Posts

Showing posts from May, 2018

RIYADUSSALIHIN

FORMAT Kwanan wata lambar darasi - sunan littafi ___(mai littafi) Mai karantarwa 📗 babi ☀ topic 🍃 aya 00:00 Hadithi na 00 🚪 mai riwaya ▪ hadithi a taqaice (summary). 🍂 fa'idoji cikin karatu 🌱 Tambayoyi _____________nauyin sauti Link na sauqe sauti ■ 12/11/1419 27/02/1999 01 - Riyadussalihin ___(Imam Nawawi) Ja'afar Mahmud Adam 00:00 ☀ Gabatarwa. 04:44 ☀ Muqaddima. 29:08 📗  BABIN DA YAKE KOYAR DA IKHLASI(TSARKAKE NIYYA) DA HALARTO NIYYA. 30:38 🍃 Ayoyi. Bayyina:05, Aliy-Imran:92, Hijr:37, Aliy-Imran:29. 38:24 Hadithi na 01. 🚪 Umar dan Khaddab(ra): ▪ayyuka suna tare da niyyarsu.... 53:57 Hadithi na 02. 🚪 A'isha(ra): ▪ rundunar da zasu zo yaqan dakin Ka'aba.... _______________16mb https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQT3FfcFBsbnJoU1U/view?usp=drivesdk19/11/1419 06/03/1999 ■ 02 - Riyadussalihin ___(Imam Nawawi) Ja'a...

RISALAH

Littafin Risaalah na Sheikh Ibn Abu Zaidul Qairawani........Wanda Sheikh Albani Zaria ya karantar a; No. 42/2/4 Sama'ila Ahmad Close Gaskiya Quarters Zaria, Kaduna, Nigeria. ■ 01 - || Gabatarwa || ▪Hujjoji da ake kafa shara'ar musulunci akai. - Al Qur'ani - Sunnah - Ijmaa'i - Qiyasi. ▪Daular Usmaniyya (Malikiyya) a Najeria da karantarwar su. - Qawa'idi. - Akhdari. - Ishmawi. - Izziya. - Risaalah. - Askari.- Mukhtasar. ▪Kadan daga sharhunan Risalah. - Hashiyatul Adawi - Fatahul Rabbani - Sharhin alqabi Abu Muhammad - Sharhin Aminul Hajj - Sharhin Abdul Sami'i.  ▪Muqaddimar Risaalah. - karatu tare da dalibai. _______________________10mb https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZUg5NVpGNTIwYTQ/view?usp=drivesdk ■ 02 - || MUQADDIMA || ▪Dalilin rubuta littafin Risaalah. ▪Muhimmacin tarbiyan yara. ▪Matakai don samun kyakykyawan hanya na tarbiyan yara. ▪Kiyaye ilmominda yara zasu fara rayuwa dashi. ▪...

WASIYYA

29/07/1427 22/08/2006 Sheikh Albani Zaria Clinic Mosque FUT Yola .....WASIYYA...... "Kuma Allah ne da mulkin abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa. Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun yi wasiyya ga waɗanda aka bai wa Littãfi a gabãninku, da kũ, cẽwa ku bi Allah da taƙawa, kuma idan kun kãfirta, to, lalle ne, Allah Yanã da abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa. Kuma Allah Yã kasance wadãtacce, Gõdadde". [Nisa 4:131] Mp3 no. 1A Size 16mb Quality - medium https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZkREWEw4M0R0dVk/view?usp=drivesdk ■ 29/07/1427 Sheikh Albani Zaria Clinic Mosque FUT Yola .................WASIYYA.................. ■ Wasiyyar manzo Allah: __________________________ ~"Ina yi muku wasiyya da jin tsoron Allah me buwaya da daukaka, da jin maganan na gaba/shugabanni da kuma yi musu da'a ko da bawa ne shugaba." [ ] ~"wanda duk qasqancin shi ta jaashi ba...