KARATUN MAJALISIN BADARAWA
FORMAT AND BULLETS
________Post Format_______
0000
date
Lesson
Sheikh
Place
▪
▪
▪
_____________size
link
Littafan da ake karantar wa;
______Littafan Talata wanda Mal. Yahya bn Muhammad ke karantarwa:
1. Riyadussalihin
2. Bulughul Maram
3. Masailil Jahiliyah
4. Tuhfatu Saniyya
5. Usulul Fiqh
6. Matan Ibn Ashir
7. Kamatakuwnuw Yuwalla Alaikum
8. Sharhussunnah
9. Addu'a'u Billa'an
10. Kashfushubuhat
11. Muqaddimatul Iziyyah
12. Jawami'ul Fawa'id
13. Manhaji Ahlus-sunnah wal Jama'a
14. Adduraru Bahiyya
_______Littafan Alhamis wanda Mal. Bashir bn Nuhu ke karantarwa:
1. Tayasirul Musdala'il hadith
2. Uthuwlussunnah
3. Matan Umdatul Ahkam
4. Matan Risaalah
5. Albidaya fi ilmul mu'arith
6. Muqaddimatul ibn Rushud
7. Mu'amalatul Ahkam
8. Aqidat Tawhid
9. Nuwrul Yaqin
10. Al Fatāwā Al Muhimma
11. Kitab Tawhid
12. Al Mir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
_________________________________
●
0001.
21/08/1437
26/07/2016
Karatun Talata
Sheik Yahya bn Muhammad
_____Darusa___________
1. Jawamilul Fawa'id: Preface.
2. Fitnatul Takfir.
3. Sharhussunnah:
_____________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQby1UcWJhRkxuX0E/view?usp=drivesdk
●
0002.
28/07/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
______Darusa___________
1. AL MIR'ATU FI AHKAM DIMA'IL MAR 'ATU
▪ Jinanen mata.
2. _ _ _
▪ Turaku na bauta.
3. _ _ _
▪ Babin fadin Allah ta'ala "Da Allah zaku dogara in kun kasance muminai"
4. BIDAYA FI ILMUL MUWARITH
▪ Bidaya na ilimin gado.
_________________________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVExwbEtoRkZaaFE/view?usp=drivesdk
●
0003.
02/08/2016
28/10/1437
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
____Darusa___________
1. Jawami'ul Fawa'id.
2. Masailil Jahiliyah.
3. Ibn Ashir.
____________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ1JQSVhpZ2xMNHM/view?usp=drivesdk
●
0004.
04/08/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
_____Darusa______________________
1. Sheikh Yahaya bn Muhammad yayi taqadimin sabon littafi...
2. Umdatul Ahkam ➡
○ babin da ke magana akan hadaya.
3. _ _ _
Mutumin da ya ce wa dan uwansa 'ya kai kafir!' dayan su ya dawo da ita...
4. Babi a cikin sallah akan Janaa'iza da addu'a ga mamaci da bayanin adadin kabbarorin Janaa'iza...
5. Ibn Rushud ➡
Allah ta ala yayi alkawarin aljannah ga wanda ya kiyaye sunayen sa kuma yayi aiki da sunnah...
6. Mu'amalatul Hukkam ➡
Dalili na goma sha bakwai (17) akan hani daga zagin shugabanni.
______________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOUtjNFYwcTFPYTg/view?usp=drivesdk
●
0005.
09/08/2016
Karatun Talata
Yahya bn Muhammad
____Darusa_____
1. Lallai yana daga cikin ni'ima na Allah wato tarewan samari a halaqoqi na ilimi...
2. Bulughul Maram- " idan dayanku ya zo masallaci ya duba takalmansa idan ya ga abun cutarwa ya gusar sai yayi sallah da takalmansa"
3. "Ya ku bayina lalle na haramta zalunci....."
____________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWWgteU9ERnU3bjA/view?usp=drivesdk
●
0006.
18/08/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
___Darusa________
1. _ _ _
Nau'o'in jinanai: Jinanai wanda suke fita daga farjin mace sun kasu kashi uku;
× jinin haila
x jinin haihuwa
x jinin isti'aza....
2. Gabatar da sabon littafi: [Hanyoyi na shari'a a cikin raba ragon layya] na sheikh Bashir bn Nuhu wanda Sheikh Yahya bn Muhammad yayi Taqadimi (review).
× shin ana iya layya da kowane dabba?
× shekaru nawa dabbobi zasu kai don yin layya da su.
× shin ana iya ajiye naman layyya?
× yaya ake raba naman layya?
× shin kafiri yana da rabo cikin naman layya?
3. Bashi yiwuwa ya riqi daya daga cikinsu ya bar sauran;
× khauf _ tsoron azaba
× rajaa _ kwadayin rahama
× mahabba _ son Allah....
Tambayoyi.
1. Ya hallat a sa haqorin makka na zinari?
2. Miji ya gudu ya bar mata tsawon wata shida ▪yaya za tayi idda? ▪ tana iya karban sadakin wani?
______________________10.5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQcFhBc05hNENKTGs/view?usp=drivesdk
●
0007.
20/11/1437
23/08/2016
___Darusa_________
1. Jawami'ul Fawa'id-
mu'awwiqaat: wato ababen dake kange mutum daga neman ilimi.
× Muawwiqi na farko(1);
Lalacewan niyya.
2. Tufatussaniyya-
Misalan damirin mutum daya na miji...
3. Addua'u billa'an- (P. 38)
"Lallai tsine wa ma'abota sabo a ayyane baya halatta".
4. Fitnatil Takfir-
Matsayin ahlussunnah wa jama'a dangane da wannan matsala (na kafirtar wa). Wasu mutane suna saurin kafirtarwa....
Tambayoyi
1. Tambayar mai napep.
2. Menene matsayin goro amusulumci.
3. Mutum ya gudu ya bar mace. Ya zata yi?
___________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQ01QbWVzaDlITUU/view?usp=drivesdk
●
0008.
25/08/2017
Karatun Alhamis
___Darusa______
1. Shekaru da suka isa wajen yin layya ga raquma, da shanu, da tumaki da awaki...
2. Yau she ne haila ke farawa?
× malamai sunyi sabani zuwa mazhabobi biyu...
3. Kitab Tauhid: babin fadin Allah ta'ala "yanzu sun amince wa talala (azaba na Allah)..."
Tambayoyi
× menene matsayin kame baki ranar layya har sai an dawo daga idi?
______________________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQejhIWmtqWUN0cEU/view?usp=drivesdk
●
0009.
01/09/2016
Sheikh Bashir bn Nuhu
Karatun Alhamis
____Darusa_____________
1. Matsala ta hudu (4): Hukuncin sadaka da naman layya...
2. Matsala ta biyar (5): Ya halatta ayi sadaka da naman layya ga kafiri?
_________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTE5CVHFXeFNRUDg/view?usp=drivesdk
●
0010.
04/12/1437 06/09/2016
Sheikh Yahya bn Muhammad
Karatun Talata
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi.
▪muawwiqi na 02: son shahara.
2. Ibn Ashir.
▪sunnonin taymama...
3. Izziya.
▪mustahabban sallah.
Tambayoyi
____________________________9.4mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaUxNRk5mRHJfUVE/view?usp=drivesdk
●
0011.
08/09/2016 . 06/12/1437
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'adu fi ahkam dimā'il mar'atu ➡
▪shekarun fara hayla....
