AS SARIMUL BATTAR Fi TASADDI LISAHARATIL ASHRAR Kaset 001 - 088
001 - 088
____________________________________
ASSARIMUL BATTAR FI-TASADDI LI-SAHARATIL ASHRAR.
TAKWABI MAI YANKA DAYA WAJEN TINKARAR BOKAYE MASHARRANTA.
-----------------------------------------
MUQADDIMA:
▪marubucin littafi.
▪dalilin rubuta littafi.
▪amfanin littafi.
_____________________
Kaset 001 - 088
______________________
☀ BUDE KARATUN LITTAFI
__001 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 27/01/1421_01/05/2000
Assarimul Battar littafi dake taimako wajen gano cututtuka wanda ke da alaqa da sihiri, sannan yana kawo mafita ta hanyar karyasu a bisa shari'ar musulunci don a samu waraka.
Littafin ya samu gyare-gyare da dama wajen bugunsa amma bugu na goma(10th Eddition), shine Malam Wahidu Bali ya amince da shi a shekara na 1418AH/1998.
_______________
Audio no. 01
Audio Size 7mb
Audio Quality 40%
Download
□■
__003 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 30/01/1421_05/05/2000
___Mukaddimar bugun littafi na 10___
Mal. Wahid ya rubuta wannan mukaddima ne a Rauda, Masallacin Harami na Madinah.
Malam Wahidu Bali ya kasa wannan littafin zuwa fasali takwas:
(i) Fasali na daya: menene shiri?
(ii) Fasali na biyu: menene sihiri a sunnah.
(iii) Fasali na uku: karkasuwan sihiri
(iv) Fasali na hudu: Halarto da shedani.
(v) Fasali na biyar: Hikuncin sihiri a shari'an musulunci.
(vi) Fasali na shida: Yaya ake bata sihiri?
(vii) Fasali na bakwai
(viii) Fasali na takwas: kambin baka/ kambin ido.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA DALIBIN ILIMI YA KIYAYE
1. Kaifin basira.
2. Kwadayin neman ilimi.
3. Juriya.
4. Kudi.
5. Jagoranci.
6 Tsawon zamani.
____________
Audio no. 03
Audio size 7mb
Audio Quality 40%
Download
■
__004 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 5/2/1421_8/5/2000
FASALI NA FARKO:
______Ta'arifin(Fassarar) Sihiri_________
>> Ta'arifin sihiri ta yaren larabci.
>> Ta'arifin sihiri ta istilahin Malaman Shari'a.
• Malaman Kur'ani
• Malaman Fiqhi
• Malaman Hadithi
>> Matakai da bokaye ke bi don kusantar shaidanu don yin sihiri.
_____________________________________
Audio no. 4
Audio size 3.2mb
Audio Quality 50%
Download
■
__005 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 06/02/1421_09/05/2000
FASALI NA BIYU:
○ Menene Sihiri gameda haskakawa da Alkur'ani da Sunnah suka yi?
>>Dalilai daga Alkur'ani da Sunnah cewa aljannu da shedanu akwai su.
>> Dalilai daga Alkur'ani da Sunnah cewa sihiri tabbas akwai shi.
>> Zantukan manyan malamai gameda sihiri.
____________
Audio no. 05
Audio size 7mb
Audio Quality 50%
Download
■
__006 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 09/02/1421_12/05/2000
ci gaba da_____FASALI NA BIYU:
Littafi ne dayake koyar da yadda za'a gane takwabi na Alkur'ani da Sunnah don tinkarar yan bori, bokaye, yan tsibbu, yan duba, da duk wasu masu damfara ta hanyar bada magani.
Aljannu da shaidanu sune kashin bayan sihiri.
>> Akwai masu karyata ce wa akwai aljannu.
¤ An ambaci wadannan kalmomi a cikin Alkur'ani sau adadi:
i. Al jinnu sau 22
ii Aljannu sau 07
iii Shaidan sau 68
iv Shayadin sau 17
Don tabbatar da ce wa babu shakka akwai aljannu.
¤ An ambaci aljannu a cikin hadisan manzon Allah:
>> Hadisi na 05
Daga Safina r.a, ta ce: lallai manzon Allah s.aw ya ce: lallai shedan yana gudana a jikin dan Adam magudanar jini.
(Bukhari 4/282 da Fath)
(Muslim 14/155 da Sharh Nawawi)
_____________
Audio no. 06
Audio size 7.2mb
Audio format mp3
Download
■
__007 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 16/02/1421_19/05/2001
Dalilai daga Alkur'ani da Hadithi cewa sihiri akwai shi yana faruwa da gaske koda an haramta shi.
Dalilai daga Alkur'ani_________
1. "Kuma suka bi abin da shaiɗãnu ke karantawa a kan mulkin Sulaimãnu, kuma Sulaimãnu bai yi kãfirci ba, kuma Shaidãnun, sũ ne suka yi kãfirci, suna karantar da mutãne sihiri. Kuma ba a saukar da shi ba a kan malã'iku biyu a Bãbila, Harũta da Mãrũta....." (Baqara:102)
>> Wato malaman yahudawa na bibiyan abun da shaidanun malamansu ke karanta musu na sihiri suke danganta wa zuwa ga mulkin annabi Suleiman(a.s).
