AHKAM JANA'IZ WA BIDA'UHA 001 - 024
□■
أحكام الجنائز
وبدعها
محمد ناصر الدين الألباني
■
16/01/1426 24/02/2005
01- Ahkamul Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
Muqaddimar Littafi.
_____________________22.5mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQX01JOXNBOEM1cG8/view?usp=drivesdk
■
07/02/1426 . 17/03/2005
02 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani )
Ja'afar Mahmud Adam.
[1]
ما يجب على المريض
Abunda ya ke wajaba kan mara-lafiya.
1. ⌚___ 00:00
Wajibi ne ga mara-lafiya ya yarda da abunda Allah ya hukuntar akansa na wannan rashin lafiya....
2. ⌚___ 09:27
Ya kamata bawa ya samu kansa a tsakanin jin tsoro da kyakykyawan fata...
3. ⌚___18:13
Duk irin yadda cuta ta tsananta ga shi mara-lafiya bashi halatta a gare shi ya buraci mutuwa...
4. ⌚___ 30:28
Idan akwai haqqoqi mutum yayi gaggawan biyan wadannan haqqoqi, zuwa ga masu shi. Idan yana da iko, idan ba iko sai yayi wasici....
______ 35:57
...."Kun san wanene talaka kuma talauci zai samu?".....
______ 41:42
Banbanci tsakanin Hadithi Hassan da Hadithi sahih.
5. ⌚___ 55:52
Babu makawa sai an gaggauta yin wasiyya....
6. ⌚___ 1:02:27
Wajibi ne yayi wasici ga danginsa....
7. ⌚___ 1:07:09
Yana da damar yayi wasici da 1/3 na dukiyarsa, baya halatta yayi qari akan haka. Mafifici shine ya rage...
Tambayoyi ⌚___1:17:04
_________________________19mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQVV9WelRIQWE5Nms/view?usp=drivesdk
■
14/02/1426 24/03/2005
03 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
8 - ⌚ ___00:00
ya kafa shaidu biyu adilai musulmai...
9 - ⌚___19:00
Amma cewa za'a yi wasiyya ta dukiya ga iyaye guda biyu da danginsa mafi kusanci wanda suna iya cin gadon mamacin, wannan bai halatta ba....
10 - ⌚___30:03
Haramun ne qoqarin cutar da wasu a cikin wasiyya ko fifita sashe akan sashe...
11 - ⌚___46:34
Dukkan wata wasiyya da za'a yi ta zalunci rusashshiya ce....
12 -
⌚___54:41
(1) Yayin da ya zanto mafi rinjaye a bisa ga dayawa daga cikin mutane a wannan zamani qirqire-qirqire a cikin addini...
⌚___1:00:46
(2) Abu Musal Ash'ari(ra) yayi wasici a lokacin da mutuwa ta zo masa "idan kun dauki gawa ta ku yi hanzari da ni kar ku bi ni da garwashi....
⌚___1:12:28
(3) Huzaifa (ra) yayi wasici da cewa "idan na mutu karku shelanta wa kowa mutuwa ta saboda ina jin tsoron ya zama shelan mutuwa...
⌚___1:14:34
(4) Mustahabbi ne mai qarfi shi mamaci yayi wa yan uwansa wasiyya da su nisanci al'ada da bidi'o'i.
Tambayoyi ⌚___1:17:16
___________________21mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRGpnX1p3cGpEOE0/view?usp=drivesdk
■
28/02/1426 . 07/04/2005
04 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
[2]
نلقين المحتضر
Talqin: Laqqana wa mutumin da yake daf da mutuwa Kalmar Shahada.
13 - ⌚___00:00
(1-5) yi masa addu'a a wannan hali da yake ciki da fadin alkhairi....
14 -⌚___15:29
maimaita shahada ba shine talqini ba, sai dai yi masa umurni da ya fadi....