2. Albidaya fi ilmil Mairath ➡
▪gadon yan uwa maza da mata li-ummai...
3. Umdatul Ahkam ➡
▪Babin wankan mai harama da aikin hajji.....
4. Usulus-sunnah ➡
▪Imani da cewa lallai aljannah da wuta an halicce su...
Tambayoyi
❓ layya.
❓ sallah.
❓ azumi.
❓ kabbarorin idi.
❓ gado.
_________________________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNUhnWV9zaFdHSGc/view?usp=drivesdk
●
0012.
27/09/2016 . 25/13/1437
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi ➡
▪Fa'ida - akwai wanda ya qyamace koyan ilimin nahwu....
2. Manhaju Ahlus-sunnah wal jama'a fi naqadil rijal wal kutub ➡
▪muqaddimar bugu na biyu.
3. Sharhussunnah ➡
Karya firgita ku - maganar masu da'awar su ahlus-sunnah ne....
4. Masa'ilil Jahiliyyah ➡
▪idan an ce da su wannan Allah ya haramta da manzonsa sai su ce 'Riban' jahiliyyah ne aka hana....
5. Matan Ashir ➡
▪farillan sallah guda goma sha shida(16) ne, sharudansu guda hudu(4) ne....
Tambayoyi
__________________________14mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZkUxZnVXQ0FhN0E/view?usp=drivesdk
●
0013.
04/10/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad.
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi
▪shafi na 12 ➡
Ibn Jawzi ya fadi a cikin littafinsa (Tarmizu iblis) mutane sun yi watsi da ilmomi masu fa'ida sun koma wa ilimin nahwu....
2. Izziya ➡
▪al'qunut a cikin Sallar asuba,
▪isar hanu kafin qafa a lokacin sujada,
▪karkada yatsa lokacin tahiya...
3. _ _ _➡
Zaidu bn Ar'qam(ra)
▪lallai mun kasance muna magana a cikin sallah a zamanin manzon Allah...
4. Riyadussalihin ➡
▪babin kwadaitarwa akan qara aikin alkahiri a qarshen rayuwa...
______________________________15mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQN3NnZy1wMzhNZEk/view?usp=drivesdk
●
0014.
06/10/2016 . 08/01/1437
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪babu iyaka da qarancin lokaci na haila ko mafi yawancin shi...
2. _ _ _ ➡
▪yaya manzon Allah yake tafiya lokacin da ya tunkuda zuwa ga aikin hajji....
3. _ _ _ ➡
▪sallah ga mutumin da ya mutu daga cikin musulmai ko da mai zunubi ne shi....
4. _ _ _ ➡
▪addu'a ga mamaci - babu wani iyakancewa da aka yi gameda abunda za'a karanta...
Tambayoyi
❓ dakin Ka'aba
❓ ķungiya.
❓ zakkah.
___________________________11.1mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUV9Kd2Q3YnBUMGs/view?usp=drivesdk
●
0015.
11/10/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad.
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi
▪pg 15 muawwiqi na 03: sakaci da halattan majalisi na ilimi.
2. Duraru Bahiyya fi tamyizul bainal nadiya wal qawiya fil tarqi hazihil ummah
▪muqaddima: haqiqa al'ummah sun rabu kamar yadda manzon Allah (saw) ya fadi.
3.kamatakuwnuw yuwalla alaikum ➡
▪jawabi ga wasu tambayoyi da suke kaiwa da komowa a cikin tsakiyar da'awa da ake yi.
4. Kashfush-shubuhat fi masa'ilil uhd wal jihad ➡
▪kamar yadda yana wajaba a kula da ilimi na shari'a wanda ya samu asali daga cikin Kitab wa Sunnah...
5. Usulul fiqhi
▪lallai manufofi na shari'a suna kasuwa zuwa asali biyu muhimmai...
6. tufatussaniyya ➡
▪babin na'id anil fi'il: suna mai ruf'a wanda ba'a ambaci fi'ili tare da shi ba...
_____________________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRzIxVnB0QXNYLVU/view?usp=drivesdk
●
0016.
16/01/1437 18/10/2016
Karatun Talata na Majalis
Sheikh Yahya bn Muhammad Al'as'ari
⌚___00:00
1. Jawami'ul Fawa'id
▪Muawwiqi na hudu (04)
Neman kafa don gudun neman ilimi.
⌚___09:44
2. Duraru Bahiyya
▪Mutane suna buqatuwa zuwa ga sanin wadannan qungiyoyi na bata.
⌚___12:55
3. Addu'a'u Billa'an pg. 39
- Wahidu Abdussalami Bali
⌚___26:12
4. Manhaji Ahlus-sunnah wal jama'a
- Muqaddima
⌚___38:55
5. Sharhussunnah
▪Idan ka lura da kyau, matsalan ba mai sauqi bane idan mutum ya ce Qur'ani ba maganar Allah bane....
⌚___48:10
6. Masa'ilil Jahiliyyah
▪matsala na 27
Wallafa littafi na barna da jingina su zuwa ga Allah subhanahu wata'ala.
⌚___54:35
7. Sharudan Sallah
⌚___59:46
8. Zaman tawarrudi
Tambayoyi
____________________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVW1BaVY1Xy1TSVE/view?usp=drivesdk
●
0017.
20/10/2016 . 23/01/1438
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majlisin Badarawa
⌚___00:00
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪Zantukan manyan malamai gameda qayyade lokutan haila...
⌚___11:50
2. Ibn Rushud
▪sunnonin alwala..
⌚___20:17
3. Mu'amalatul Hukkam
▪na daga cikin haqqoqin shuwagabanni dawo da zukatan talakawa wanda suka gudu daga gare su don su dawo daga zagin su.....
⌚___30:28
4. - - -
▪mutane uku Allah ba zai musu magana ba, ba zai kallesu ba, kuma suna da azaba mai radadi ranar qiyama....
⌚___34:39
5. Alfatāwā Almuhimma
▪rarrabuwan al'ummah kashi saba'in da (73). Shin qungiyoyan Tabliq da Ikhwan sun shiga?
⌚___55:44
6. Musdala'il Hadith
▪mabincika na biyu: - Ta'arifin 'Khabaru Āhād'. (Lughatan, Istilahan).
Tambayoyi ⌚___1:03:10
__________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQeUoxYjV2Z0xWRjg/view?usp=drivesdk No.
●
0018.
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id (p. 15) ➡
▪"dayawa daga cikin mutanen da suke cika a majalisin ilimi talakawa ne...
2. Adduraru Bahiyya ➡
▪muqaddima.
3. Bulugul Maram ➡
▪na ga manzon Allah (saw) yana sallah a qirjinsa akwai sauti na tafasheshshen buta....
▪manzon Allah (saw) yana sallah yana dauke da yarinya, idan ya yi sujada sai ya sauqe ta idan ya miqa tsaya sai ya dauke ta...
4. Riyadussalihin ➡
▪manzon Allah bai taba yin wata sallah bayan sauqar 'Izaja'a jā'a nasrullahi wal fatah' face ya ce "Tsarki ya tabbata ga Ubangiji da godiya a gare Ka, Ya Allah gafarta mun".....
Tambayoyi
matsala na limancin sultan bello.
________________14mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWmdGNGl3Z2w3UDA/view?usp=drivesdk
●
0019.