>> Sannan yahudawa suna danganta sihiri ga mala'iku.
>> Haqiqa wanda ya fanshi sihiri, to ya fansar da imanin sa.
_____________________
Audio no. 07
Audio size 7.2mb
Audio format mp3
Audio quality 30%
Download
■
__008 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 07/07/2000_10/04/1421
Dalilai daga Alkur'ani da Sunnah cewa sihiri akwai shi yana faruwa da gaske koda an haram ta shi.
Dalilai daga Sunnah______________
1. Hadisin aisha(ra): ta ce: an sami wani boka Labidu dan a'asab ya tsafe manzon Allah da sihiri wanda aka yi da gashin jikin manzon Allah aka hada da hudar namijin dabino sai aka sanya a cikin rijiya.
_____________________
Audio no. 08
Audio size 7.2mb
Audio format mp3
Audio quality 30%
Download
■
__009 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 08/07/2000
Dalilan da ke tabbatar da cewa sihiri akwai shi yana aukuwa.
>> Mu'utazila sunce sihiri karyane babu sihiri a duniya.
_____________________
Audio no. 09
Audio size 7.1mb
Download
■
__010 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 14/07/2000
Dalilan da ke tabbatar da cewa sihiri akwai shi a duniyan nan.
________________
Audio no. 10
Audio size 7mb
Audio quality 50%
Download
■
■□
__012 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 21/04/1421_21/07/2000
Zantukan manyan malamai gameda cewa sihiri gaskiya akwai shi.
>> Malamai 01 to 06.
_____________
Audio no.12
Audio Size 7.1mb
Audio Quality 30%
Download
■□
__014 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 24/04/1421_24/07/2000
Zantukan manyan malamai gameda cewa sihiri gaskiya akwai shi.
>> Malamai 07
_____________
Audio no.14
Audio Size 7mb
Audio Quality 80%
Download
■
__015 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 12/05/1421_11/08/2000
FASALI NA UKU
➡ karkasuwan sihiri
4▪ Nau'in sihiri na hudu (04) shine rufa-ido.
5▪ Nau'in sihiri na biyar (05) shine abubuwan ban mamaki wadanda suke bayyana ta hanyar hada abubuwa daban daban.
___________
Audio no. 15
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
Download
□■
__017 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 20/05/1421_19/08/2000
______FASALI NA HUDU__________
Yaya boka ke kiran shedani don ya yi mishi aiki.
1. Hanya ta kanan shedanu.
2. Hanya ta yanka.
3. Hanya ta kira da zubar da jini.
4. Hanya ta najasa.
5. Hanya ta birkita kur'ani
6. Hanya ta ambata sunayen shedanun.
7. Hanya ta tafin hanu.
8. Hanya ta tufafin wani.
_____________
Audio no. 17
Audio size 7.1mb
Audio quality 50%
Download
■
__018 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 22/05/1421_21/08/2000
Ci gaba da_____FASALI NA HUDU
➡ Yaya boka ke gayyato aljanin da zai masa aiki.
_____________
Audio no. 18
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
Download
■
__019 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 26/05/1421
ci gaba da____FASALI NA HUDU
Yadda boka ke gayyato aljanin don yayi mishi aiki.
hanya ta farko (01)
Godo: wato boka yake rokon shedanin ta hanyan hadashi da wasu manyan shedanu.
hanya ta biyu (02)
____________
Audio no. 19
Audio size 7mb
Audio quality meduim
Download
■
__020 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 27/05/1421_26/08/2000
ci gaba da____FASALI NA HUDU
Hanyoyin da boka ke bi don kiran aljani.
hanya ta uku (03)
Hanyar kiran wasu aljanu da suke yawo a bayan kasa.
_____________
Audio no. 20
Audio size 7mb
Audio quality meduim
Download
■
__021 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 28/05/1437_27/08/2000
Ci gaba da___FASALI NA HUDU_______
Yadda boka ke kiran aljani don yi mishi aiki.
Darusan baya an ambaci.
1. Godo: Hanya ta amfani da kanan aljanu don su kira manyansu.
2. Hanya ta yanka da sunan aljani.
3. Hanya ta kira da zubar da jini.
4. Hanya ta najasa.
5. Hanya ta birkita kur'ani
6. Hanya ta ambata sunayen shedanun.
7. Hanya ta tafin hanu ko amfani da yaro karami.
Darasin yau:
8. Hanya ta amfani da tufafin wani saboda zufarshi na jikin tufafin.
_____________
Audio no. 21
Audio size 7mb
Audio quality 80%
2
■
__022 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 04/06/1421_01/09/2000
Sarimul Battar
Sheikh Albani Zaria
__BOKA YA KAFIRCE WA ALLAH_____
☀ Dalilai da suke nuna boka ya kafirta.
1. me amfani da sunan mutum da na mahaifiyarsa don yin magani, boka ne.
2. me amfani da kayan jikin wani don yayi masa magani, boka ne.