15 - ⌚___25:26
Amma karanta suratul Yasin a wajen mamaci da fuskantar da shi ya kalli qibla babu hadisi akan wannan....
16 - ⌚___29:54
Babu laifi musulmi ya halarci kafiri lokacin da ya yake daf da mutuwa don tallata masa musulunci....
[3]
ما على الحاضرين بعد موته
Menene akan mahalarta wajen, bayan wane ya cika.
17 -
⌚___35:40
(1) idan ya cika wajibi ne ayi masa ababe kamar haka; farko rufe masa ido sannan yi masa addu'a.....
⌚___43:34
(2) lullube shi da tufafinda zai rufe dukkan jikinsa....
⌚___45:09
(3) batun cewa za'a lullube dukkan jikinsa da tufafi wannan ya shafi wanda baya cikin ihrami. Amma wanda ke cikin ihrami ba'a rufe kansa da fuskarsa....
⌚___48:23
(4) hanzarta tattalinsa da fitar da shi zuwa maqabarta bayan mutuwarsa ta bayyana....
Tambayoyi ⌚___1:13:54
________________19mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTndYTHYzTGxzNE0/view?usp=drivesdk 1
■
2/03/1426 . 21/04/2005
05 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
ABUN DA KE WAJABA AKAN MASU HALARTAN INDA WANE YA MUTU.
⌚___00:00
6. Yan uwan mamaci su binne shi a garin da ya mutu. Qoqarin daukansa a kai shi wani gari ya ci karo da fadin annabi...
⌚___14:57
7. Idan mamaci yayi wasici da cewa a kai shi wani gari, ba za'a yi amfani da wasiyarsa ba...
⌚___16:34
8. (i) wani sashi na danginsa suyi gaggawan biyan bashinsa koda bashin zai cinye dukiyar...
⌚___29:44
(ii) samrah bn jundu (ra) ya ce manzon Allah(saw) yayi sallah a wata gawa sai yace "a nan akwai dangn wāne?...."
⌚___46:36
(iii) wani mutum ya mutu sai muka yi masa wanka muka sa masa likkafani muka sanya masa turareh sai muka ajiye shi a inda manzon Allah zai masa sallah....
___________________21mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQS1U3cUxjeW53OGM/view?usp=drivesdk
■
19/05/142 16/06/2005
07 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
[5]
ABUNDA YA ZAMA WAJIBI GA DANGI NA MAMACI SU AYWATAR A LOKACIN MUTUWAR DAN UWANSU.
19 -
⌚___00:00
Baya cin karo da hakuri, mace ta hanu daga yin ado gaba dayansa....
⌚___10:19
Idan mace ta qi yin takaba ga wanda ba mijinta ba, to wannan shine mafifici...
⌚___13:10
Kissar ummu salaim da mijinta Abu Dalha(ra)
qailula ⌚___28:40
______________________16mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQNnZQN1lncHZoRzA/view?usp=drivesdk
■
16/05/1426 . 23/06/2005
08 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
[6]
ABUNDA YA ZAMA HARAMUN NE YINSA GA MAKUSANTA NA MAMACI
22 -
1. ⌚___2:39
Kukan kera ta hanyan ambaton alkhairukan mamaci da cewa babu mai yi sai shi....
2 & 3.⌚___56:25
Marin fuska da keta wuyan riga...
4. ⌚___58:15
Aske gashin kai...
5. ⌚___1:00:49
Birkita gashin kai...
6. ⌚___1:03:51
Kyale gemu ba aski...
7. ⌚___1:05:41
Shelanta mutuwarsa...
⌚___1:13:37 Tambayoyi
____________________20mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQMFdCVDZ6ZHJJNm8/view?usp=drivesdk
■
07/07/1426 . 14/07/2005
09 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Shelanta mutuwa irin wanda ya halatta...
⌚___21:00
mustahabbi ne fadawa mutane mutuwar wane, da umurtansu da su roqa masa gafara...