27/10/2016 . 29/01/1438
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majlisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu➡
▪menene mafi qarancin tsarki a tsakanin haila guda biyu?
2. Nuwrul Yaqin ➡
▪musuluntar Hamzatu...
3. Aqidatul Tawhid ➡
▪na daga cikin dalilai akan tabbatan sunayen Allah daga sunnan manzon Allah, hadithin Abu Hurairah "Allah Yana da Sunaye guda dari ba daya".....
4. Kitab Tawhid ➡
▪babin da ya zo gameda riya...
5. Albidaya fi ilmil Mawarith ➡
▪tushe na cin gado...
Tambayoyi ⌚___56:27
____________________________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNDdGblBOd1ROa0E/view?usp=drivesdk
●
0020.
01/02/1438 . 01/11/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Adduraru Bahiyya (p. 4) ➡
▪ "na tattauna akan hudu daga cikin qungiyoyi na wannan al'ummah
khawarij
shia'a
zindiq
nusayriyya
2. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi ➡
▪"dayawa daga cikin malamai na kirki, masu karantar da qananan ilimi kafin manya don gina al'ummah....
⌚Kamatakuwnuw yuwalla alaikum ➡
▪bayan haka ina fatan saurayi mai qira zuwa ga Allah ya fahimci dakatawan ma'abota ilimi daga musharaka da su daga cikin abunda suke cikinsa na hayaniya(demonstration) na siyasa...
4. Kashfushubuhat ➡
▪kalma na 'Mufti Am' na masarautar Saudiya game da kafa bom da aka yi a New York da Washington da Riyad a shekara 27/05/1422 . 15/09/2001
▪muqaddima.
5. Usulul Fiqhu ➡
▪wajabcin jihadi fisabilillah da yin uquba ga mai qira zuwa ga bidi'a da wajabcin tsayar da alamu na addīni....
Tambayoyi
__________________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSHlxR2Z0OVFEekE/view?usp=drivesdk
●
0021.
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪Rarrabuwan mata zuwaga haila....
2. Umdatul Ahkam ➡
▪babin mai harama da aikin hajji, ya ci, daga farautar mutumin da baya harama da aikin hajji.....
3. Usulus-Sunnah ➡
▪cikawa: da wannan shudewa ta gaggawa muna qauna mukasance mun fa'idantu, ina wa kaina da ku jin tsoron Allah da ikhlasi zuwa ga Allah da qoqari wajen neman ilimi da riqo da littafin Allah da sunnan manzon Allah (saw) da manhajin magabata na kirki...
Tambayoyi
_______________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMTd2VER5cUgtNUE/view?usp=drivesdk
●
0022.
08/11/2016 . 08/02/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmlil Nafi ➡
▪mu'awwiqi na biyar(5): sakaci gameda neman ilimi a cikin quruciya...
2. Tuhfatussaniyya ➡
Babin nā'ib anil fā'il....
3. Addu'a'u Billa'an ➡
▪ 24. "lallai wadanda suka mutu suna kafirai, a gare su akwai tsinuwan Allah da mala'iku da mutane gabakidaya.....
Tambayoyi
______________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSmpzeGlXR2VsNGs/view?usp=drivesdk 0023
●
0023.
15/02/1438 . 15/11/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 19)
▪ya kai dan uwana, ka zauna tare da malamai kuma kayi gumurzu dasu da gwiwanka.
▪lallai Allah ta'ala Yana raya Zukata da hikima kamar yadda yake rayar da qasa matacciya da mamakon ruwan sama...
2. Manhaji Ahlus-sunnah wal jama'a ➡
▪an tambayi Sheikh Abdulaziz bn Baz dangane da manhajin ahlus-sunnah wajen laqadin ma'abota bidi'a da littafin su?
yan bidi'a.
3. Sharhussunnah ➡
▪ Allah ta'ala Ya sauqe Alkur'ani ga manzo annabi Muhammad(saw) ta mala'ika Jibril(as)...
4. Masa'ilil Jahiliyyah ➡
▪matsala ta 28: yin watsi da abun da yake tare da wasunsu na gaskiya. Ba sa yadda akwai wani mai gaskiya a cikinsu sai abun da ya dace da qungiyansu...
Tambayoyi
__________________14mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQajNEQzRkMnY2bEU/view?usp=drivesdk
●
0024.
17/11/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Fatāwā Al'muhimma ➡
▪an tambayi Sheikh Muhammad Nasriddin Albani gameda jama'atu Tabliq....
2. Musdala'il Hadith ➡
▪na uku shine hadisin da ake qira mustaqidu....
3. Nuwrul Yaqin ➡
▪wadanda aka azabtar a hanun kafirai...
Tambayoyi
_____________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQXRHTjQ5Wjdxa00/view?usp=drivesdk
●
0025.
22/02/1438
22/11/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi ➡
▪Fa'ida; anyi laqabi wa Abu Khalid da 'Zaidi' saboda tsananin so da yake wa dabino....
2. Matan Ibn Ashir ➡
▪Sunnonin Sallah;
3. Iziyya ➡
▪zaman tawarrudi a sallah...
4. Bulugul Maram ➡
▪babin sanya sutra ga mai sallah.....
Tambayoyi
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUTFpVk41am05NDQ/view?usp=drivesdk
●
0026
24/11/2016
24/11/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
MajalisinBadarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪na takwas - abun da yake abko wa mata masu haila...
2. _ _ _ ➡
Dalili na hankali akan cewa lallai a tabbatar wa Allah sunayensa da siffofinsa wanda shari'a ta tabbatar wa Allah....
3. _ _ _ ➡
▪yana daga cikin shirka mutum ya nufi duniya da aikin sa...
4. Al Bidaya fi ilmil Mawarith ➡
▪wanda aka shamakance daga cikin maza wajen cin gado...
Tambayoyi
_______________________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVjUzRk83SWh4czg/view?usp=drivesdk
●
0027
29/02/14 . 29/11/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi ➡
▪Fa'ida; wannan baya nufin idan neman ilimi ya kubuce wa mutum a cikin quruciya sai ya debe tsammani...
2. Riyadussalihin ➡
▪Babi game da bayanin yawan hanyoyin alkhairi...
▪Duk abunda kuka aikata na alkhairi Allah na sane da shi....
3. Ad Duraru Bahiyya ➡
▪yana daga cikin abu sananne a cikin addini cewa lallai aqidan tauhidi shi ne asalin addinin musulunci...
Tambayoyi
________________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRDBsVnZGSG1zdFU/view?usp=drivesdk
•
0028
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪qaruwan kwanakin haila ta hanyoyin hana daukan ciki...
2. _ _ _ ➡
▪littafin da zai magana akan ciniki.
Lallai manzon (saw) yana cewa "idan mutane biyu suka yi ciniki, kowane dayansu yana da zabi matuqar basu rabu ba"......
3. _ _ _ ➡
Tambayoyin darasin da suka shude a baya.
Tambaya na farko: shin mutumin da yake raddin tafsirin Abdullahi bn Abbas za'a dauke shi daga cikin khawarij?
Tambayoyi
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbF8tVU8xOVFGNWs/view?usp=drivesdk
•
0029
08/03/1438 . 08/12/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪hukunce yankewan jinin haila na tsawon lokaci....
2. Matan Risaalah ➡
▪babi gameda addu'a ga qaramin yaro in ya rasu, da yi masa sallah da yi masa wanka...