3. me cewa a yanka dabba ayyananniya(baqin bunsuru), boka ne.
4. me rubutun kalmomi na surqulle kuma yace a birne a waje kaza, boka ne.
5. me karanta abubuwan da ba'a gane su don yin magani, boka ne.
6. me bada laya, shima boka ne.
☀ matsayin lāyā a musulunci.
☀ Banbancin Ahlussunnah da Salafi.
_____________
Audio no. 22
Audio size 5.8mb
Audio quality _ medium
Download
□■
__024 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 06/06/1421_03/09/2000
_____FASALI NA BIYAR__________
☀ Hukuncin tsafi a musulunci.
☀ Hukuncin boka/me rufa-ido/dan bori/yan duba a musulunci. Malik ya kawo hadithi.
Tarihin Malaman Fikhu:
1. Malik.
A cikin Littafin siru alamin nubala
_______Zahabi.
____________
Audio no. 24
Audio size 7.1mb
Audio quality_medium
Download
■
__025 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 07/06/1421_04/09/2000
Ci gaba da___FASALI NA BIYAR______
☀ Hukuncin tsafi a musulunci.
➡ menene hukunchin mai tsafi;
Za'a a kashe shi_____Malik
Za'a a kashe shi_____Ibn Qudama
Anyi sabani tsakanin malaman fiqhu gameda boka muslimi_____Qurdubi(mai tafsiri)
___________
Audio no. 25
Audio size 6.7mb
Audio quality_medium
Download
__026 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 10/06/1421_07/09/2000
Ci gaba da__FASALI NA BIYAR_________
In har aka kama boka kuma yana da'awan wai shi musulmi ne, to za'a kashe shi.
Hukuncin boka wanda ba musulmi ba.
________________
Audio no. 26
Audio size 6.9mb
Audio Quality_medium
Download
■
__027 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 11/06/1421_08/09/2000
Ci gaba da__FASALI NA BIYAR_______
☀ ya halatta a warware asiri da asiri?
"Indai da Qur'ani da Hadithi ne babu laifi"____Ibn Qudama.
Imamu Ahmad yayi shiru.
Hadith____Ibn Hajar.
☀ shin ya halatta a koyi sihiri.
"Koyon sihiri da koyar da sihiri haramun ne" ____ ibn Qudama.
Imamu Razi ya khalafa.
_____________
Audio no. 27
Audio size 6.9mb
Audio quality Good
Download
■
__028 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 12/06/1421_09/09/2000
Sarimul Battar
|| Shin ya halatta a koyi Sihiri? ||
"Haramun ne koyon sihiri"
______Ibn Qudama
______Ibn Hajar
______Ibn taymiyya
______Ibn Kathir
_____________
Audio no. 28
Audio size 7.2mb
Audio quality_medium
Download
■
__029 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 14/06/1421_21/09/2000
|| Banbancin dake tsakanin Sihiri da Karama da Mu'ujiza. ||
Sihiri_________matsafi
Karama______waliyi
Mu'ujiza______Annabi.
____________
Audio no. 29
Audio size 7mb
Audio quality low
Download
■
__030 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 15/06/1421_13/09/2000
Ci gaba da__Banbanci tsakanin Sihiri da Karama da Mu'ujiza.
Karin bayani daga littafin;
________________Aqidatul Dahawiyya.
game da bayanin aqidar Salaf.
>> su wa nene waliyan farko?
____________
Audio no 30
Audio size 7mb
Audio quality meduim
Download
■
__031 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 16/06/1421_13/09/2000
Ci gaba da___Banbance tsakanin Sihiri da Karama da Mu'ujiza.
Ya ake gane Waliyi?
Ya ake gane makaryaci?
Ya ake banbance Karama da Li'ani?
____Hafizul Hakam.
____Abdurrahman Akhdari.
___________
Audio no. 31
Audio size 5.4mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYm84SWpWakR2Y3c/view?usp=drivesdk
__032- Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 17/06/1421_14/09/2000
|| Banbance banbance da ke tsakanin sihiri da karama da mu'ujiza. ||
Domin karin bayani akwai littafai da dama da suka yi bayani akan wannan matsala. Daga cikinsu akwai;
1. Kitabu bayani anil farqi bayyinal mu'ujiza wal karamati____Muhammad bn dayyabu bn baqilan.
2. Sharhu kitabu Ahlussunnah wa jama'a. Mujalla ta biyar(5), juz,u na tara (9)
3....
____________
Audio no. 32
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYnVjRjZGRVJXZmc/view?usp=drivesdk
__033- Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 26/06/1421_22/09/2000
___FASALI NA SHIDA______
|| Yadda ake bata sihiri ||
Kuma Munã sassaukarwa daga Alƙur'ãni, abin da yake waraka ne da rahama ga mũminai. Kuma bã ya ƙãra wa azzãlumai (kõme) fãce hasãra (17:82)
_____________
Audio no. 33
Audio size 7.1mb
Audio quality_medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQM3hqQkFKajVZT2M/view?usp=drivesdk
__034 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 27/06/1421_23/09/2000
Ci gaba da _______Yadda ake bata sihiri.
