:137-139 ⌚___44:35 
Aliy-imran:140,141 ⌚___49:34 
Aliy-imaran:142,143 ⌚ ___59:04

Tambayoyi
wanda ya bada shaida ga annabi yusuf.
me hukuncin masu sallah akan tituna, mata na qetarawa...
  me hukuncin manta haddar kur'ani?
  shin ana iya azumin wata uku?
ya matsayin bukin bazde?

___ 09/09/1424 . 3/11/2003 ____________9mb
Download

38 - Tafsirin Alkur'ani
Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri

  bayani akan yin qunuti.
alqunuti na cikin wuturi   

Ali-imran:144,145 ⌚___10:00 
Ali-imran:146 ⌚_______ 18:20 
Ali-imran:147,149 ⌚___ 23:41 
Ali-imran:149,150 ⌚___ 31:16 
Ali-imran:151 ⌚________39:25 
Ali-imran:152 ⌚_______ 41:39 
Ali-imran:153 ⌚_______ 51:18 
Ali-imran:154 ⌚_______ 55:07

___ 10/09/1424 . 04/11/2003 ________9mb
Download 

39 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Adam
Sauqar Maiduguri

Ali-imran:156 ⌚_________00:00 
Ali-imran:157-159 ⌚ ____10:26
muhimmancin shawara ga shuwagabanni 
Aliy-imran:160 ⌚________30:52 
Aliy-imran:161 ⌚________31:50 
Aliy-Imran:162,163 ⌚____45:04 
Aliy-imran:164 ⌚________47:15 
Aliy-imran:165 ⌚________51:32 
Aliy-Imran:166-168 ⌚___ 56:58
Bayani akan littafi: YAYA ZAKA SAN ALLAH

___ 11/09/1424 . 05/11/2003 ___________9mb
Download

40 - Tafsirin Alkur'ani
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Sauqar Maiduguri Masallacin Indimi

TAMBAYOYI
tana addu'a kada ya qara aure.
me jinkirta sallah.

Ali-imran:169-170 ___ 00:00
Ali-imran: 171-172 ___13:00
Ali-imaran: 173-175 ___19:25
tsoro na shri'a.
tsoro na dabi'a.
tsoro abun zargi.
Ali-imran: 176-177 ___34:30
Ali-imran: 178-179 ___38:40
Ali-imran: 180________52:25
masu rowa da abunda Allah ya hire musu.
Ali-imaran: 181 -182 ___1:01:00
Ali-imran: 184 -183 ___1:06:00
Ali-imran: 185 ________1:08:50
kowane rai za ta dandani mutuwa.

______________10mb
Download

41 - Tafsirin al kurani
Sheikh jaafar mahmud adam
sauqar maidugiri masallacin indimi

TAMBAYOYI
Sanya riguna na yan qwallo.
  Haddar al kur'ani.
  Yawan mutuwar aure.
  Zaman farko da na biyu a sallah.
  Laifi dake sa a saki mace.
  Yaushe aure ke tabbata tsakanin mace da na miji.
  Wanda yake neman aure alhali an bada yarinyar a wani.
  Mazaje masu daure fuska a cikin gida,
Rikici a jami'a.

Aliy-imran:186-187 ______ 25:10
Aliy-imran:188  __________ 28:55
Aliy-imran:189-191 ______ 33:00
Amfanin zikiri.
Karkasuwan mutane dangane da zikiri.
Ina ake samun zikiri na gaskiya?
Aliy-imran:192-193 ______ 46:55
Aliy-imran:194-198 ______ 48:41
Aliy-imran:199 __________  53:50
Sallah ga sarki najashi bayan mutuwarsa a wani gari.
Ali-imran:200 ___________  55:35
haqquri, da tsare iyaka.

________________10mb
Download

Comments

Popular posts from this blog

AS SARIMUL BATTAR Fi TASADDI LISAHARATIL ASHRAR Kaset 001 - 088

RISALAH

WASIYYA