3. Ibn Rushud ➡
▪Abubuwan da suke warware alwala; lallai alwala tana da abubuwa da suke wajabta ta guda 9......
4. Mu'amalatul Hukkam ➡
▪sai suka zo wajen usman suka ce ya kai sarkin mumunai "mutane sukan zo wajen ka kamar yadda suke zuwa wajen mu?
5. Al Fatāwā Al'muhimma ➡
▪fatawan Sheikh allama Abdurrazak (na'ibin bn Bāz)
Tambaya:
An tambaye shi akan fitan da jama'atu tablik suke yi na tunatar da mutane girman Allah...
6. Musdala'il Hadith ➡
▪manema na biyu; hadithi da ake qira azizi. Ta'arifinsa...
Tambayoyi
___________________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbk94WHV0OWU5ZFU/view?usp=drivesdk
●
0030
13/03/1438 . 13/12/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi ➡
▪"shi dalibi ya zanto mai neman fa'ida a dukkan lokuta daga dukkan mutane...
2. Manhaji Ahlus-sunnah wal jama'a ➡
▪cassette na 855 na 'silsilatul huda wannur' na Nasriddin Albani.
- Tambaya: an tambayi Malam Albani gameda Manhaji na Nuwasana....
3. Sharhussunnah ➡
▪cewansa haka Malik bn Anas da Ahmad bn Hambal. Wannan shine maganar malamanmu gameda cewa Alkur'ani Maganar Allah ne ba halitta bane...
Tambayoyi
__________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQLUR2bzBTUjJHY1k/view?usp=drivesdk
●
0031
15/12/2016
15/03/1438
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪shin mace mai ciki tana yin haila? Malamai sunyi sabani zuwa mazhabobi biyu...
2. Nuwrul Yaqin
▪na daga cikin wanda aka cutar da su wajen bin addinin Allah wadanda suka anshi musulunci farkon sahabban manzon Allah. Shine Kabbab bn Araddi...
3. Aqidatul Tawhid
Na biyu; Manhaji na ahlus-sunnah wal jama'a wajen tabbatar wa Allah ta'ala da sunayen Shi da Siffofin Shi...
Tambayoyi
Yaya matsayin cin abincin maulīdin kiristoci?
_____________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQY2R4Vmg1aGhPWnc/view?usp=drivesdk 0032
20/03/1438 . 20/12/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi (P. 25)
▪Ya kasance Suhail bn Amr(ra) yana daga cikin wanda musuluntarsu tayi jinkiri. Wasu sashe daga cikin quraishawa sun ganshi yana zaune wajen wani saurayi yana daukan karatu wajen saurayin....
2. Masa'ilil Jahiliyyah
▪Matsala ta 29: Su basa aiki da magana wanda suke raya cewa suna binsu. Yana daga cikin matsala na jahiliyyah masu cewa su mabiyan manzon Allah ne amma basa koyi da sunnan manzon Allah da karantarwansa...
3. Ibn Ashir
▪an sunnantar da qiran sallah ga jama'a idan sunje sallah na farilla a lokacin Sallah in suna neman wasu...
4. Izziyya
▪fasali: an karhanta addu'a bayan kabbarar harama a malikiyya...
Tambayoyi
bashi da ruwa.
barin karantar wa domin qarancin albashi.
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdjVvemt0MF8tZ00/view?usp=drivesdk
●
0032
20/03/1438
20/12/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi (P. 25)
▪Ya kasance Suhail bn Amr(ra) yana daga cikin wanda musuluntarsu tayi jinkiri. Wasu sashe daga cikin quraishawa sun ganshi yana zaune wajen wani saurayi yana daukan karatu wajen saurayin....
2. Masa'ilil Jahiliyyah
▪Matsala ta 29: Su basa aiki da magana wanda suke raya cewa suna binsu. Yana daga cikin matsala na jahiliyyah masu cewa su mabiyan manzon Allah ne amma basa koyi da sunnan manzon Allah da karantarwansa...
3. Ibn Ashir
▪an sunnantar da qiran sallah ga jama'a idan sunje sallah na farilla a lokacin Sallah in suna neman wasu...
4. Izziyya
▪fasali: an karhanta addu'a bayan kabbarar harama a malikiyya...
Tambayoyi
bashi da ruwa.
barin karantar wa domin qarancin albashi.
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdjVvemt0MF8tZ00/view?usp=drivesdk
●
0032
20/03/1438
20/12/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi (P. 25)
▪Ya kasance Suhail bn Amr(ra) yana daga cikin wanda musuluntarsu tayi jinkiri. Wasu sashe daga cikin quraishawa sun ganshi yana zaune wajen wani saurayi yana daukan karatu wajen saurayin....
2. Masa'ilil Jahiliyyah
▪Matsala ta 29: Su basa aiki da magana wanda suke raya cewa suna binsu. Yana daga cikin matsala na jahiliyyah masu cewa su mabiyan manzon Allah ne amma basa koyi da sunnan manzon Allah da karantarwansa...
3. Ibn Ashir
▪an sunnantar da qiran sallah ga jama'a idan sunje sallah na farilla a lokacin Sallah in suna neman wasu...
4. Izziyya
▪fasali: an karhanta addu'a bayan kabbarar harama a malikiyya...
Tambayoyi
bashi da ruwa.
barin karantar wa domin qarancin albashi.
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdjVvemt0MF8tZ00/view?usp=drivesdk
●
0033
22/12/2016
22/03/1438
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪yin amfani da abun da zai jawo haila. Malam Usaimin ya bada fatawa da sharuda guda biyu....
2. Riyadussalihin
▪babin mutumin da yayi dā'a ga malamai da shugabanni masu mulki cikin halatta abun da Allah ya haramta ko haramta abun da Allah ya halatta...
muhimmancin karanta Riyadussalihin da sharhinsa da Adabul Mufrad don koyar da tarbiyya....
3. Al Bidaya fi ilmil Mawarith
▪ na biyu daga cikin wadanda ake sha makance wa, shi ne jiyka. Shi jiyka ana hana shi cin gado da mutane guda biyu, sune da', da jiyka na kusa...
lissafin gado - classwork1, classwork2.
4.
▪manzon Allah (saw) ya hana ciniki cikin ciniki: manzon Allah ya hana cinikin ya'ya'n itace har sai nunarsu ya bayyana...
Tambayoyi
anyi masa haihuwa ranar alhamis, yaushe za'a yi suna?
shin taron suna ya halatta?
_____________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb1l4SkZIdDNNLVU/view?usp=drivesdk
●
0034
27/12/2016
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi (P. 27).
▪imamul zahiriyya ibn hazmin Al andulusi yace kamar yadda abu Muhammad ibn Arabi ya karbo daga gare shi yake cewa;
"Lallai na kai shekara 26 ina aikin ministari ban san yadda zan gyara sallah ba"....
tururuwa da kwallon dabino.
2. An karbo daga
Abi Sa'idul Khudri (ra): manzon Allah (saw) yace "idan dayanku yayi sallah zuwa ga wani abu (sutra) sai wani yana so ya qetare gabansa, to ya tunkude shi".. shin ana iya sutra da layi a qasa?
abubuwa uku da suke bata sallah in sun qetare sallah.
shin tunkudewa na bata sallah?