Qur'ani gabakidayanshi waraka ne kuna Rahama ne.
Ruqya
Hadisin A'isha:
" Ki mata magani da Littafin Allah " [ ]
>> Ruqya tana da alaqa da abubuwa guda uku
1. Al Qur'ani
2. Likitanci
3. Aqida
____________
Audio no. 34
Audio size 7.3mb
Audio quality_medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQS3ppOElJQUZtUkE/view?usp=drivesdk
□■
mu hujja.
Sihiri nau'i nau'i ne.
(1) Bayani akan Sihru Tafriq.
menene sihru Tafriq?
ya karkasu kashi nawa?
ya ake karya shi?
Wadansu fa'idoji_________
▪adadin watannin shayar da yaro da kuma daukar sa a ciki.
▪yin kaciya ga ya' mace.
▪ falar yin aski ga jinjiri.
______________
Audio no. 36
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYVE5RFBmOUlhd1E/view?usp=drivesdk
■□
30/07/1421
27/10/2000
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan Sihru Tafriq
>> Magance sihiru Tafriq: Matakai da ake bi don magance sihiri.
1. Gyara yanayin imanin mara lafiya.
ya kunshi fidda hotuna da layu da guru da gunki domin a qonasu.
2.
Fa'idoji_____
Haramci na hoto. A duba littafan;
Adabul Zifaf fi Tafsilul Mudahhara.
ayatul Maram fi Takhrijil
Fathul Bari.
_____________
Audio no. 38
Audio size 7.1mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZUZtc3d1YzJVVms/view?usp=drivesdk
□■
__040 - Assarimul Battar
(Wahidu Abdussalami Bali)
Albani Zaria 03/08/1421_29/10/2000
__MATSAYIN BOKA A MUSULUNCI_____
Boka kafiri ne don haka bai halatta a je wajen shi don neman magani.
Idan larura na sihiri ya sami mutum to sai ya tafi wajen malamin sunnah.
Ci gaba da___qa'idojin karya sihir.
(10) kar ka sake ka yi wa wata mace magani sai in akwai muharrain ta.
(11) idan zaka yi wa mace ruqa, karka shiga da wanda ba muharraminta ba.
||2|| YADDA AKE RUQA
▪Daura hanun ka na dama / sauqi akan mara-lafiya.
▪Ka fara karatu dalla-dalla a nitse.
_____________
Audio no. 40
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQbkJVV2duSDZZRFU/view?usp=drivesdk
■
043
16/10/1421
11/01/2001
Sarimul Battar
___MATAKAI DA AKE BI WAJEN KARYA SIHIRI_______
1. Gyara imanin mara-lafiya
2. Yin Ruqya ga mara-lafiya.
3. Mafita (ta hanyan misalai) idan an sami matsala.
Misali na farko (1): Aljani Shakwan.
Misali na biyu (2): Aljani me sanya asiri a cikin filo.
_____________
Audio no. 43
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSHlWTmk0S1FBdEE/view?usp=drivesdk
18/02/1421
13/01/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Misalai da za su taimaka maka wajen Ruqya__
Misali na biyu (2): Aljani mai sanya asiri a cikin matashin kai (pillow).
Misali na uku (3): wannan shine na qarshe kafin rubuta wannan littafi.
____Cikin wannan cassette akwai__
▪Matsayin musafaha (hand shake) da mace.
▪idan ka razana aljani na iya fadawa jikin ka.
▪munin hassada akan aikin da wani yayi.
____________
Audio no. 44
Audio size 7.2mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQdUFzak1RNGZvaWc/view?usp=drivesdk
04/03/1421
28/01/2001
Sarimul Battar
_______ || SIHRU MUHABBA (ATTIWALA) ||
Shine sihirin da ake wa mutumin da baya son abu don ya koma yana so.
MENENE ALAMOMIN SIHIRU MUHABBA?
Tsananin kishi.
Akasin soyayya(tsananin kiyayya ko rashin lafiya)
ME KE SA AKE YIN SIHRU MUHABBA
yawan cakubewan rigingimu tsakanin ma'aurata.
kwadayin da mace take wa dukiyar mijinta.
don tsoron qarin aure.
DALILAI DAKE SA NAMIJI YA QARA AURE
jima'i
yara
karancin hakurin lokutan hayla
zumunci
___________
Audio no. 47
Audio size 7.1mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQV0J1cnRGQWd4ZWM/view?usp=drivesdk
10/03/1421
03/02/2001
Sarimul Battar
____ || SIHRU 'HALAL' ||
Shine shawarwari da malam ke ba mata don su riqi halaye masu kyau don su sihirce mijin su ba ta haryar tsafi ba ko sabon Allah.
yawan ado ko gayu.
murmushi.
magana mai dadi.
kyautata mu'amala wajen kwanciya.
____________
Audio no. 48
Audio size 7.2mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRnotZDFNNDBCZWM/view?usp=drivesdk
19/03/1421
12/02/2001
Sarimul Battar
___Maganin sihru Muhabba________
Ruqya.
karatun ayoyin Al Qur'ani.
jin zafi ko radadi a jika.
karatu a cikin ruwa wanda za'a ke sha kullum.