⌚___34:52
ALAMOMIN KYAKYKYAWAN CIKAWA
(1) cikawa da kalmar shahada...
⌚___47:20
(2) fitar da gumi a goshi....
⌚___54:01
(3) mutuwa daren Juma'a ko yinin Juma'a....
_____________13mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRVN1eG5iQ1Yyb00/view?usp=drivesdk
■
22/07/1426 . 28/07/2001
10 - Ahkamul Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
Alamomi na kyakykyawan cikawa
Darasin baya______
1. Cikawa da kalmar shahada.
2. Fitan gumi a goshi.
3. Mutuwa daren Juma'a.
Darasin Yau____
⌚___00:00
(4) yin shahada a filin yaqi.
⌚___23:347
(5) mutum ya mutu wajen yaqi fisabilillah wajen yada kalmar Alllah.
⌚___26:55 wanene shahidi?
⌚___32:24
(6) mutuwa a cikin wata annoba....
⌚___41:10
(7) mutuwa da ciwon ciki...
⌚___ 54:00 ladabin ziyara da kyakykyawan mu'amala...
⌚___ 1:03:49
(8) mutuwa sakamakon gobara da mutuwa sakamakon makwuibiya.
____________20mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQRGR2MnNZa1hpQVE/view?usp=drivesdk
■
06/07/1436 . 11/08/2005
11 - Ahkamu Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
(13) mutuwa da tarin fuqa...
06:16
(14) mutuwa a bisa ga tafarkin kare dukiya da ake qoqarin a kwace...
21:37
(15,16) mutum ya mutu wajen kare addini...
27:05
(17) mutum ya mutu akan kare iyaka ta musulunci...
35:00
(18) mutum ya mutu akan kyakykyawan aiki har qarshen rayuwa....
42:43
(19) Fadin abun alkhairi akan mamaci na ayyuka na alkhairi...
1:04:54
(20) mutuwar wane a lokacin da hasken rana/wata ya daqushe wannan baya nuna komai...
1. Shin mutumin daya mutu yana sata dan wuta ne?
2. Shin dan bidi'a zai shiga wuta.
__________17mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQYzJqYzVhWl9tbDQ/view?usp=drivesdk
■
26/08/1426 . 01/09/2005
12 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
28 -
WANKE MAMACI
Idan mutum ya mutu, ya zama wajibi akan wani bangare na mutane suyi hanzarin masa wanka....
29 -
1. Wanke shi sau uku ko sama da haka,
2. Adadin wankan ya zanto wutiri,
3. A hada da ganyen magarya wajen wankan ko waninsa,
4. A qarshen wanki da za'a yi masa a hada da turare ko kafur,
5. Idan mace tana da kitso za'a warware shi,
6. A taje kan mamaci ba sai an aske ba,
7. Ayi qullin gashi uku idan mace ce,
8. Farawa da barin dama idan anzo alwala sannan farawa da gabban alwala,
9. Wanda zai jibinci wankin namiji, watau ya zanto namiji sannan wanda zata jibinci wankin mace, ta zama tamace sai dai abunda akayi togiya...
17:49
Dalilan abunda aka ambata
- tabarruqi da tufafi/jikin annabi
28:45
yayin da za'a wanke mamaci sai an sa safan hanu,
36:46
Za'ayi togaciya a abunda aka ambata na lamba na hudu(4); watau ba'a sanya turare ga mutumin da yake cikin ihrami
39:50
Yana daga cikin abunda za'a yi togaciya watau ma'aurata su wanke junansu
51:49
13. wanda zai jibinci yiwa mamaci wanka ya zanto wanda yafi fahimtar sunnar wankan na janaza
shin wanene malami a qasar hausa sannan wanene malami a addini?