3. Riyadussalihin
▪
_____________size
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQzJpMmhvMUFtX2c/view?usp=drivesdk
●
0035
29/03/1438
29/12/2016
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪najastuwan jinin haila;
- imam Nawawi ya laqanto ijma'in malamai akan najastuwan jinin haila, ya kafa hujja da hadisan Asma (ra).....
▪yaushe ne mace take samun tsarki daga jinin haila?
▪haramcin takun mace mai jinin haila daga ijma'in malamai.
▪kuncin wanda ya taki matarsa mai jinin haila.
2. _ _ _
▪Tambaya ta biyu: shin ya halatta garemu muyi shi ga ya'n bidi'a? Mu tarbiyyantar da dalibai akan manhajin magabata ba tare da mun ammabaci yan bidi'a da sunayensu ba?
3. _ _ _
▪babin da zai magana akan azumi: azumin watan ramadana farilla ne. Ana yin azumi don ganin jinjirin wata, ana ajiye azumi don ganin jinjirin wata....
4. Ibn Rushud
▪an yi sabani game da warwarewan alwala idan mutum ya shafi azzakarisa...
Tambayoyi
Shin maniyyi najasa ne?
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWGlHUDcwUWZnbWs/view?usp=drivesdk
●
0036
04/03/1438
03/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi
▪mu'awwiqi na shida (6): rashin aiki da ilimi. Babu makawa ga duk mutumin da yake son albarka ga iliminsa, yayi aiki da ilimin...
2. Adduraru Bahiyya
▪muhimmancin karatun firat(qungiyoyi da aqidunsu). Ga karatun wadannan Karatun wadannan qungiyoyi akwai tsare addini da tsare aqida da shari'a da bada ka riya da kuma bayanin duk abun ya saba mata...
3. Kashfushubuhat fi masa'ilil ahad wal jihad
▪bayani na manyan malaman Saudiya wagen hadarin gaggawan kafirtar mutane da kuma fasa bam, da kuma abunda yake faruwa garesu wajen zubda jini da kuma rusa masana'anta....
4. Usulul Fiqh
▪sashen tambihi ana so ayi shi a aikace...
___________________9mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWTgtMnJlT1RYTm8/view?usp=drivesdk
●
0037
05/01/2017
06/03/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪da wane irin nau'i ne na tsarki mutum zai taki matarsa bayan ta gama haila?...
2. Mu'amalatul Hukkam
▪Fasali na takwas: gameda uquba akan mutumin da yake dankwasar da mutane. Yake hana mutane bin shugaba, menene hukuncin sa?
3. Al Fatawa Al muhimma
▪Fatawan Ali Sheikh Salih Alfawzan bn Fawzan
Tambaya: menene malam zaku fadi gameda wadanda suke fita wajen garin Saudiya don qiran mutane, basa neman ilimi, suna kwadaitarwa akan fita.....
4. Musdala'il Hadith
▪Hadithi Gharibi; Ta'arifinsa.
Tambayoyi
_____________14mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQeXF5MnphbnZURW8/view?usp=drivesdk
●
0038
1/04/1438
10/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 29) ➡
▪Abdullahi bn Mas'ud(ra) yace a cikin fadin Allah ta'ala: "lallai annabi ibrahim ya kasance jagora ne shi mai biyayya kuma mai karkata ne zuwa ga gaskiya, bai zanto daga cikin mushrikai ba....
2. Tuhfatussaniyya ➡
▪babin mubtada da khabar...
3. Addua'u billa'an ➡
▪Al allama ash Sheikh adda'iya Abubakar Mahmud Gumi.
- - matasala na shida (6):
'Shin tsinuwa yana tsawatar da kafiri daga cuyarwanshi ga musulmi?
4. Manhaju Ahlus-sunnah wal jama'a ➡
▪Tambaya: sashen mutane masu fahimtar muwasana suna kafa hujja da maganar zahabi daga Siru Alamin nubala....
5. Sharhussunnah ➡
▪"imani da ganin Allah gobe qiyama dole ne akan Ahlus-sunnah"..
____Imamul Barbahari
_____________8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUUJmV0h1R2hzeFE/view?usp=drivesdk
●
0039
12/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
Bayani akan cin abinci da naman yanka na kirismeti..
Littafi: Yanke - Yanke na ahlul kitab ➡
anyi littafin ne akan manema guda bakwai da tamhidi. A cikinshi akwai mabincika gida(6).
▪na farko
Yankan yahudawa da kiristoci.
▪na biyu
Cin abunda ahlul kitab suka yanka ranar idin su.
▪na uku
Yin basmalan ahlul kitab lokacin yankan su.
▪na hudu
Idan sun ammabaci wanin Allah lokacin yankan su za'a a ci?
▪na biyar
Fisgewan wiyar dabba wajen yanka na ahlul kitab.
▪na shida
Idan kirista ya wakilci musulmi, ya yanka masa dabba, za'a ci?
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVGV3eDN3VWVBWmc/view?usp=drivesdk
●
0040
18/04/1438
17/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 31) ➡
▪"ku bayyanar da zakkan hadithi
A cikin dukkan hadithi dari biyu 200 ku bada hadithi biyar(5)...
__Fikirul Hati
2. Masa'ilil Jahiliyyah ➡
▪riqo da rabuwa da barin hadin kai...
3. Matan Ibn Ashir ➡
▪mustahabban sallah....
4. Izziyya ➡
Sallah yana baci tare da barin sharadi daga cikin sharudan Sallah idan yana da iko akan shi....
Tambayoyi
shin ya halatta aje koyan karatun addini a wajen wanda ba ahlus-sunnah ba?
shin qayyade kudi a kasuwancin napep ya halatta?
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQODBNVzdnakhWTWM/view?usp=drivesdk
●
0041
19/01/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪ haila ya zo mata daf da sallar la'asar amma bata yi sallar azahar ba...
2. Nuwrul Yaqin
▪daga cikin wanda aka cutar da su wajen bin hanyar Allah shine Abubakar Sadiq...
3. Littafi: Matan gameda sauqowan Isa dan Maryam.
▪Littafiin yana bayani akan dawowan annabi isa(as) da hujjoji da suke nuna haka....
4.
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdHQydTFNQmF0LTg/view?usp=drivesdk
●
0042
25/04/438 . 24/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 32) ➡
▪a cikin duniya akwai dagāwa(ji da kai) guda biyu ta fannin ilimi....
2. _ _ _ ➡
▪babin kwadaitarwa akan kushu'i a cikin sallah....
3. Riyadussalihin ➡
▪hadithi na shida(6) an karbo daga AbuHurairah(ra) Manzon Allah(saw) ya ce: "kowane gaba akwai sadaka akanta...."
4. Adduraru Bahiyya ➡
▪muhimmancin karatun firak, wawaita tunanin musulmi zuwa ga halin da suke ciki na rauni da rashin ci gaba da kuma tsoron abunda ya risqe su na asara da rarrabuwa zuwa ga qungiyoyi....
Tambayoyi
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb21rUFR6bUV1VGs/view?usp=drivesdk
●
0043
31/02/2017 .
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪Jinin isti'aza: shine gudanan jini daga farjin mace (wanda ba lokacinsa ba) daga wata jijiya. "Zungura ce daga zungurar shaidan" inji manzon Allah(saw)....