Misalan sihru muhabba wanda aka samu waraka daga gare su.
______________
Audio no. 49
Audio size 7.1mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTmg0cGlES1d6Vk0/view?usp=drivesdk
22/03/1421
16/02/2001
Sarimul Battar
|| SIHRU TAKHYIL ||
Shine sihirin rufa-ido.
____________
Audio no. 50
Audio size 7.2mb
Audio quality
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUWswa0ZPLWdlWHM/view?usp=drivesdkj
24/03/1421
17/02/2001
Sarimul Battar
_Ci gaba da__Bayani akan Sihru Takhyil:
Shine sihirin rufa ido.
yadda ake bata sihiru Takhyil
▪ana iya bata wanan sihiri ta dukkan hanya da ake koran aljani/shedani.
Qiran sallah.
karatun ayatul kursiyyu.
yin zikirori wanda shari'a ta kawo.
bismillah.
Sharuda
▪yin alwala kafin Ruqya.
▪idan ba'a samu sauqi ba, to wani sihirin ne daban.
misalai na yadda aka bata sihru Takhyil.
____________
Audio no. 51
Audio size 7.1mb
Audio quality_medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUjhjdDMwYXVfeWc/view?usp=drivesdk
26/03/1421
18/02/2001
Sarimul Battar
_____ || SIHRU JUNUN ||
Asirin da ake wa mutum don a haukatar da shi.
Alamomin sihru Junun
Gararamba.
Gafala.
Tsananin mantuwa.
Shirme wajen magana.
Kafewan ido.
Fashewa da dariya haka kurum.
Rashin iya zama waje daya.
Rashin doge wa akan aiki guda.
Rashin kula da jiki.
Tafiya ba tare da wajen zuwa ba.
Bacci a wajen da ba'a zama kwanciya.
karkasuwan mantuwa
mantuwa daga Allah.
mantuwa na sakaci.
mantuwa na tangarda ko bugawar kwakwalwa.
_________
Audio no. 52
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWlRzNWtlQ3F5S1E/view?usp=drivesdk
27/03/1421
20/02/2001
Sarimul Battar
____Ci gaba da___Bayani akan alamomin Sihiru Junun.
Matakai don maganin mantuwa.
- - Kiyaye abubuwan da ke kawo mantuwa.
Abubuwan da ke kawo mantuwa.
- - rauni gameda tsoron Allah.
- - boye ilimi: rashin karantarwa ko bayyanar wa.
- - rashin lafiyan jiki: yawan koshi.
- - rashin hutun jiki.
- - yawan tunani.
- - yawan damuwa da bacin rai.
- - barin abubuwan da ke sa a iya tuna abu.
_____________
Audio no. 53
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWE9Xa3owZ3RkM3c/view?usp=drivesdk
30/11/1421
23/02/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan SIHRU JUNUN
Shine sihirin da ake yi don haukatar da mutum.
shin menene matsayin wanda ya haddace ayoyin Al Qur'ani sai yayi sakaci haddar ta zube?
YAYA AKE YIN SIHRU JUNUN
Boka ke tura aljani ya shige cikin bargon mutum (bone martow) don ya kafa dandali dmna cutar da mutumin.
MAGANIN SIHRU JUNUN
Ruqya
Za'a karanta wasu ayoyi daga cikin wadannan surori.
Baqara Hud Hijr Saffa Kahf Rahaman Mulk Jinn A'ala Zalzala Kafirun Falaq Nas.
QA'IDOJI WAJEN MAGANIN SIHIRU JUNUN.
_____________
Audio no. 55
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQc0o1ZEdlZ1RBdUU/view?usp=drivesdk
03/12/1421
25/02/2001
Sarimul Battar
MISALAN YADDA AKA YI MAGANIN SIHRU JUNUN.
- - matashi wanda aka daure a jikin qarfe.
- - matshi wanda ya kawo kansa wajen malam don a yi mishi magani.
- - hauka wanda ba daga aljani ba.
|05| SIHRU KHUMUL ||
Shine sihirin hauka amma na tsananin nitsuwa da kebance wa jama'a gabakidaya.
ALAMOMIN SIHRU KHUMUL
▪Dayantaka▪Natsuwa mai tsanani▪Yawanta yin shiru▪Kyamar Jama'a▪Tsananin tunani▪Ciwon kai▪Natsuwa da Kammaluwa.
YAYA AKE YIN SIHRU JUNUN
Boka ke tura aljani ya shige cikin bargon mutum (bone martow) don ya kafa dandali dmna cutar da mutumin.
MAGANIN SIHRU KHUMUL
Ruqya:
Fatiha Baqara Ali-Imran Saffa Dukhan Hashr Maryam Gaskiya Zalzala Qariya Mu'awwizat.
Sai a sanya a cassette yake ji sau uku a rana na kwana arba'in.
|06| SIHRU HAWATIF ||
Shine sihirin da yake sa mutum ya riqa munanan mafarki ko ya ji ana qiransa.