1. Ya za'a yiwa mamacin da duk jikinsa ya qone?
2. Yaya matsayin gurin da qabarin anmabi yake?
3. Toshe qofofin jikin mutum da auduga bayan mutuwa ya halatta?
4. Da me ake fara wankan gawa?
__________________18mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQTW5JcEJTVzh4Z2c/view?usp=drivesdk
■
04/08/1426 . 08/09/2005
13 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
HUKUNCE-HUKUNCEN WANKA
30 -
Zai tabbata ga dukkan wanda ya jibinci wanke mamaci, watau lada mai yawa idan ya cika sharuda guda biyu....
25:00
Riqo da addini don daukaka sunnah..
28:20
Ba'a yin ibada don Allah da yaddan mutane...
33:50
mustahabbi ne wanda yayi wankan gawa shima yayi wanka....
44:24
Ba a shar'anta wanke shahidi(wanda aka kashe wajen yaqi) ko da ya kasance da janaba ya tafi filin yaqi...
Tambayoyi
Shin yaya na iya wanke qanwa?
addu'a ga mamaci bayan binne shi a zaune ake ko a tsaye?
shin ana yin qabalu a sallar janaa'iza?
ana iya tunatarwa a maqabarta?
_______________________18mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQUmZ5RnpJVHNkb28/view?usp=drivesdk
■
04/01/1427 . 02/05/2006
14 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
Darasin baya___
▪wankan gawa
Darasin yau___
▪yin likkafani
23 -
YIN LIKKAFANI GA MAMACI
00:00
Bayan an kammala wanke mamaci, ya zama wajibi ayi masa likkafani don Annabi(saw) yayi umurni da yin haka...
13:57
yaushe akayi yaqin Uhud?
14:32
Ya kamata likkafani ya zanto abu ne mai qiyma (ba lallai mai tsada ba) wadatacce in son samu...
24:35
Amma shar'antawa da imam Nawawi yayi na cewa likkafanin ya zanto dangin irin kayan da mamacin ke sanya wa a lokacin da yake raye, babu asali...
26:56
Idan likkafanin ya yi kadan, sai a rufe kansa a biyo jikinsa, abunda ya rage sai a sanya ciyawa a rufe....
33:08
Tanadin likkafani kafin mutuwa...
37:39
Idan likkafani yayi qaranci kuma mutane suna dayawa, ya halatta ayi musu jam'i daya, ayi musu likkafani daya, kuma idan an zo binne wa, wanda yafi hadda shi za'a sanya daga cikin sai wanda ya biyo bayansa. ..
46:38
Yin riga da rawani bai cikin sunnah...
52:20
Idan mutum a filin yaqi ya mutu baya halatta a cire tufafin da ya mutu cikinsu. Za'a binne shi da tufafinsa saboda fadin manzon Allah(saw) ga wanda aka kashe su a yaqin Uhud.....
> "ku suturce su a cikin tufafinsu"
> "ku binne su a cikin jininsu"
54:44
Mustahabbi ne ayi wa mutum likkafani da tufafi daya ko sama da daya akan tufafinsa....
1:07:58
Mutane goma wanda aka yiwa albishir da aljannah.
_______________________20mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQakw1UEhyRUpBYk0/view?usp=drivesdk
■
15/03/1427 . 13/04/2005
20 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
WADANDA SUKA HALATTA AYI MUSU SALLAH
Darasin baya____
▪yaro qarami
▪shahidi
▪wanda aka yi masa haddi
▪fajiri
Darasin yau___
▪wanda ake bi bashi wanda bai bar dukiya ba...
▪mutumin da ya mutu aka binne shi kafin ayi masa sallah...
Tambayoyi
■
06/04/1427 . 04/05/2005
21 - Ahkam Janaiz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
Mutanen da ya halatta ayi musu sallah
▪wanda ya mutu a garin da babu mai masa sallah...
05:47
a. Hadithin Abu Hurairah(ra) gameda kewan da Annabi yayi wa mutane na mutuwar Najashiy a wani gari, kuma yayi masa sallah....
20:45
b. Hadithin Abu Musal Ash'ari(ra) gameda musuluntar Najashiy...