2. _ _ _ ➡
Babin fadin Allah ta'ala "ashe baka ga ▪wanda suke riya cewa sunyi imani da abunda aka sauqar da shi gare ka da abunda aka sauqar dashi gabanin ka, suna buqatan su kai hukunci zuwa ga dagutu alhalin an umurce su da su kafirce masa.....
3. Albidaya fi ilmil Mawarith ➡
▪na uku, dan uwa shaqiqi ana shamakance shi da mutane hudu;
uba kaka da' jiyka.
Classwork 1 - 3
...
4. UmdatulAhkam ➡
▪an karbo daga Jabir bn Abdullahi: manzon Allah(saw) ya hana cinikin yabonya da cinikin abinci a jikin zangarniya shi da cinikin danye da busashshe.....
Tambayoyi
▪yaya hukuncin sallah da madubin ido?
_____________8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSzJOV2NzRFhRNjg/view?usp=drivesdk
0044
02/02/1438 . 31/01/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 33) ➡
▪ muawwiqi na bakwai(07): Tsarkake rai; watau mutum yake ganin shi mai tsarki ne akan sauran mutane, da son yabo...
2. Kashfushubuhat fi masa'ilil ahad wal jihad ➡
▪ yayin da ya kasance makoma na hukuncin kafirtawa yana ga Allah da manzonsa. Baya halatta mu kafirta, sai wanda Qur'ani da hadithi yayi nuni ga haka. Ba'a aiki da zato...
3. Usulul Fiqh ➡
▪ na uku kayi tasarrufi cikin mulkin sa don ya cutar da mutane....
4. Tuhfatussaniyya ➡
▪ mubtada kashi biyu ne; bayyananne(zahiri) da boyayye(damiri).....
Tambayoyi
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVW5FZ0tRakxzeWs/view?usp=drivesdk
●
0045
02/02/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪ Jinin isti'aza: wanda ta saba yin al'ada amma ba ta iya banbance
2. _ _ _ ➡
▪ Tambaya ta uku; shin ya kamata mata su tsawatar da mutane daga littafan Sa'idul Kutub? In tana da dalibai mata ta tsawatar da su akan littafan Sa'idul Kutub....
▪ Sa'idul Kutub yana da aqida na shia'a/Khawarij, Mu'utazila/Murji'i/Suwfi.
____mawridul azaba....sheikh Albani yayi takhriji.
▪ Sa'idul Kutub yayi zantuka marassa kyau ga annabi Musa(as).....sheikh Rabih yayi raddi.
3. _ _ _ ➡
▪ babi da zai magana akan azumi; azumin watan ramadana farilla ne, ana daukan azumi da ganin jinjirin wata, ana ajiye azumi da ganin jinjirin wata.....
4. Ibn Rushud ➡
▪ ya zo: a inda mutum yayi watsi da niyarshi daya dauka na alwala, bai warware alwalarshi ba.....
Tambayoyi
_______________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNG5GZ1lGdHpwWjg/view?usp=drivesdk
●
0046
09/j ula/ 1438 . 07/02/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 33) ➡
▪ Allah ta'ala Ya zargi ahlul kitab "shin baku ganin wadanda suke tsarkake kawunan su, Allah ta'ala Shi ke tsarkake wanda ya so kuma ba'a zaluntarshi ko kwallon dabino.....
2. Addu'a'u Billa'an ➡
▪ matsala ta bakwai(07); bayyanar da qiyama ga kafirai gwargwadon yadda shari'a ya tabbatar.....
3. Manhaju Ahlus-sunnah wal jama'a ➡
▪ raddi ga ma'abota son rai(yan bidi'a); wani babi ne mai girma daga cikin babi na jihadi.....
4. _ _ _ ➡
▪ daga cikin shuhubobi wanda Mu'utazila suka dogara a kai da kuma wanda suka tafi akan maganar su "Allah ya cewa Musa ba zaka taba gani na ba" suka ce wannan dalili ne cewa Allah ba za'a ganshi a gobe qiyama ba ....
5. Masa'ilil Jahiliyyah ➡
▪ yana daga cikin matsala na jahiliyyah, shine riqo da rabuwa da barin hadin kai....
Tambayoyi
_____________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQLVhFMWpxYWR1alE/view?usp=drivesdk
●
0047
09/02/2017
Karatun
Sheikh
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪ me jinin isti'aza wacce ta fara haila amma bata iya banbance jinin isti'aza da haila...
2. Mu'amalatul Ahkam ➡
▪ ta ambaci sashen mukhalafat wanda suka abku daga sashe talakawa ga haqqin shugaba.....
L
3. Al fatawa Al muhimma ➡
▪ su wa nene jama'atu Tabliq, wace manhaji suke tafiya akai.....
4. Musdala'il Hadith ➡
▪ Hadithi Gharibi: mafi shaharan littaffai da ake yin rubutu kan hadithi gharibi....
Tambayoyi
Liman yana sallah da najasa a jikin tufafinda?
_____________8mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZkJsNS1yS09wU3M/view?usp=drivesdk
●
0048
16/j ula/1438date
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 34) ➡
▪imamul minziri ya kawo a cikin littafinsa watau 'tsoratarwa ga da'awar tsarkakan kai da hatsarinsa.....
2. Ibn Ashir ➡
▪siffar zama a sallah.....
3. _ _ _
▪an karbo daga A'isha(ra): na tambaye manzon Allah(saw) game da waiwaye a cikin sallah sai ya ce: "fisgewa ne da fisgewan shedan wanda yake wa sallar bawa"....
4. Tauhidi.
Tambayoyi
____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVHJDdXZ1Yk10Tkk/view?usp=drivesdk
●
0049
16/02/2017 .
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪mace mai jinin isti'aza wace ta manta al'adanta da adadin kwanaki, kuma ba ta iya banbance jinanai....
2. Nuwrul Yaqin ➡
▪lokacin da kafiran quraishawa suka ga wannan cutarwa da suke wa musulmai bai amfane su ba, musulman da suke cutarwa imaninsu ma qaruwa yayi....
3. _ _ _ ➡
▪Farkon wanda aka sani daga gare shi, inkarin sunayen Allah da Siffofin Allah
Tambayoyi
Mutum ne ya rasu, ya bar N700,000 da matan aure biyu da ya'ya' maza(6), mata(2). Ya za'a raba gado?
_____________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNTd5WHl2VU1tSmM/view?usp=drivesdk
●
0050
23/j ula/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi
▪ya kamata maabocin ilimi kada ya qasqantar da kanshi da kwadayi a cikin abunda ba'a kwadayin sa. Duk abun da ya qinshi qasqanci ga ilimi ya kamata ya kyamace shi...
2. Riyadussalihin (hadithi na. 7) ➡
▪ Abu Hurairah: manzon Allah ya ce: "duk mutumin da yayi sammako zuwa masallaci Allah zai tanada masa wani liyafa a gidan aljannah".....
3. Adduraru Bahiyya ➡
▪muhimmancin karatun firak: banbance - banbancen qungiyoyi na bakwai (7); sadar da alaqa da al'ummah na yanzu da na da. Misali mutanen da suka ce Alkur'ani halitta ne, shin haka sahabbai suka ce? ......
4. Kashfushubuhat ➡
▪wannan hukunci kamar waninsa ne cikin hukunce - hukunce, wanda basa cika sai da samuwan sababinsu da sharudansu....
Tambayoyi
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZk9QSzdidVNrSXM/view?usp=drivesdk
●
0051
23/02/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪Jinin isti'aza wanda aka sana'antāshi(artificial) shin yana da hukunci na dabi'a?