ALAMOMIN SIHRU HAWATIF
▪Firgita a mafarki▪jin kamar ana qira▪jin murya kamar ana magana▪yawan wasiwasi▪yawan kai qara gameda mutanen sa▪yana gani kamar zai fado daga sama a mafarki▪ganin dabbobi masu ban tsoro suna bin shi a mafarki.
YAYA SIHRU HAWATIF YAKE AUKUWA
Boka ke tura aljani don ya shagaltar da mutum a mafarki ko a sarari don yake razanar dashi.
MAGANIN SIHRU HAWATIF
|07| SIHRU MARAD ||
Shine sihirin dake sa jikin mutum ya shanye, ko mutum ya bebance ko kurmancewa.
_______________
Audio no. 56
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaEVHZTV0YWdLRFU/view?usp=drivesdk
057
04/12/1421
26/02/2001
Sarimul Battar
|| SIHRU MARAD ||
Alamomin sihru Marad.
Ya ake sihru Marad.
Maganin sihru Marad.
______________
Audio no. 057
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRHpjQlVSZ0pTNmM/view?usp=drivesdk
06/12/1421
01/03/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan Sihru Marad.
Sihirin makantarwa ko shanyewan jiki ko shanyewan gaba.
Ma'anar kalma ta laka(spinal cord)
_________[Qamus ilyas inglisi arabi]
Maganin sihru Marad.
Ruqya
Habbatussauda
Sickla ta aljanu.
Me askin dare.
______________
Audio no. 58
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQcUhUbWJGdUFJazA/view?usp=drivesdk
09/13/1421
03/03/2001
Sarimul Battar
Sheikh Muhammad Awwal
|| SIHRU NAZIF ||
Shine sihirin da ake wa mace don jinin ta ya balle sabanin na al'ada.
matsalar sallah ranar Arafa.
______________
Audio no. 60
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQc2F0aVhoVFpkM3c/view?usp=drivesdk
■
10/12/1421
04/03/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan Sihru Nazif.
menene sihru nazif?
yaya sihru nazif ke faruwa.
maganin sihiru nazif
Ruqya a ruwa don sha.
Ruqya a ruwa don wanka (ba'a bandaki ba). - - za'a sha a yi wanka na kwana uku.
menene matsayin shan rubutu?
_______________
Audio no. 61
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaUtaazkwSzN0YWs/view?usp=drivesdk
13/12/1421
07/03/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan Sihru Nazif
Shine sihirin da ake wa mace don jini ya yanke mata.
menene jinin istihadha?
menene jinin haitha?
hukunce-huncen su.
_______________
Audio no. 62
Audio size 7mb
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRV9zcVo0WDhXOWM/view?usp=drivesdk
■
14/12/1421
08/03/2001
Sarimul Battar
|| SIHRU TA'AQILUZZAWAJ ||
Shine asirin da ake wa budurwa ko saurayi don su kasa yin aure.
Yaya ake sihru Ta'aqiluzzawaj?
Alamomin sihru Ta'aqiluzzawaj.
Maganin sihru Ta'aqiluzzawaj.
Misalai na maganin sihru Ta'aqiluzzawaj.
________________
Audio no. 63
Audio size 7.1
Audio quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQX0xfODdvcU9WTVE/view?usp=drivesdk
03/01/1422
■
23/03/2001
Sarimul Battar
|| SIHRU RADD ||
Ci gaba da_____Bayani akan Sihru Radd.
Shine sihirin da ake yi don a hana mutum saduwa da matarsa.
Yadda ake gane sihru Radd
Gazawan jinsi.
Rauni na Jinsi.
Maganin Sihru Radd
Zuma + Kaki (garin saqan zuma)
_____________
Audio no. 67
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQa3ZIQU1IWXN6MGM/view?usp=drivesdk
04/01/1422
28/03/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan Sihru Radd.
Shine asirin da ake don a hana mutum saduwa da matarsa ko a maida shi Bakarare(impotent) ko a mainda ita Juya.
Alamomin Sihiru Radd
tsoro da razana a cikin bacci.
matsanancin ciwon qirji.
yawan tunani.
ciwon baya da ciwon kwankwaso.
Maganin Sihru Radd
Ruqya
Karanta Suratul Saffa.
Karanta Suratul Ma'arij.
Amfani da man Habbatussauda.
Amfani da zuma da Kaki(garin saqan zuma).
Bidi'o'i a watannin musulunci.
ce wa "happy new year" a musulunci.
yin azumin tsofaffi.
ranar cika ciki.
yin tozali dakuma lalle a ranar Ashura.
kashe Hussaini (ra)
Littafan qarin bayanai:
~ Tabyilul ajab bima warada fi fadlu Rajab___Ibn Hajar.
~ Fada'ilul Rajab__imamul Khalli.
~ Raddul anam____Abul dayyib Muhammad Ada'illahi Hanif.
~ kitabul maudu'atil kubra__Abdurrahman ibn Jawzi.
~ Majmu'ul Fatawal kubra___Ibn Taymiyya.
~ Ahadisul Qussas___Ibn Taymiyya.