25:28
c. Wannan baya nuna dukkan wani mutu da ya mutu a wani gari sai anyi mishi sallah...Shafi'i, imam Ahmad.
36:29
Idan musulmi ya mutu a wani gari cikin garuruwa kuma an riga anyi masa sallah, baya halatta wani ya yi masa sallah a wani garin kuma...
_______________________10mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQa1dEbFE3eHBaMTQ/view?usp=drivesdk
■
20/04/1427 . 18/05/2006
22 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam.
Ci gaba da bayanin___Sallah ga mutumin da ya mutu a wani gari
12:59
Haramun ne yin sallah da neman gafara da neman rahama ga kafiri, kuma kar ka tsaya a kan qabarin sa don neman masa gafara...
34:35
Hadithin Musayyid bn Hazam(ra): yayin da mutuwa tazo ma Abu Talib, sai manzon Allah yace: ya kai baffa na, kai ne mafi girman haqqi a kai na....
52:53
Menene Hadithi Mursali?
:
Ba'a roqa wa dangi gafara matuqar bai yi imani da Allah ba lokacin rayuwarsu...
56:10
Hadithin Aliyu bn abi Talib(ra) yace na ji wani mutum yana roqawa mahaifansa guda biyu gafara wadanda suka mutu suna shirka, sai yace masa yanzu kai zaka roqa musu gafara bacin sun mutu suna shirka, sai mutumin yace yo ai annabi ibrahim(as) ya roqawa mahaifinsa gafara bacin ya kasance mai shirka...
Tambayoyi
ya matsayin wanda ya fadi kalmar shahada bai san ma'anarta ba?
shin ana zama a maqabarta?
shin ya halatta yin addu'a ga mara-lafiya wanda ba musulmi ba?
menene matsayin ajiye suran abu a cikin gida?
____________________19mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQZ1pvQ0JJbHRBX00/view?usp=drivesdk
■
03/05/1427 . 01/06/2006
23 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Wajibi ne yin jam'i a sallar gawa kamar yadda yake zama wajibi a salloli biyar na yini...
04:00
Salluw kama ra'aitumuwni usalli...
11:14
Mafi qarancin adadin mutane wajen sallar gawa shine mutum 3....
22:00
Hadithi Mu'allaq
25:34
Yayinda adadi(na masu sallah) ya qaru, to shi ne yafi fifiko akan mamaci...
31:30
Mustahabbi ne su masallata a bayan mamaci suyi sahu 3....
36:32
Hadithin Malik bn Ubaira: gameda falalan yin sahu 3 a yayin sallah ga mamaci...
42:55
Shugaban gari ko mataimakinsa shi yafi cancanta yayi wa mamaci sallah sama da danginsa...
54:00
Riqo da sunnah shi ke kore bidi'a....
1:01:40
Muhimmancin sanin ilimin Firaq (qungiyoyi)
______________19mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQalExbGRlVXFhUDA/view?usp=drivesdk
■
18/05/1427 . 25/06/2006
24 - Ahkam Janaa'iz
___(Nasriddin Albani)
Ja'afar Mahmud Adam
00:00
Shugaban gari ko mataimakinsa shi ya kamata yayi limanci ga mamaci sama da danginsa.........
20:44
Idan shugaba baya nan ko mataimakinsa, to a zabi wanda yafi iya Karatun Alkur'ani sannan wanda yafi sanin sunnah....
29:45
Wanda zai wa mutane limanci ya zanto wanda ya fi iya karatu koda yaro ne(watau ko bai balaga ba)....
36:44
Idan gawaki da dama sun hadu waje daya sai ayi musu sallah daya tare, mazaje daf da liman sannan mata daga gabar da shi...
________________16mb
https://drive.google.com/file/d/0ByZVip6zcbuQcXV5OXZZSjdtbFk/view?usp=drivesdk
Comments
Post a Comment