2. Kitab Tawhid ➡
▪babin mutumin da yayi musun wani daga cikin sunayen Allah da Siffofin Allah. Da fadin Allah ta'ala "suna kafirce wa Sunan Allah Arrahman.....
3. _ _ _
▪Mutum na hudu wanda aka shamakance shi daga cin gado da dayan mutane (6).....
Classwork 1-5
Tambayoyi
saki uku da kalma daya
matsayin hotel a musulunci
_____________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaHNfMllYNG5IdDQ/view?usp=drivesdk
●
0052
28/02/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu (p. 37) ➡
▪ba makawa ga dalibin ilimi ya inganta niyyarsa...
2. _ _ _ ➡
▪qa'ida na darurat: Ta'arifin larura lughatan da shari'a...
3. Tuhfatussaniyya ➡
▪rabe - raben khabar:
- khabar mubtada mufrad.
- khabar mubtada ghairi mufrad.
4. Addu'a'u Billa'an ➡
▪sai muka ce duk da kyacewa mai tsanani a cikin wadannan ayoyi da aka ambata, na riqe kafirai su zanto masoyinsa.....
Tambayoyi
_____________15mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWG0wX2lKcXotZU0/view?usp=drivesdk
●
0053
03/03/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪Jinin haihuwa(jinin biqi): Ta'arifinsa Lughatan da Istilahan.
2. _ _ _ ➡
▪babi da zai magana akan al'araya(nau'i na cinikayya)
3. Usulus-sunnah ➡
▪ya halatta mata su tsawatar da mutane daga littafan Sa'idul Kutub?
Tambayoyi
ya matsayin cin aladen daji?
_____________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdjlqUUVlamczZ2c/view?usp=drivesdk
•
0054
07/03/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi
▪mu'awwiqi na takwas (08): debe tsammani da wulaqanta zati....
2. Manhaju Ahlus-sunnah wal jama'a
▪ya kamata mu himmatu, a wannan matsayin, da wani al'amari. Waiwayawa zuwa ga ambaton kyawawan aikin dan bidi'a, wa tau wannan abun hawa ne zuwa ga fadawa cikin hadari.....
3. Sharhussunnah
▪watau sunce kuma, daga cikin hujjan masu(shia'a Mu'utazila) cewa wai Allah ba'a ganinsa, fadin Allah ta'ala "'ido baya rizqan Allah, Allah Shi ke rizqan idanuwa".....
4. Masa'ilil Jahiliyyah
▪matsala na 31: yana daga cikin matsala na jahiliyyah watau adawa da addini na gaskiya da soyayyansu da addini na barna.....
Tambayoyi
_____________15mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOWlhYUNPYk5jY1U/view?usp=drivesdk
●
0055
09/03/2017 .
Karatun Alhamis
Sheikh bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪ Nau'o'in haihuwa; shin ko wane irin haihuwa nifasi yake tabbata....
2. _ _ _
▪babi da zai magana akan azumi: azumin watan ramadana farilla ne....
3. _ _ _
▪babi da zai magana akan wanka: lallai wanka yana da sharuda wanda suke bayyanannu. Akwai sharuda da suke wajabta wanka....
4. _ _ _
▪fasali na tara: aywatar da ibadoji tare da shugaba: sahabbai sun kasance suna sallah a bayan shugaba ko da fajri ne...
Tambayoyi
____________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbE1la2NncS0zM1U/view?usp=drivesdk
●
0056
14/03/2017
15/06/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 39) ➡
▪fadin Allah ta'ala '"lallai wadannan da suka yi qoqari saboda Mu, da sannu zamu shiryar da su zuwa ga hanyoyin Mu, kuma lallai Allah ta'ala Yana tare da masu kyautata ayyukansu'"
Zuhuri yace: lallai mutum zai yi ta neman ilimi alhali zuciyarsa yanki ne daga cikin yankuna, sannan ya zamo kwari yana qara girma ba za'a sanya Abu a cikinsa ba face sai ya hadiye sa...
2. _ _ _
▪malamai sun kyamaci basmala/isti'aza a cikin Sallar farilla da kuma sujada akan tufafi....
3. Bulugul Maram
▪an karbo daga Anas bn Malik *****
akwai wani labule wanda ta lullube bangon gidanta da shi, sai manzo Allah yace mata ki gusar mana da wannan labule....
Tambayoyi
________________________15mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQnJCYVBpYjVIcTQ/view?usp=drivesdk
●
0057
17/06/1438
16/03/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu
▪na biyar: ta haifi gudan tsoka wanda yake abun halitta, kai ya bayyana, hannaye sun bayyana, qafafuwa sun bayyana to wannan nifasi ne.....
2. _ _ _
▪menene hukuncin samuwan wadannan qungiyoyi kamar Tablik da Ikhwan da wadansunsu a cikin
3.
▪mabincika ta biyu: Khabaru Ahād ya kasu kashi biyu, dangantuwanshi zuwa ga qarfinshi da rauninshi •maqabul da •mardud.....
Tambayoyi
________________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTzk3UGVDS2xHTlU/view?usp=drivesdk
●
0058
21/03/2017 . 22/06/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil (P. 40) ➡
▪Allah yayi rahama ga wanda yace: ka yi hakkuri akan diddigi da maraice da safe, da qunan tafiyar dare akan neman buqata kada ka wulaqanta. Shi samun nasara yana tsakanin la'asar da alfijir....
2. Adduraru Bahiyya ➡
▪fadakarwa muhimmi ga duk wanda yake karantar qungiyoyin musulunci; ya sani da cewa lallai karatunta ba goyon bayan sabani bane .....
3. Kashfushubuhat ➡
▪idan har kafirtawa ya kasance ga masu jagorancin al'ummah watau lefin ya fi tsanani.....
4. Usulul Fiqh ➡
▪lallai Allah ta'ala Ya tsananta inkari ga wanda ya kafirta bayan imani......
Tambayoyi
za'a iya shiga da waya bayi?
ya halatta mata suyi wa mamaci sallah kafin ayi masa sallah a waje?
shin menene matsayin wanka bayan wanke gawa?
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTXpRek5mNmRvaDA/view?usp=drivesdk
●
0059
24/06/1438
23/03/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪tsawon kwanuka na jinin haihuwa. Malamai sunyi sabani zuwa mazhaboba biyu....
2. _ _ _
▪manzon Allah sai ya karanta farkon suratul Fusilat: Hamīm......shi Alkur'ani dinnan saukakke ne daga wajen Mai rahama Mai jinqai....
3. _ _ _
Raddi ga wadannan mutane ta wadannan fuskoki: lallai Allah ta'ala Ya tabbatar wa kansa Sunaye da Siffofi, sannan manzon Allah (saw) ya tabbatar masa da Sunayesa da Siffofinsa......
Tambayoyi
qaurace wa mace?
shin durquso kafirci ne?
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZUVvN1E3MjJEejg/view?usp=drivesdk
●
0060
30/03/2017 .
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi
▪mafi yawan masu kudi jahilai ne, sannan mafi yawan malamai talakawa ne___Shafi'i.
2. Tuhfatussaniyya ➡
▪babin kayan aiki masu shiga mubtada da khabar.....
3. Addua'u billa'an (P. 46) ➡
▪
4. Manhaji Ahlus-sunnah wal jama'a (P. 16) ➡
▪muqaddima: amma ba'ad....