~ Al Fawa'idul maudu'a fi ahadisul maudu'a___Kar'ani.
~ Alfawa'idul Majmu'a fi ahadisul maudu'a____Shawkaani.
~Muniyatul Qahdani____imamul Qahdani.
_____________
Audio no. 68
audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUElfUERhTEhYanc/view?usp=drivesdk 05/01/1422
■
29/03/2001
Sarimul Battar
Maganin cutar rashin haihuwa (bakarare)
★ magance matsalar gaggawan fidda maniyi.
____matsalar likitanci____
◇ amfani da mai me rage sha'awa(sensation).
◇ canza tunani(dabi'a) lokacin saduwa.
____matsalar aljani_____
○ kiyaye azkar na bayan sallah.
○ karanta suratul mulk lokacin kwanciya.
○ karanta ayatul kursiyyu yadda ya sawwaqa.
○ Addu'a.
MATAKAI NA TSARI (wanda ba laya ba)
↘ Tambaya: shin ango da amrya suna iya maganin sihiri ko anyi ba zai kama su ba?
↘ Amsa: Na'am!
Matsala: Labarin saurayi mai wa'azin tauhidi, dakuma boka mai baiwa ma'aurata sa'a.
________________
Audio no. 69
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQajFLQTJVcjd1Ymc/view?usp=drivesdk
■
02/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan matsalar saurayi me wa'azin Tauhidi wanda ya gayyato boka wajen auren sa.
Qa'idojin Karama______
# mai ita ya zanto mai imani.
# kuma ya zanto baya alfahari da ita ko ya qira mutane don su ga karamarsa.
|| Katanga daga Sihiri ||
01_ Cin dabino guda bakwai ko wane rana.
02_ Yin alwala ta sunnah a kowane lokaci.
03_ kula da sallar Jam'i.
04_ Qiyamul laili.
_________________
Audio no. 70
Audio size 7.1mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip 6zcbuQYUg5aXJvUmVPU2s/view?usp=drivesdk
■
16/01/1422
09/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan katange kai daga Sihiri.
|| Katanga daga sihiri||
5. addu'an shiga sallah.
6. addua ga amarya.
7. Sallar fara rayuwan aure.
Littafi: addariqatu li waladus sahih
......sheikh Wahidu Abdussalami Baali.
____________
Audio no. 73
Audio size 7.1mb
Audio Quality_medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMUQ4Xy15X2xnTXc/view?usp=drivesdk
19/01/1422
14/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan katange kai daga sihiri.
|| katanga daga sihiri||
8. Kiyaye addu'o'i wajen saduwa don samun dà na gari.
______________
Audio no. 75
Audio size 7.2mb
Audio quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWmJmdU1kQUNwREU/view?usp=drivesdk
20/01/1422
14/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan katange kai daga sihiri.
|| katanga daga sihiri ||
10. Alwala kafin bacci.
11. Karanta ayatul kursiyyu.
12. Ambaton Allah har bacci ya zo.
>> Ta'arifin Ta'aliqi....
_____________
Audio no. 76
Audio size 7.1mb
Audio Quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQSDZWWnhtRGd5NWs/view?usp=drivesdk
30/01/1422
23/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan katange kai daga sihiri.
>> fassarar dabi'un Bukhari wajen rubutun hadisi.
|| katanga daga sihiri ||
14. Addua'r fita daga gida.
15. Addua'ar safe da yamma {a'uzu Bikalimatillah Attammati min sharri ma khalaqa}.
>> Ta'arifin Hadithi Hasanun Sahih.
<Musdala'il Hadith>
........Ibn Taymiyya.
_____________
Audio no. 77
Audio size 7mb
Audio Quality meduim
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZWlrd29qWUNxLUE/view?usp=drivesdk
01/02/1422
24/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan yadda ake karya sihiri.
Sihru Radd:
Shi ne sihirin da ake don a hana mutum saduwa da matarsa ko mace ta qi yadda da mijin ta.
Misali:
Saurayi ne yayi yawo wajen bokaye da dāmā don ya kāsa saduwa da matarsa, amma ba biyan buqata sai ya zo wage malamin sunnah.
Maganin sihru Radd.
Tuba daga zuwa wajen bokaye.
Ruqya.
Amfani da ganyen magarya guda bakwai(7)
Ganyen Kafur.
Ganyen Sabara.
Littafi na islamic Medicine.
AL'ASHABU WAL NABATATU
_____na Salam khaufi.
Maganin sihiri ko wane iri
Aske gashin mara.
wanka da ganyen magarya + kafir + karatu a cikin su.
>> yadda sahabbai suka yi shugabanci da adalci
- - shedanin da ya zo satan kayan zakka sai abu Hurairah ya kama shi.
______________
Audio no.78
Audio size 7.1mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQb3VYNUJoMzZVUmM/view?usp=drivesdk
04/02/1422
27/04/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da____Bayani akan katange kai daga sihiri ko shedani.
Shedani ya zo satan kayan Zakatul Fitr sai abu Hurairah ya kama shi sai yace idan ya karanta Ayatul Kursiyyu ba zai qara dawo wa ba.