5. Sharhussunnah (P. 68) ➡
▪masu da'awar ilimi ba tare da ilimi ba......ilimi na buqatan zurfi wajen nema. Kamala ba shine ilimi ba, kada zahiri ya rude ka. Akida shi ake amfani da wajen gane ilimi da kyakykyawan imani.....
Tambayoyi
____________________12mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQLXAzT3NMb2lkU00/view?usp=drivesdk
●
0061
30/03/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪nifasin matar da ta haifi tagwaye: ma'abota mazhabobi guda uku sunyi itifaqi akan cewa midday na jinin haihuwa ana dauka daga haihuwan yaro na farko....
2. Albidaya fi ilmil Mawarith ➡
▪na biyar: da'n uwa shaqiqi; ana shamakance shi da mutum takwas ☆uba ☆kaka ☆da' ☆jiyka ☆da'n uwa shaqiqi ☆ya'r uwa shaqiqiya ☆ya'r uwa li-abbi ☆ da'n uwa li-abbi. Classwork1_3
3. _ _ _
▪a yanzu su wadannan mutane suna tsawatarwa da kafirtan Sa'idul Kutub, gasu kuma suna shudewa akan zagin da Sa'idul Kutub yayi wa sahabban manzon Allah da kuma zagin da yake wa annabawa, basa canzawa basa yin inkari....
Tambayoyi
mai hiran shugaba akan gazawans.
shin alwala na warwarewa da shafan azzakari?
mutum ya rasu ya bar mace(1), da yara(9) = maza 4, mata 5.
shin mace ana yi mata kwatan-kwacin abun da ake musu a gidansu?
Tambayoyi
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQk9VM3p3S3pWUDg/view?usp=drivesdk
●
0062
04/04/2017 . 06/rajab/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmul Nafi (P. 43) ➡
▪imamul Zarruji ya ce: kana buri ka zanto masanin fiqhu cikin sauqi. Watau hauka kala-kala ne wannan shine irin naka...
2. Masa'ilil Jahiliyyah ➡
▪mutane jahiliyyah sun kasance adawansu ga addinin gaskiya da goyon bayan barna:
▪lokacin da suka kafircewa Muhammad(saw) to sun kasance sun kafirce wa Musa(as) kuma sun qaryata littafinsa attaura sai suka kafircewa attauran dake wajensu saboda hassada dasuke wa Muhammad(saw)....
3. Matan Ibn Ashir ➡
▪sallar janaa'iza da sallar khusufi, da sallar istisqa, da sallar idi biyu da sauran sallolin nafila...
Tambayoyi
shin ana iya yin zanga-zanga ta lumana?
________________________11mb
●
0063
11/04/2017
13/rajab/1438
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 45) ➡
▪fadakarwa muhimmiya: Kashesdinka! Sannan Kashesdinka! Sannan Kashesdinka! Allah ta'ala Ya tsare ka. Watau kashesdinka kada ka wulaqanta kanka, ka debe tsammani daga rahamar Allah(kada ka debe tsammani daga samun ilimi)...
2. _ _ _➡
▪sharudan limanci: sharudan limanci tara (9) ne; na farko tsarki....
3. _ _ _➡
▪babin masallatai: an karbo daga A'isha(ra): manzon Allah yayi umurni a gina masallaci a gidaje....
Tambayoyi
1. Salatul Gha'ib
2. Yaya matsayin buge mahaukaci, za'a biya diyya?
_________________________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQN0JHVkh3QUpGdUk/view?usp=drivesdk
●
0064
Date
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪haihuwa babu jini: idan mace ta haihu amma bata ga jini ba (wannan kadan ne daga cikin mutane). Wannan tsarki ne, ba zata jira kwana arba'in ba...
2. Al fatawa Al muhimma ➡
▪ma'ali Sheikh Abdullah Muzayyan: 'wannan qasa ta mu bata kasance ta san wadannan qungiyoyi ba, sai dai wasu mutane daga waje sun shigo mana cikin qasarmu....
Tambayoyi
ya matsayin aske kan jariri?
mai Magariba zai iya bin mai Isha?
_____________12mb
●
0065
20/rajab/1438
18/04/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. ) ➡
▪muawwiqi na tara(9) - Tazwifi: dasannu zanyi - dasannu zanyi. Shine mutum yayi ta jinkirta alamuransa zuwa wani lokaci ba tare da wani uzuri mai qarfi ba.....
2. Riyadussalihin ➡
▪an karbo hadithi daga gareshi ( Abu Hurairah r.a): manzon Allah ya ce: duk wanda yayi alwala ya kyautata alwalan sannan sau ya zo masallacin Juma'a ya saurari liman yayi shiru an gafarta masa abunda yake tsakanin wannan Juma'a da wata.....
3. Adduraru Bahiyya ➡
▪haqiqa Alkur'ani ya bamu labarin qissar abun da ya kasance na rudu na bani Isra'ila na addininsu da kuma barnace - barnacen addininsu don mukasance akan taka tsan - tsan....
Tambayoyi
mutumin da baya tare da mahaifiyarsa wane lokaci zai kai mata ziyara?
shin ma'iku basa shiga gidan da aka ajiye kare?
nasiha.
_____________11mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYVdIajdMUkZXZGc/view?usp=drivesdk
●
0066
20/04/2017
Karatun Alhamis
Sheikh Bashir bn Nuhu
Majalisin Badarawa
1. Almir'ātu Fi Ahkam Dimā'il Mar'atu ➡
▪yin amfani da abunda zai hana daukan ciki. Ya kasu kashi biyu (i) na har abada, (ii) na taqaitaccen lokaci...
2. Musdala'il Hadith ➡
▪na uku (3): sharudan hadithi sahihi. Yana bayyana daga sharhin wannan ta'arifi da muka yi na sahihi, lallai sharudan hadithi ingantacce gida biyar(5) ne ¤ ¤ ¤ ¤ ¤ .....
Tambayoyi
saduwa da mace alhali tana jini.
shin akwai zakka a cikin kudi?
Tambayoyi
_____________5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVGdLWkVSWmRTUEU/view?usp=drivesdk
●
0067
27/rajab/1438 . 25/04/2017
Karatun Talata
Sheikh Yahya bn Muhammad
Majalisin Badarawa
1. Jawami'ul Fawa'id Fi Tahsilil ilmil Nafi (P. 47) ➡
▪mafi cutarwar abu ga saurayi ga duniyarsa da lahirarsa shine taruwan wadannan al'amura;
□wadata. □quruciya. □lokaci.
2. Kashfushubuhat ➡
▪abun da ya faru da wannan aqida na kuskure, watau abun da ya faru na halattan jinanen mutane da keta mutunci da kwace dukiyoyi na kebantattun mutanen...
3. Usulul Fiqhu ➡
▪qa'ida: cuta ana gusar da shi; daga cikin al'amura wanda yake an sallama a cikin shari'a mai haske, watau rashin yadda da cuta....
4. Tuhfatussaniyya ➡
▪'kana' da ya'n uwanta: 'kana' da ya'n uwanta tana ruf'a ga suna, tana nasaba ga khabar dakuma duk abunda ya sarrafu daga gare ta.....
Tambayoyi
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQOVg1Um9OQkF5ekE/view?usp=drivesdk
Comments
Post a Comment