FATAHUL BAARI
______Al Hafiz ibn Hajar
>> tsoro a zuci yake.
>> aljanu sun mana nisa wajen technology.
_____________
Audio no. 079
Audio size. 7.2mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQWGV3UVc4a1N3dEk/view?usp=drivesdk
10/02/1422
03/05/2001
Sarimul Battar
|| Kambin Baka ||
Banbancin Maita da Kanbin baka/Kanbin ido.
Alluran Rigakafi.
- - qungiyar Free Meson.
______________
Audio no. 81
Audio size 7.1mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQQ0tzcGZxQUlGTkk/view?usp=drivesdk
11/02/1422
04/05/2001
Sarimul Battar
|| ALLURAR RIGAKAFI ||
Maganin Kambin baka.
wadansu fa'idoji a cikin kaset;
annAbi Yusuf (AS).
kyakykyawan dogaro ga Allah.
ajnun - (dunqule hanu cikin sallah a lokacin da za'a tashi daga sujuda).
___GARIBUL HADITH__na Abu Is'haqal Harbi. mujallabi na 5, juz'i na 2, shafi na 525.
tafarkin malaman farko.
_____________
Audio no. 82
Audio size 7mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQaWlTQlExa2ZhME0/view?usp=drivesdk
13/02/1422
06/05/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan Kambin baka.
Yaya ake karya kambin baka.
- - kiyaye kambin baka daga Al Qur'ani da Sunnah.
Qa'idojin yin Tafsiri
- - Fassarar Al Qur'ani a bisa hanyar magabata.
Qamusul Quran
______Addaani Raani.
____________
Audio no. 83
Audio size 7mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ0NNYzM5LXJ2aWs/view?usp=drivesdk
16/02/1422
10/05/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan Kambin Baka.
Zantukan manyan malamai gameda Kanbin Baka.
Al Hafiz ibn Kathir.
Al Hafiz ibn Hajr.
Al Hafiz ibn Asiyr.
Al Hafiz ibn Qayyim.
Tāsirin dabi'a na Kambin Baka.
Banbanci tsakanin Kambin Baka da Hassada.
Wadansu fa'idoji a cikin kaset:
Littafi na kimiyya da fasaha - BADA'I'UL FAWA'ID ___Ibn Qayyim.
ZADUL MA'AD ___Ibn Qayyim.
_____________
Audio no. 85
Audio size 7.2mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUWpXOWwwT2IwLU0/view?usp=drivesdk
17/02/1422
11/05/2001
Sarimul Battar
Ci gaba da___Bayani akan Kambin Baka.
Maganin Kambin Baka.
Karanta Falaqi da Naasi__Tirmizi, 2059, Ibn Maaja 3511.
wanka da ruwan jikin mai kambin baka___Ahmad, Nasaa'i, Ibn Maaja. Albani ya Sahhaha a Sahih Jam'i (hadithi na 3908).
Daura hanun daama akan mara-lafiya da karanta addu'a(Mu'awwizat) Muslim__2186.
____________
Audio no. 86
Audio size 7.2mb
Audio quality low
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVXhyZEI0RFBzY1k/view?usp=drivesdk
21/02/1422
14/05/2001
Sarimul battar
# Hukuncin hada sallah
i. Hada sallah ba a yayin ruwan sama ba.
ii. Hada sallah ba'a lokacin iska ko cabi ba.
# Matsalar aske gemu da tåke wando.
Duba Littafin Danfodio;
- - Bayanul Bida.
- - Ihya'ussunnah sunnah.
# Kalmar Raa'ina da ma'anoninta.
# Surorin da aka qago a ciki Alkur'ani;
1. Suratul Iman.
2. Suratul Tajassus.
3. Suratul Muslimeen.
4. Suratul Wasaya.
______________
Audio no. 88
Audio size 7.2mb
Audio Quality medium
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNEZkWmxUOVVSRXc/view?usp=drivesdk
I pray to Almighty Allah to forgive Sheik AbdulWahid Bali and my Mentor Malam Awwal AlbaniZaria.Amiin Thumma Amiin
ReplyDeleteAssmualykum,Mungode Allah da wannan Tai makon,Allah Saka da Alkhairi,Amma wadannsu Karatuttukan babu.Ina fatan Asamesu Gaba ki Dayan su.Allah Ya jikan Malam Ya Gafar ta masa Da dukkan yan uwan MU Musulmai.
ReplyDeleteAssmualykum,Mungode Allah da wannan Tai makon,Allah Saka da Alkhairi,Amma wadannsu Karatuttukan babu.Ina fatan Asamesu Gaba ki Dayan su.Allah Ya jikan Malam Ya Gafar ta masa Da dukkan yan uwan MU Musulmai.
ReplyDeleteAmeeen
DeleteMuna godiya sosai, Allah jikan malam da rahama Allah sa aljanna makomarsa 🙏🙏🙏🙏🙏
ReplyDeleteAllah ubangiji ya jikan sheikh muhammad auwal albanin Zaria ya kai haske a kabarinsa Muna godiya sosai akan hidimar da kuke mana
ReplyDelete